Najeriya ta ba wa ɗan takarar shugaban ƙasa na Guinea-Bissau mafaka bayan juyin mulki

Matakin Najeriya na bai wa ɗan adawa mafaka ya nuni da yadda rikicin siyasar Guinea-Bissau ya kaure, tare da barazana ga zaman lafiyar yankin. Yanzu ana jiran yadda tattaunawar ECOWAS da shugabannin soji za ta kasance, domin a dawo da tsarin mulkin farar hula da tabbatar da kwanciyar hankali a ƙasar.
1 Dec, 2025
Takaitaccen Labari: Barazanar da Gwamna Bago ke yi wa ‘yan jarida a Neja

Gwamna Bago na amfani da tsoro da barazana ga ‘yan jarida, inda ake kokarin dakile rahoto kan matsalolin tsaro a jihar. Gwamnati ta saba amfani da jami’an tsaro wajen cafke ko tsare ‘yan jarida, lamarin da ya kara nuna cewa tsaron jihar Neja na ci gaba da tabarbarewa. Wannan yanayi ya sa ‘yan jarida ke gudanar da aikinsu cikin fargaba da kuma tsoron rasa rayuwarsu.
1 Dec, 2025
Ana lodawa...

