Sojojin Amurka sun isa Isra’ila domin sa ido kan aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta ta Gaza

Kusan sojojin Amurka 200 ne za su taimaka domin sa ido wurin aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar. Sojojin za su zauna a Isra’ila ba tare da sun shiga Gaza ba.
11 Oct, 2025
Gwamnatin Isra’ila ta amince da yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta Trump

Yarjejeniyar da Amurka da Turkiyya da Qatar da Masar suka taimaka wajen ƙulla ta da kuma ba da tabbaci a kanta ita ce ƙoƙari na farko mai tsari da aka yi na dakatar da kisan kiyashin Isra’ila a Gaza da a aka yi wa ƙawanya.
10 Oct, 2025
Shekaru biyu na kisan kiyashi: Yadda Isra’ila ta jefa Gaza cikin yunwa

Yunwa a Gaza ta yi muni, amma ba saboda annoba ko rushewar tattalin arziƙi ba. Wani makami ne da Isra’ila ke amfani da abinci da ruwa don yin kisan ƙare-dangi, a cewar wani jami’i.
6 Oct, 2025
Kisan ƙare-dangi: Isra’ila ta kashe yara 20,000 a Gaza ta hanyar amfani da tan 200,000 na bama-bamai

Kusan Falasɗinawa miliyan biyu ne aka tilastawa gudun hijira tun farkon yaƙin Isra’ila a Gaza.
6 Oct, 2025

Abubuwan da muka sani game da martanin Hamas kan shirin Trump a Gaza

Sumud: Duniya na Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai kan jiragen ruwan jinƙai masu zuwa Gaza

Gwamnatin Iran ta kashe babban mutumin da yake yi wa Isra’ila leƙen asiri

MDD ta sake ƙaƙaba wa Iran sabbin takunkumai bayan kasa cim ma matsaya a tattaunawar nukiliya

Kan gwamnatin Isra’ila ya rabu kan martanin amincewa da ƙasar Falasɗinu da Ƙasashen Yamma suka yi
24 Sep, 2025
Birtaniya, Australia da Canada sun amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa gabanin babban taron MDD
Ƙasashen Birtaniya, Canada, da Australiya a ranar Lahadi sun sanar da amincewarsu da Falasɗinu a matsayin ƙasa, inda suka shiga cikin jerin ƙasashen Yamma da ke goyon bayan samun ‘yancin Falasɗinu yayin da yaƙin Gaza ke ci gaba.

24 Sep, 2025
Hamas ta saki ‘hotunan bankwana’ na ‘yan Isra’ila 47 da take riƙe da su
Kungiyar Hamas wadda ta koka dangane da taurin-kai irin na Netanyahu ta ce makomar mutanen 47 ta danganta ne da irin matakin da shugabannin siyasa na Isra’ila suka ɗauka.

17 Sep, 2025
Sarkin Qatar da Rubio sun tattauna kan harin Isra’ila a Doha da Gaza
Babban jami’in diflomasiyyar Amurka ya sake jaddada taimakon Amurka kan tsaro da kiyaye ‘yancin Qatar.

16 Sep, 2025
Shugabannin Musulmi sun yi kira a ɗauki mataki kan harin ‘wulaƙancin’ Isra’ila da ajandar mamaya
Manyan yara na Falasṭin suna mutuwa kafin su kai shekara ɗaya a ƙarƙashin ƙarƙashin Isra’ila.

15 Sep, 2025
Fiye da sojojin Isra’ila 20,000 ne suka jikkata a yakin Gaza, rabinsu na fama da matsalar ƙwaƙwalwa
An bayyana cewa an yanke wa sojoji 99 gaɓobi inda wasunsu ke da hannaye da ƙafafuwan roba, 16 sun samu shanyewar rabin jiki, 56 na fama da ƙaramar naƙasa sannan wasu 24 sun zama cikakkun naƙasassu.

11 Sep, 2025
‘Tantirai maƙiya Musulunci’ ke kula da rabon agaji a Gaza a halin yanzu: UNRWA
Shugaban UNRWA ta Majalisar Ɗinkin Duniya ya koka kan yadda wata ƙungiya da Isra’ila ta kafa sannan take samun goyon bayan Amurka ta karɓi ragamar jagorancin rabon tallafi a Gaza.

10 Sep, 2025
Ƙasashen Afirka sun yi Allah wadai da yadda Isra’ila ta keta alfarmar ‘yancin kan Qatar
Shugaban Ƙungiyar Tarayyar Afirka (AUC) ya yi gargaɗin cewa harin na iya barazana ga yanayi mai raunin da ake ciki a gabas Ta Tsakiya.

9 Sep, 2025
An kai hari kan jirgin ruwan ayarin duniya na Sumud mai zuwa Gaza a Tekun Tunusiya
Jirgin yana cikin ruwan Tunisiya lokacin da wuta ta tashi a cikin jirgin, amma an kashe ta cikin gaggawa, a cewar wani ɗan jaridar AFP da ya isa wurin jim kaɗan bayan an kashe wutar.

9 Sep, 2025
Isra’ila ta kai hari kan shugabannin Hamas da suka taru a Qatar don tattaunawa kan tsagaita wuta
Qatar ta yi Allah-wadai da abin da ta kira harin matsorata da Isra’ila ta kai kan kasarta.

9 Sep, 2025
Mutum biyar sun mutu a hare-haren da aka kai Birnin Ƙudus
Harin ya faru da safe a Ramot Junction kan titin Yigal, inda aka raunata kimanin mutum 15, kamar yadda wata sanarwa ta baya daga MDA ta bayyana.


