4 Aug, 2026

FIFA ta gaza hukunta Isra’ila kan karya dokokinta, a cewar hukumar Kwallon Kafa ta Falasɗinu

Sanarwar Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Falasɗinu ta zo ne a daidai lokacin da wani rahoton jaridar The Athletic ya nuna cewa Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Ingila za ta janye goyon bayanta ga shugaban FIFA, Gianni Infantino da ke neman sake tsayawa takara.

2324fcc8 7d8b 4b56 bafa 319f288824fe 1784703770345

2 Aug, 2026

WAFCON: Tawagar Super Falcons ta Nijeriya mai ‘yanwasa 10 ta doke Zambia

Tawagar Falcons ta fito Filin Wasan Al Madina ranar Asabar ne da ƙalubalen kayen ban-mamaki da ta sha a hannun tawagar Malawi a wasanta na farko a gasar.

1a79155e 4703 43a7 a2f7 9cb05adbb79b 1785661594077

30 Jul, 2026

Infantino ya goyi bayan ƙudurin saka hannun jari na FIFA, ya ce ‘dama ce ta musamman’

An tsara shirin FIFA Forward Enterprise ne da nufin tara dala biliyan 4.2 ta hanyar sayar da hannayen-jari ga masu zuba jari masu zaman kansu.

e9c5d5c0 25f3 4c47 86ed 289b83cfce37 1776289550523 main

23 Jul, 2026

Norway za ta shigar da ƙara ga hukumar FIFA game da ce-ce-ku-ce kan jan katin Balogun

Norway ta ce mataki mai cike da ce-ce-ku-ce na jingina hukuncin haramta wa Balogun buga wasa ɗaya a Gasar Kofin Duniya zai iya kafa wani misali mai hatsari kan tsoma baki na siyasa a harkar ƙwallon ƙafa.

8113f752 928d 4eea 8e91 011b6c9fa145 1783277132459

20 Jul, 2026

Sifaniya ta zama ƙasa ta farko da ta riƙe Kofin Duniya na maza da na mata, da kofin nahiya a tare

Nasarar Sifaniya ta sa ƙasar ta kafa tarihi da dama, ciki har da kasancewar kocin tawagar mai shekaru 65, Luis de la Fuente, mafi tsufan kocin da ya jagorancin zakarun gasar Kofin Duniya.

6a0aa65c f8ba 4349 a27c 0ae578f18136 1784510373530

12 Jul, 2026

Argentina ta doke Switzerland 3-1, ta shiga matakin dab da na ƙarshe a Gasar Kofin Duniya

Argentina za ta kara da Ingila a matakin dab da na ƙarshe domin neman shiga wasan ƙarshe da za a buga a New Jersey.

3753daa0 bd26 4e4f 817c 8c4bd8f53ab4 1783819444165

10 Jul, 2026

Maroko: An fitar da ƙasar Afirka guda da ta rage daga gasar Kofin Duniya

Kylian Mbappe ya huce haushin fenaretin da ya ɓarar a zagayen farko na wasan, inda ya ci ƙwallo guda cikin biyun da suka bai wa Faransa nasarar ci 2-0 kan Maroko a matakin kwatafainal na gasar Kofin Duniya ranar Alhamis.

1cd911da fd9d 4496 894d 6440cf3ffc5e 1783629500564 main

7 Jul, 2026

An fitar da Amurka daga gasar Kofin Duniya bayan Belgium ta doke ta da ci 4-1

Belgium ta tsallaka zagayen kwatafainal inda za ta haɗu da Sifaniya, yayin da gasar Kofin Duniya ke ƙara ɗaukar zafi.

belgium us wcup soccer 95537

7 Jul, 2026

Trump ya ce ya kira FIFA kan jan katin da aka bai wa Folarin Balogun

Shugaba Donald Trump ya yi alfaharin kiran FIFA domin buƙatar sake duba hukuncin hana Folarin Balogun buga wasa ɗaya. Ɗan wasan dai iyayensa ‘yan asalin Nijeriya ne, amma sun haife shi a Amurka.

2026 07 06t061248z 1 lynxmpem650cc rtroptp 3 soccer usa

6 Jul, 2026

Mece ce Doka ta 27 a kundin ladabtarwar FIFA wadda ta ba danwasan Amurka, Balogun damar dawowa wasa?

Bayan jingine hukuncin hanin buga wasa guda, a yanzu Folarin Balogun, ɗanwasan tawagar Amurka a gasar Kofin Duniya, zai samu damar buga wasan zagayen ‘yan-16 inda Amurka za ta kara da Belgium.

republic of congo trial soccer 27867
Ana lodawa...