Bill Gates ya yi alkawarin ba da dala biliyan 200 nan da shekarar 2045

Babban attajiri a duniya, Bill Gates ya soki Elon Musk da gwamnatin Amurka ta Donald Trump kan zaftare kasafin kuɗin Amurka na tallafawa ƙasashen waje, inda ya zarge su da saka rayuwar miliyoyin rayuka a duniya cikin haɗari.
8 May, 2025
Pakistan ta harbo jiragen yaƙin India biyar, ta yi garkuwa da sojojin ƙasar — Ma’aikatar Tsaro

Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yaƙin India biyar bayan India ta kutsa cikin ƙasarsu inda ta kashe fararen-hula takwas tare da jikkata mutum 35, a cewar Ministan Tsaron Pakistan Khawaja Asif.
7 May, 2025
Erdogan ya yi magana ta wayar tarho mai ‘armashi kuma cikakkiya’ da Trump

Erdogan ya ce sun jaddada cewa alaƙar da ke tsakaninsu za ta bunƙasa dangantakar da ke tsakanin ƙasashen biyu, musamman a fannin tsaro da cinikayya.
6 May, 2025
Wata girgizar kasa mai ma’aunin 7.4 ta afka wa yankunan Kudancin Chile da Argentina

Hukumar Hana Faruwar Bala’o’i da Bayar da Agajin Gaggawa ta Chile ta ba da umarnin ficewa daga yankin gaɓar ruwan Antatika da Yankin Magallanes.
2 May, 2025

Dubban mutane sun taru a Vatican domin jana’izar Fafaroma Francis

An yi musayar wuta tsakanin India da Pakistan a rana ta biyu a jere — Rundunar sojan Indiya.

Fafaroma Francis ya nemi a binne shi a kabari mara ado

Fafaroma Francis ya rasu bayan fama da rashin lafiya – Fadar Vatican


