Kwamitin Zaman Lafiya na Duniya zai gabatar da shirin farfado da Gaza na dala biliyan $2.45: Rahoto

Shirin ya ƙunshi tanadin kuɗaɗen samar da matsugunan wucin gadi, kwashe baraguzan gine-gine, gyaran asibitoci, farfaɗo da tattalin arziki, da kuma tura rundunar tsaro ta ƙasa da ƙasa.
23 Sep, 2026
Trump ya yi wa Iran barazana, ya kira ICC ‘marar gaskiya‘, ya sauya sunan AI zuwa ‘SI’

Shugaban Kasar Amurka Trump ya ce a nan kusa za a iya cim ma yarjejeniyar kawo karshen yaki tsakanin Rasha da Ukraine.
22 Sep, 2026
Amurka ta kai ‘yan ci-rani fiye da 25,000 da ta kora zuwa ƙasashen da ba su da alaƙa da su: Bincike

Gwamnatin Trump ta cim ma yarjejeniyoyi da ƙasashe 35 inda ta ware aƙalla dala miliyan 410 don tallafa wa aikin korar.
21 Sep, 2026
Trump ya sa hannu kan sabuwar dokar takunkumi ga Rasha: China da India na iya fuskantar sabon haraji

Dokar da Trump ya amince da ita a ranar Jumma’a ta shafi ɓangarorin makamashi da tsaro na Rasha, da kuma Shugaba Vladimir Putin da wasu manyan jami’an gwamnati.
19 Sep, 2026

Kasashen Yamma na shirin yaƙi da Rasha: Lavrov

Ƙanwar Kim Jong-un ta ce ‘wawaye’ ne kawai ke tunanin Koriya ta Arewa za ta miƙa makaman nukiliyarta

Taliban na neman ƙulla dangantaka da Amurka da sharaɗin a duba illolin yaƙin Afghanistan

Wuta za ku je idan ba ku jefa ƙuri’a a zaɓen ‘yan majalisa ba, in ji Trump ga ‘yan Republican

Trump ya ce Amurka tana samun nasara a kan Iran kuma za ta kira Mashigar Hormuz da ‘Mashigar Trump’
9 Sep, 2026
An samu sojojin Jamus da laifuka kusan 2,000 da suka shafi cin zarafi ciki har da lalata da yara
Wasu bayanan ma’aikatar tsaro ta Jamus da aka fitar sun bayyana kusan jam’ian 2,000 da ake zargi da nuna munanan halaye da suka shafi lalata tsawon shekaru biyar a rundunar.

7 Sep, 2026
Koriya ta Arewa ta yi alƙawarin kafa rundunar sojin ruwa mai amfani da makaman nukiliya
Shugaban Koriya ta Arewa ya ce birnin Pyongyang zai haɓaka rundunar sojin ruwan ƙasar zuwa wata runduna da ke da makaman nukiliya wadda za ta iya sarrafa tsarin yaƙin nukiliya yadda ya kamata a cikin yanayi na yaƙi.

1 Sep, 2026
Kotu a Las Vegas ta samu tsohon jagoran ‘yandaba Duane ‘Keffe D’ Davis da laifi a kisan Tupac Shakur
Wannan hukunci ya kawo ƙarshen shekaru da aka shafe ana shar’a i kan kisan ɗaya daga cikin taurari mafi tasiri a cikin ‘yan hip-hop.

28 Aug, 2026
Cizon sauron da suka shiga Jamus ta jirgin sama ya kashe ma’aikatan filin jirgi biyu
Cutar na haddasa ɗaruruwan dubban mace-mace a ko wace shekara, yawanci a Afirka Kudu da Sahara.

28 Aug, 2026
Tsananin zafi ya yi ajalin mutane 15,800 a Jamus a bazarar bana
Yawan rayukan da aka rasa sun haura na baya a yayin da Turai ke fama da lokacin bazara mai tsananin zafi, da fari da gobarar daji.

27 Aug, 2026
Shugaban hukumar leƙen asiri ta Rasha ya tabbatar da ganawa da Shugaban CIA a Moscow
Sergey Naryshkin ya ce tattaunawa da John Ratcliffe ta shafi al’amurran ayyukan sirri a yayin ziyarar shugaban CIA ta farko zuwa Moscow tun 2021.

26 Aug, 2026
Ambaliya da zaftarewar ƙasa a Nepal sun yi ajalin gommai da ɓatar da ɗaruruwa a kusa da iyakar China
Masu yawon buɗe ido aƙalla 384 da matafiya da jami’an tsaro sun ɓace yayin da hukumomi suka ƙaddamar da neman jama’a da ceto su bayan ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa a kusa da iyakar Nepal da China.

26 Aug, 2026
Trump ya gabatar da yarjejeniyar shekaru 30 ta haɗin gwiwar nukiliyar Saudiyya ga Majalisar Amurka
Yarjejeniyar za ta bai wa kamfanonin Amurka muhimmiyar damar taka rawa a fannin haɓɓaka makamashin nukiliya na Saudiyya, tare da samar da damar bunƙasa sinadarin uranium na ƙasar.

18 Aug, 2026
Fitaccen tsohon ɗanwasan Brazil Roberto Carlos ya musulunta – Rahotanni
Wani babban malami kuma jagora a Brazil Hammadeh, ya ce Carlos ya daɗe yana mu’amala da shi kuma ya ziyarce shi kimanin makonni huɗu da suka gabata, kuma a lokacin ne tsohon ɗanwasan ya furta kalmar shahada, ya rungumi Musulunci.

16 Aug, 2026
Fafaroma ya yi kira a kawo karshen cin zarafin da Isra’ila ke yi wa Falasdinawa a Gabar Yamma
Fafaroma ya yi kira ga kasashen duniya su tattabar da samar da kasashe biyu masu ‘yancin gashin kansu domin ‘adalci da dawwamammen zaman lafiya’.



