11 Mar, 2026

Drones Biyu Sun Fadi Kusa da Filin Jirgin Sama na Dubai, Mutane Hudu Sun Jikkata

Faduwar drones biyu kusa da filin jirgin sama na Dubai ta jikkata mutane hudu, yayin da tashin hankali ke ci gaba da karuwa a yankin Gabas ta Tsakiya.

JJ 1

11 Mar, 2026

Amurka Ta Bukaci Isra’ila Kada Ta Kai Hari Kan Tashoshin Man Iran

Amurka ta bukaci Isra’ila da ta kauce wa kai hare-hare kan cibiyoyin man fetur na Iran saboda tsoron kara tsananta rikicin da kuma yiwuwar mayar da martani kan wuraren mai a kasashen Gulf.

FF

11 Mar, 2026

Pentagon: Sojojin Amurka 140 Sun Jikkata a Yaƙin da Iran

Pentagon ta ce sojojin Amurka 140 sun jikkata a rikicin da Iran, yayin da bangarorin biyu ke ci gaba da musayar hare-hare a yankin.

trump iran us military deaths casualty return 22549

11 Mar, 2026

Iran Ta Ce Hare-Hare Kan Fararen Hula Ya Sabawa Dokar Duniya

Iran ta bayyana cewa hare-haren da aka kai kan fararen hula da makarantu sun sabawa dokar kasa da kasa, yayin da Majalisar Dinkin Duniya ke kira da a rage tashin hankali.

Unknown 7

11 Mar, 2026

Iran Ta Karyata Zargin Amurka Kan Shirin Kai Mata Hari

Iran ta karyata zargin Amurka cewa ta shirya kai hari kan Amurka, tana cewa an kirkiri zargin ne domin a kare hare-haren da aka kai mata.

II 1

11 Mar, 2026

Nijeriya Ta Fara Kwashen ‘Yan Kasarta Daga Iran

Nijeriya ta fara kwashe ‘yan kasarta daga Iran ta hanyar kan iyakar Armenia yayin da rikicin yankin ke kara tsananta. Armike ta bayanna cewa babu dan Nijeriya dan ya mutu har iya yanzu.

aa559303a21e627d3477e856cab1e82d27e76ed62b83c3e5b10a53d226228f4c

10 Mar, 2026

Gwamnatin Trump na duba yiwuwar kai hari ta ƙasa don ƙwace iko da rumbun Uranium na Iran

Shirin da ake duba yiwuwar aiwatarwa na iya kai manyan dakarun kasa na Amurka don kwace sinadarin Uranium da aka habaka da ake tunanin an boye shi a can karkashin kasa a cibiyar sarrafa nukiliya ta Iran da ke Isfahan.

iran snapback explainer 47904

10 Mar, 2026

Ministan harkokin wajen Iran ya kawar da yiwuwar tattaunawa da Amurka

Araghchi ya bayyana cewa babu wata sabuwar tattaunawa bayan Amurka ta kai wa Iran hari duk da ‘gagarumun ci-gaba’ da aka samu a tarukan da aka yi a Geneva cikin watan Fabrairu.

2026 02 20t174035z 1 lynxmpem1j10w rtroptp 3 iran crisis

9 Mar, 2026

Yaƙin Iran ya gigita kasuwannin mai na Afirka

Masu sharhi sun ce kasuwannin mai sun fi mayar da hankali kan rikicin sakamakon hanyoyin katse rarraba mai.

iran us israel 48371

9 Mar, 2026

Sautin Gargadi Ya Tashi a Isra’ila Bayan Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami

Iran ta harba makamai masu linzami zuwa Isra’ila, lamarin da ya sa aka kunna sautunan gargadi a Tel Aviv da wasu yankuna.

NN e1773059112233
Ana lodawa...