Aƙalla mutum 36,000 aka kashe a yaƙe-yaƙe a duniya a 2024: MDD

Sama da mutane 36,000 aka kashe a yankuna 14 da ake yake-yake a 2024 a duniya, in ji Majalisar Dinkin Duniya a ranar Alhamis.
23 May, 2025
Hatsarin jirgin sama ya kashe mutane da dama a California

Mataimakin shugaban hukumar kwana-kwana ya ce cewa hatsarin jirgin, wanda ƙarami na masu amfanin kai ya yi kama da abubuwan da aka saba gani a fim.
22 May, 2025
An kashe jami’an ofishin jakadancin Isra’ila biyu a Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump da jakadan Isra’ila a Amurka sun yi Allah wadai da wannan lamarin inda suka kira shi da ƙin jinin Yahudawa
22 May, 2025
Kasashe sun yi alkawarin $170 ga WHO gabanin ficewar Amurka

China da Qatar da Switzerland da wasu kasashen sun yi alkawarin dala miliyan 170 ga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO).
21 May, 2025

India ta kama ‘yan ƙasarta 11 bisa zargin yi wa Pakistan leken asiri

Walƙiya ta kashe aƙalla mutane 13 a Bangladesh

Indiya da Pakistan sun tabbatar da cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta

Operation Bunyan-un-Marsoos: Ƙarin bayani kan harin ramuwar gayya da Pakistan ta ƙaddamar kan India

Pakistan ta ce ta harbo jirage marasa matuƙa 77 na Indiya a cikin kwana biyu
8 May, 2025
Robert Francis Prevost ne Ba’amurke na farko da ya zama Fafaroma
Prevost, wanda ya zama shugaban Cocin Katolika na 267, yana da sassaucin ra’ayi kuma yana da alaƙa da Fafaroma Francis tare da gogewa a limancin coci a Peru.

8 May, 2025
Bill Gates ya yi alkawarin ba da dala biliyan 200 nan da shekarar 2045
Babban attajiri a duniya, Bill Gates ya soki Elon Musk da gwamnatin Amurka ta Donald Trump kan zaftare kasafin kuɗin Amurka na tallafawa ƙasashen waje, inda ya zarge su da saka rayuwar miliyoyin rayuka a duniya cikin haɗari.

7 May, 2025
Pakistan ta harbo jiragen yaƙin India biyar, ta yi garkuwa da sojojin ƙasar — Ma’aikatar Tsaro
Sojojin Saman Pakistan sun harbo jiragen yaƙin India biyar bayan India ta kutsa cikin ƙasarsu inda ta kashe fararen-hula takwas tare da jikkata mutum 35, a cewar Ministan Tsaron Pakistan Khawaja Asif.

6 May, 2025
Erdogan ya yi magana ta wayar tarho mai ‘armashi kuma cikakkiya’ da Trump
Erdogan ya ce sun jaddada cewa alaƙar da ke tsakaninsu za ta bunƙasa dangantakar da ke tsakanin ƙasashen biyu, musamman a fannin tsaro da cinikayya.

2 May, 2025
Wata girgizar kasa mai ma’aunin 7.4 ta afka wa yankunan Kudancin Chile da Argentina
Hukumar Hana Faruwar Bala’o’i da Bayar da Agajin Gaggawa ta Chile ta ba da umarnin ficewa daga yankin gaɓar ruwan Antatika da Yankin Magallanes.

26 Apr, 2025
Dubban mutane sun taru a Vatican domin jana’izar Fafaroma Francis
Da yawa daga cikin shugabannin kasashe fiye da 50 da suka halarci jana’izar sun riga sun shiga cikin Basilica don gabatar da gaisuwa ga gawar Fafaroma, wanda ya rasu ranar Litinin yana da shekaru 88 a duniya.

26 Apr, 2025
An yi musayar wuta tsakanin India da Pakistan a rana ta biyu a jere — Rundunar sojan Indiya.
Rundunar ta ce babu rahoton rasa rai, inda ta ce tana mayar da martani ne kan ‘yan harbe-harbe da bindigogi “na ba gaira ba dalili”.

22 Apr, 2025
Fafaroma Francis ya nemi a binne shi a kabari mara ado
A wasiyyarsa, Francis ya bayyana inda yake so a binne shi, tare da zanen yadda yake so a binne shi.

22 Apr, 2025
Fafaroma Francis ya rasu bayan fama da rashin lafiya – Fadar Vatican
Ya rasu a ranar Litnin da misalin ƙarfe 7:35 na safe (0535 GMT) bayan ya yi fama da “sanyin haƙarƙari”.

21 Apr, 2025
An kashe mutane da dama yayin da RSF ta yi luguden wuta a Al Fasher ta Sudan
Tun daga watan Mayu ake gwabza yaƙi a Al Fasher, wata babbar cibiyar agaji



