CBN ta soke iyakokin ajiya tare da ƙara yawan kuɗin da za a iya cirewa a mako

Waɗannan canje-canjen na nuni da ƙoƙarin CBN na sauƙaƙa mu’amalar kuɗi tare da kare amincin tsarin kuɗin kasar.
4 Dec, 2025
Amurka da Birtaniya sun amince da yarjejeniyar sasauta haraji kan magunguna

Yarjejeniyar Amurka da Birtaniya na iya ƙarfafa kasuwancin magunguna da amfanin marasa lafiya, amma tana barazana ga kasafin kuɗin NHS muddin ba a daidaita ribar tattalin arziki da lafiyar jama’a ba.
1 Dec, 2025
Shin ƙasashe masu tasowa za su iya daina dogaro da IMF da Bankin Duniya? – Taƙaitaccen Bayani

Akwai yiwuwar ƙasashe masu tasowa su rage dogaro da IMF da Bankin Duniya, musamman idan suka sami goyon bayan cikin gida da sabbin hanyoyin bashi daga kasashe kamar China ko ƙungiyoyi irin BRICS. Amma har yanzu, waɗannan cibiyoyin kuɗi na duniya na taka muhimmiyar rawa wajen tallafawa ƙasashen da suka faɗa cikin matsin tattalin arziki. Don haka, hanyar da ta fi dacewa ita ce ƙasashe su inganta tsarin tattalin arzikinsu domin su sami ‘yancin dogaro da kansu a nan gaba.
1 Dec, 2025
An cire Nijeriya daga jerin kasashen da ake sa wa ido kan safarar kudade ba bisa ka’ida ba a duniya

An cire Afirka Ta Kudu, Nijeriya, Mozambique da Burkina Faso daga ‘jerin kasashen da ake sa wa ido’, lamarin da zai sauƙaƙa shigar jari ƙasashe da kuma sauƙaƙa mu’amalar harkokin kasuwanci.
25 Oct, 2025

Bai kamata kasuwanci da Afirka ya zama buƙatar ɗiban ma’adanai ba: Ministan Nijeriya Tuggar

Jamhuriyar Nijar ta kafa cibiyar tsaron intanet

Kamfanin simintin Dangote ya fara aiki a ƙasar Ivory Coast

Ana hasashen mambobin OPEC+ za su ƙara yawan fetur ɗin da suke fitarwa yayin da farashinsa ke karewa

Gwamnatin ƙasar Ghana ta ƙara farashin koko
2 Oct, 2025
Elon Musk na dab da zama mutum na farko da arzikinsa ya kai tiriliyan a duniya: rahoto
Shugaban kamfanin Tesla da SpaceX Elon Musk ya zama mutum na farko a duniya da arzikinsa ya kai dala biliyan 500.

1 Oct, 2025
Kamfanin Orano na Faransa ya ce ya tara tan 1,500 na uranium a Nijar
Kamfanin makamashin nukiliya na ƙasar Faransa Orano ya ce ya tara tan 1,500 na sinadarin uranium a kamfanin ma’adinai na ƙasa SOMAIR da ke arewacin Nijar.

1 Oct, 2025
Dangote zai mai da ma’aikatan Matatar Mai da aka kora daga aiki – Ma’aikatar Ƙwadagon Nijeriya
Ma’aikatar Ƙwadago ta ce za a dawo da ma’aikatan da aka kora bakin aiki a dukkan sassan kamfanin Dangote ba tare da tauye wani kudi da za a biya su ba.

26 Sep, 2025
Kamfanin Turkish Airlines zai sayi jiragen sama na Boeing 225 bayan Trump da Erdogan sun tattauna
An tsara isar da waɗannan jiragen sama tsakanin shekarar 2029 zuwa 2034, in ji kamfanin jirgin saman.

17 Sep, 2025
Hukumomi a Ghana sun kama mutanen da ake zargi da yin fasa-ƙaurin zinari
Hukumomi sun fara kama Abdul Razak Seidu ne ranar 27 ga watan Agusta na shekarar 2025 da zinari da ya kai kilogiram 9.2 wanda kuɗinsa ya kai cedi miliyan 10.2.

8 Sep, 2025
Matatar mai ta Dangote ta yi watsi da jita-jitar dakatar da aiki na wasu watanni
Matatar mai ta Dangote ta yi watsi da rahotannin da ke cewa kamfanin zai rufe sashin sarrafa mai na kamfanin har na tsawon watanni.

29 Aug, 2025
Babban Bankin Ghana ya ba da sabbin sharruɗan kuɗaɗen ƙetare ga masu shiga da kayayyaki
An ɗauki wannan matakin ne domin a tabbatar da bin gaskiya da kuma halaccin cinikayya na ƙetare.

21 Aug, 2025
Manoman koko a Ghana sun fi takwarorinsu samun farashi mai kyawu a Yammacin Afirka – COCOBOD
Hukumar ta bayyana jajircewarta wajen tabbatar da jin daɗin manoma da ƙarfafa ɗorewar fannin noman koko da kuma tabbatar da shugabancin Ghana a fannin koko.

22 Jul, 2025
Kamfanin Tsaro na Turkiyya zai ƙulla yarjejeniya da Malaysia don samar mata da motocin yaƙi
Kamfanin samar da motocin soji na Turkiyya Katmerciler zai baje-kolin motocin yaki masu sulke samfurin Hizir a wajen taron baje-kolin kayan tsaro a Istanbul.

18 Jul, 2025
Turkiyya da Libya sun kulla yarjejeniyar hakar ma’adanai, samar da makamashi da ababen more rayuwa
Turkiyya kasa ce mai karfin gaske duba ga tattalin arziki da makamashi, in ji shugaban kamfanin Emaar Libya Holding.


