3 Aug, 2026

Trump ya ce Amurka da Iran za su soma sabuwar tattaunawa a ranar Litinin

Shugaban Amurka ya ce ƙasashen yankin Gulf sun ƙalubanci sabon harin da Amurka ta yi barazanar kai wa, sannan sun nemi a cim ma yarjejeniyar sake buɗe Mashigar Hormuz da kuma kawar da makaman nukiliyar Iran.

90ab4b5b 3dbf 45b6 b5ed 51140c1b3fe6 1785708391538

2 Aug, 2026

Pentagon ba ta da ƙarfin sojin ruwa na kare Isra’ila: Janar ɗin sojin Amurka

Gargaɗin na zuwa ne yayin da hare-hare babu ƙaƙƙautawa a yaƙin Amurka da Iran ke ƙara matsi kan muhimman makaman kariya da Amurka ta tara, in ji jami’ai.

e4187278 45bf 4e90 9872 ef114d5d3f14 1785598159784

31 Jul, 2026

Saudiyya ta kammala shirye-shiryen kafa Ƙawancen Tsaron Teku tare da goyon bayan ƙasashe 14

Taron ya tattauna batutuwan da suka shafi ƙarin barazanar tsaron teku, ciki har da kare jiragen kasuwanci, tankokin ɗaukar mai da muhimman kayayyakin more rayuwa na teku.

8afbfa3f 75df 4a6d 8076 93192601c98c 1785501119732

31 Jul, 2026

Trump ya ce kwamitin sulhu na Gaza ya yarda Hamas ta ajiye makamai da janyewar Isra’ila daga yankin

Shugaban Amurka Trump ya ce sojojin mamaya na Isra’ila za su janye daga Gaza da aka killace bayan Hamas ta aije makamanta gaba daya a karkashin sabuwar yarjejeniyar.

cef16450 93af 4938 aa5f 03c454fef34d 1779200311797

30 Jul, 2026

Iran ta yi ikirarin lalata jiragen yaƙin F-35 na Amurka a Jordan

Rundunar ta kuma yi ikirarin cewa jami’an soja da dama, da ma’aikatan fasaha da na gyaran jiragen sama sun mutu a harin.

bda99aae c96a 4aa6 b74f 1c41d2da6d17 1775857981785

30 Jul, 2026

Amurka ta kai wa Iran sabbin hare-hare, in ji CENTCOM

Rundunar sojin Amurka ta ce hare-haren, waɗanda su irinsu na farko da ta kai kai tsaye kan Iran bayan dakatarwa na tsawon wasu kwanaki ‘‘martani ne mai karfi’’ ga yunƙurin Tehran na kai hari kan sojojin Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya.

1e0ef571 c516 4318 886c 0107ceef3260 1785372846119

29 Jul, 2026

Isra’ila ta kashe dala miliyan 46.5 wajen ƙoƙarin sa AI ya yaɗa ra’ayoyinta kan yaƙin Gaza

Rahoton ya ce wasu shafukan kamar Allyvia.org, FactSignal.org da Paxpoint.org sun riƙa kare matakan Isra’ila a Gaza, suna ƙalubalantar zarge-zargen da ake yi mata tare da gabatar da ra’ayoyin da ke goyon bayanta.

d5321a8f 4847 4d35 9746 a003fe82a4ed 1775596831334

29 Jul, 2026

Amurka da Saudiyya sun kai hari kan ƙungiyar da ke goyon bayan Iran a Iraki

Wani hari ta sama da aka kai kan wata ƙungiya mai alaƙa da Iran ya afka wa wurare da dama a faɗin Iraƙi, lamarin da ya jawo ƙarin fargabar sake tsananta rikicin yankin.

fd7bc0e6 d775 40f6 872d 3800947e9d53 1784360979072

27 Jul, 2026

Iran ta ce babu kyakkyawan yanayin da ya dace ta tattauna da Amurka duk da suna musayar saƙonni

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran, Esmaeil Baqaei ya zargi Washington da ci gaba da kawo cikas ga diflomasiyya, inda ya ce matakan da Amurka ta ɗauka sun lalata yanayin da ake buƙata domin gudanar da tattaunawa

ac69ad98 85a3 46bf bdb2 c36c96164a23 1781122682797

26 Jul, 2026

Shugaba Trump ya jingina faɗaɗa harin soji kan Iran don ƙarancin makaman tsaron samaniya — rahoto

Rahoton ya ce matakin ya biyo bayan damuwa game da ƙarancin tarin makamai masu linzamin Amurka da taɓarɓarewar lammura a yankin da kuma barazana ga ƙwayenta yankin Gulf.

3fe07c00 ff1d 4151 8dc2 b4970b65635b 1776045002213
Ana lodawa...