Yadda hukumomi a India suke farautar Musulmai da suke cewa ‘Ina son Annabi Muhammad’

A faɗin jihohin da jam’iyyar BJP ke mulki, bayyana ra’ayin addini na iya janyowa a kama mutum da kuma rushe masa gida, abin da yake haifar da damuwa sosai kan damar Musulmai ta ‘yancin addini da bayyana kan su a Indiya.
17 Oct, 2025
An naɗa Sarah Mullally mace ta farko Shugabar Cocin Ingila

Sarki Charles III ya amince da naɗin Mullally bayan Justin Welby ya yi murabus sakamakon wani rahoto ya gano Cocin Ingila ta yi rufa-rufa kan cin zarafin yara maza a shekarun 1970s, kuma bai sanar da hukumomi ba a lokacin da aka sanar da shi a 2013.
4 Oct, 2025
An tsinci gawar jakadan Afirka ta Kudu a Faransa a wajen otal a birnin Paris

Rahotanni na cewa jami’in na diflomasiyya mai shekara 58 ya diro ne daga hawa na 22 a hotel ɗin a Paris, amma an ƙaddamar da bincike, a cewar masu shigar da ƙara.
30 Sep, 2025
Babban Alkalin Kotun Amurka ya dakatar da umarnin Trump na korar ma’aikatan VOA

Babban Alkalin kotun tarayya ya dakatar da shirin gwamnatin Trump na korar ma’aikatan Muryar Amurka sama da 500, yana mai zargin shugabannin hukumar da suka hada da Kari Lake da kin bin umarnin kotu kan tabbatar da dokokin aikin jarida na VOA.
30 Sep, 2025

An yanke wa tsohon Shugaban Faransa Sarkozy hukuncin shekara biyar a gidan yari

UNGA 80: Trump ya yi alkawarin hana Isra’ila shirin ƙwace Yammacin Kogin Jordan

Amazon da Microsoft sun buƙaci ma’aikatansu su zauna a Amurka bayan bizar H-1B ta koma $100,000

Yankin Kerala na India na fama da wata cuta da ke cinye ƙwaƙwalwa

Trump ya yi tattaunawa mai zafi da Netanyahu kan harin Isra’ila a Qatar – Rahotanni
11 Sep, 2025
Austria za ta haramta wa ɗalibai ‘yan ƙasa da shekaru 14 sa ɗankwali da hijabi
Duk wanda bai bi umarnin ba za a gana da iyayensa, kuma za a ci su tara daga $175 zuwa $1,170.

10 Sep, 2025
Rage tallafi yana ta’azzara mace-mace sakamakon cutar maleriya: Asusun Tallafi na Duniya
Mace-mace sakamakon malaria za su ta’azzara a wannan shekarar, kamar yadda Asusun Tallafi na Duniya ya yi gargadi, yana ɗora alhakin hakan kan cire tallafin da Shugaban Amurka Trump ya yi matsalar sauyin yanayi da, yaƙe-yaƙe da kuma bijire wa magani.

4 Sep, 2025
Kremlin ta yi watsi da kalaman Trump cewa Sin, Koriya ta Arewa, da Rasha suna ƙulla wa Amurka tuggu
“Babu wani daga cikin waɗannan shugabannin uku da yake da wannan aniyar a ransa,” a cewar wani mai taimaki wa Shugaban Rasha, Yuri Ushakov, yana mai cewa duka suna fahimtar rawar da gwamnatin Amurka ke takawa a wannan yanayi da duniya ke ciki.

3 Sep, 2025
Rundunar wanzar da zaman lafiya a Sudan ta Kudu da DRC na fuskantar ƙarancin kuɗaɗen tallafi: MDD
A makon jiya ne Shugaban Amurka Donald Trump ya soke tallafin da Majalisar Dokokin ƙasar ta amince da shi na dala biliyan 4.9 da ƙasar ke bai wa ƙasashen waje.

1 Sep, 2025
Bincike ya gano cewa 6 cikin 10 na matasan Amurka na goyon bayan Hamas kan Isra’ila
Bisa wata ƙuri’ar jin ra’ayi da aka yi ta intanet, an gano cewa kaso 60 na matasa ‘yan Gen Z na Amurka waɗanda ke tsakanin shekara 18 zuwa 24 na nuna goyon bayansu ga ƙungiyar gwagwarmayar Falasɗinawa ta Hamas a yaƙin da Isra’ila ke yi da ita a Gaza.

27 Aug, 2025
Ƙuri’ar jin ra’ayin jama’a ta nuna yawancin ‘yan Faransa suna son a rusa Majalisar Dokokin Ƙasar
Firaministan Faransa Fancois Bayrou na fuskantar barazanar rasa kujerarsa bayan ‘yan adawa sun haɗa kai wajen tunkarar gwamnati ta tsiraru a zaɓen watan gobe.

24 Aug, 2025
Koriya ta Arewa ta yi gwajin ‘sabbin’ makamai biyu na kare sararin samaniya
Rahoton KCNA bai yi cikakken bayani kan sabbin makaman ba, sai dai kawai ya ce “makaman suna aiki ne da sabuwar fasaha ta musamman.

20 Aug, 2025
Fidan da Rubio sun yi nazarin sakamakon tattaunawar Washington kan kawo ƙarshen yaƙin Ukraine
Ministan Harkokin Wajen Turkiya Hakan Fidan da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Marco Rubio sun tattauna kan matakan da za a iya bi don kammala yaƙi tsakanin Rasha da Ukraine.

18 Aug, 2025
‘Ba ma maraba da kai’: Australiya ta soke bizar wani dan siyasar Isra’ila mai tsattsauran ra’ayi
Simcha Rothman, wanda jam’iyyarsa tana cikin haɗin gwiwar gwamnatin Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, an tsara zai yi jawabi a tarukan da Ƙungiyar Yahudawan Australiya ta shirya.

16 Aug, 2025
Turkiyya ta miƙa saƙon ta’aziyya ga Pakistan kan mutuwar ɗaruruwan ‘yan ƙasar a ambaliyar ruwa
Turkiyya ta miƙa saƙon ta’aziyya ga ƙasar Pakistan kan mutuwar ‘yan ƙasar sakamakon ambaliyar ruwa da zaftarewar ƙasa a yankuna daban-daban na ƙasar.


