Indiya da Pakistan sun tabbatar da cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta

Bayan sanarwar da Shugaban Amurka ya bayar, India da Pakistan sun tabbatar da cim ma yarjejeniya domin tsagaita wuta a daidai lokacin da ƙasashen maƙwabta ke ci gaba da kai wa juna hari.
10 May, 2025
Operation Bunyan-un-Marsoos: Ƙarin bayani kan harin ramuwar gayya da Pakistan ta ƙaddamar kan India

Pakistan ta sanar da ƙaddamar da harin ramuwar gayya kan India wanda ta yi wa laƙabi da Operation Bunyan-un-Marsoos, domin mayar da martani kan hare-hare na makamai masu linzami da take kai mata.
10 May, 2025
Pakistan ta ce ta harbo jirage marasa matuƙa 77 na Indiya a cikin kwana biyu

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da maƙwabtan biyu waɗanda duka ke da makaman nukiliya ke ci gaba da kai wa juna hari.
9 May, 2025
Robert Francis Prevost ne Ba’amurke na farko da ya zama Fafaroma

Prevost, wanda ya zama shugaban Cocin Katolika na 267, yana da sassaucin ra’ayi kuma yana da alaƙa da Fafaroma Francis tare da gogewa a limancin coci a Peru.
8 May, 2025

Bill Gates ya yi alkawarin ba da dala biliyan 200 nan da shekarar 2045

Pakistan ta harbo jiragen yaƙin India biyar, ta yi garkuwa da sojojin ƙasar — Ma’aikatar Tsaro

Erdogan ya yi magana ta wayar tarho mai ‘armashi kuma cikakkiya’ da Trump

Wata girgizar kasa mai ma’aunin 7.4 ta afka wa yankunan Kudancin Chile da Argentina

Dubban mutane sun taru a Vatican domin jana’izar Fafaroma Francis
26 Apr, 2025
An yi musayar wuta tsakanin India da Pakistan a rana ta biyu a jere — Rundunar sojan Indiya.
Rundunar ta ce babu rahoton rasa rai, inda ta ce tana mayar da martani ne kan ‘yan harbe-harbe da bindigogi “na ba gaira ba dalili”.

22 Apr, 2025
Fafaroma Francis ya nemi a binne shi a kabari mara ado
A wasiyyarsa, Francis ya bayyana inda yake so a binne shi, tare da zanen yadda yake so a binne shi.

22 Apr, 2025
Fafaroma Francis ya rasu bayan fama da rashin lafiya – Fadar Vatican
Ya rasu a ranar Litnin da misalin ƙarfe 7:35 na safe (0535 GMT) bayan ya yi fama da “sanyin haƙarƙari”.

21 Apr, 2025
An kashe mutane da dama yayin da RSF ta yi luguden wuta a Al Fasher ta Sudan
Tun daga watan Mayu ake gwabza yaƙi a Al Fasher, wata babbar cibiyar agaji
