16 Dec, 2025

Dakarun Nijeriya sun kashe gawurtattun ‘yanbindiga, sun kuɓutar da mutane a Kaduna da Filato

Kazalika ranar 12 ga watan Disamba dakaru sun yi nasarar kai samame a maɓiyar wani ƙasurgumin ɓarawo da ya yi ƙaurin suna a garkuwa da mutane a ƙananan hukumomin Bassa da Jos North na Jihar Filato, in ji sanarwar.

10176a4db61af6d095c1d7ce285688063fcbcd595c79009f1a7c4e52cbc2383a

16 Dec, 2025

An kama mutum shida bisa safarar makamai da garkuwa da mutane a Jihar Neja ta Nijeriya

Abiodun ya ƙara da cewa ranar 27 ga watan Nuwamba, ma’aikata sun kama wani mai suna Aminu Ahmed bisa zargin garkuwa da yara uku a Kontagora da kuma karɓar kuɗin fansa fiye da naira miliyan biyu.

5a42a67ec5ff0cfa758ae011d623b2cf382eb416739555859daf1d437b9da428

15 Dec, 2025

Rashin sa ido kan shigar da mai Nijeriya na barazana ga ayyukan yi da zuba jari: Dangote

Dangote ya bukaci a gudanar da bincike na hukuma a kan Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Nijeriya, NMDPRA.

2025 11 12t162925z 63217581 rc28ggap24xm rtrmadp 3 zimbabwe investment dangote

15 Dec, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta karyata zargin bai wa Faransa bayanan ‘yankasar don tara haraji

Sanarwar fadar Shugaban Nijeriya ta ce yarjejeniyar da aka ƙulla tsakanin Hukumar Tara Harajin Kasar, FIRS da wani kamfanin Faransa damar ganin bayanan masu biyan harajin Nijeriya ko manhajar int.

tinubu4

14 Dec, 2025

Sojojin Nijeriya sun daƙile harin ISWAP, sun lalata motocin ƙunar-baƙin-wake na ‘yan ta’adda

‘Yan ta’addan sun yi yunkurin kutsawa cikin sansanin soji na Mairari ta hanyar amfani da motocin ƙunar-baƙin-wake guda biyu. Sai dai sojojin da ke aikin sa ido sun gano tare da tarwatsa motocin kafin su kai ga shiga sansanin.

ced28dbfc66d56408c1d17d0ae8efd0522f727eaaa16075b02e78ffabe1ad0a9

13 Dec, 2025

Shugaba Tinubu ya amince da kafa sabuwar makarantar horar da kuratan sojoji a Abakaliki

Shugaban Sojin Ƙasa na Nijeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya ce ana sa ran sabon depot ɗin da za a buɗe a Abakaliki zai fara aiki nan gaba kaɗan sannan kuma ya tallafa wa sauran wuraren horar da kuratan soji da ke Zaria da Osogbo.

81ae726620841639f8d4bcc8253a4dc673408aff992746a43a63ad4e68f0474b

12 Dec, 2025

Kotun Ƙolin Nijeriya ta soke afuwar da Tinubu ya yi wa Maryam Sanda ta tabbatar da hukuncin kisa

A watan Oktoba ne Shugaba Tinubu ya yi wa Maryam afuwa ta hanyar sassauta mata hukuncin daga na kisa zuwa na zaman gida yari na shekaru 12 a bisa dalilai na tausayawa.

0ec893483e2f75c4008f39c7c0243f3a69c82c7fe2ba140591096a4e0209ffad

12 Dec, 2025

Aƙalla sojojin Nijeriya da Ivory Coast 200 sun isa Benin bayan an daƙile yunƙurin juyin mulki

Yunƙurin juyin mulkin ya girgiza Benin ranar Lahadi, lamarin da ya sa Nijeriya da Ivory Coast suka tattara dakaru domin tallafa wa gwamnatin na farar-hula.

2025 12 07t155130z 1 lynxmpelb6098 rtroptp 3 benin security

11 Dec, 2025

Majalisar Wakilan Nijeriya ta nemi gwamnati ta bayar da rangwamen haraji ga kamfanonin jiragen sama

Wannan buƙatar ta biyo bayan tattaunawa kan karuwar farashin tikitin jirgi musamman a wannan lokaci na bukukuwan Kirisimeti.

4d641be4961b55d20fe79c4fcbad12c8bce5b653a23f795fbd51eca262101330

11 Dec, 2025

Saɓanin da ya kunno kai tsakanin Majalisar Dattijan Nijeriya da Shugaba Tinubu kan janye ‘yansanda

Sanatocin sun bayyana damuwa kan cewa yayin da aka janye musu ‘yansandan da ke kare su, wasu manyan mutane har yanzu suna samun wannan kariyar da ‘yansanda ke bayarwa.

683a82403c464959c6b252987212fe83cfee1480fb5355d3eccde9858e8d43a1
Ana lodawa...