12 Oct, 2025

ASUU: Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ta shiga yajin aikin gargaɗi

Shugaban ƙungiyar Farfesa Chris Piwuna ne ya sanar da hakan a lokacin wani taron manema labarai da aka gudanar a Jami’ar Abuja, a ranar Lahadi.

1760282921263 7zkqa 54678bbda5a293cf227b1bb9f51df0229c01a7d9c8a58b5af90b45ef62ac6df0

11 Oct, 2025

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda tara, sun ceci mutum biyu da aka yi garkuwa da su a Borno

Dakarun Operation Hadin Kai da ke aiki a arewa maso gabashin Nijeriya ne suka samu wannan nasara inda suka kashe ‘yan ta’addan a samame daban daban da suka kai.

4e5b73e8a7d7bf1e98f1d08fe537e4e2db8fba1cc6f04e7a3684161c23a57999

10 Oct, 2025

Mutum 26 da ake zargi da garkuwa da mutane sun shiga hannun ‘yan sanda a Kaduna

Kamen ya biyo bayan wasu samamen da jami’an ‘yan sandan da ‘yan sa kai suka kai tsakanin 3 da 5 ga watan Oktoba na shekarar 2025, inda suka mayar da hankali kan  ƙungiyoyin da ke aika-aika a ƙananan hukumomin Anchau da Ikara da kuma Makarfi.

ap feb 14 2019 nigeria kidnap ransoms

10 Oct, 2025

Tinubu ya yi wa Mamman Vatsa, Farouk Lawan da wasu mutum 173 afuwa

Tinubu ya ce ya ɗauki matakin yafe musu ne bayan masu laifin sun nuna nadamarsu da kuma shirinsu na sake komawa cikin al’umma don ci gaba da rayuwa.

b9d256f246c2bfca85f18449f607404b8241093c3c042e2dc4668c8dcd565070

9 Oct, 2025

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya naɗa Farfesa Joash Ojo Amupitan a matsayin shugaban INEC

Farfesa Amupitan shi ne zai maye gurbin Mahmood Yakubu a matsayin shugaban hukumar INEC.

b11d132f0bc59b332fbc8c815d0fd021590f00073926ff1367ffad26c7c37d0d main

9 Oct, 2025

Sojojin Nijeriya sun ceto kuɓutar da 37 da aka yi garkuwa da su, sun kashe ‘yan ta’adda 9

Majiyoyin tsaro sun bayyana cewa haɗakar sojojin ƙasa na Nijeriya da wasu dakarun ƙasar sun kashe ‘yan ta’adda tara, tare da kama mutum 8 da ake zargi da laifuka, da ƙwato manyan makamai.

2025 06 16t204301z 485190571 rc2q3fapo2jp rtrmadp 3 nigeria security 1

9 Oct, 2025

Gwamnatin Tinubu ta yi watsi da rahoton Bankin Duniya kan ƙaruwar talauci a Nijeriya

“Dole a yi taka-tsan-tsan wajen fassara alƙaluman Bankin Duniya kai-tsaye,” in ji Sunday Dare, mai bai wa Shugaba Tinubu shawara na musamman kan watsa labarai.

brazil nigeria 44922

8 Oct, 2025

‘Yan Majalisar Wakilan Nijeriya sun soki kudirin Majalisar Amurka kan zargin kisan Kiristoci

‘Yan majalisar sun ce Nijeriya ba ta fuskantar rikicin addini, inda suka bayyana buƙatar ɗaukar matakin diflomasiyya.

image

8 Oct, 2025

Geoffrey Nnaji: Ministan Kimiyya da Fasaha na Nijeriya ya yi murabus kan takardar digiri ta bogi

Daga baya jami’ar ta ce duk da cewa ministan ya fara karatu a jami’ar, a shekarar 1981, bai kamalla karatun digirin ba.

bbd51e3cf30bab3a92e94d2d562b5c39bd3d78fe28bba228970641d429feb001

7 Oct, 2025

Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da shirin rigakafin ƙyanda da polio domin amfanar yara miliyan 16

Manufar wannan shiri ita ce a kawar da ciwon ƙyanda zuwa shekarar 2030, ta hanyar ƙarfafa rigakafin yara na yau da kullum, inganta bincike da sa ido kan ɓarkewar cuta, da kuma samar da shirye-shiryen kawar da ƙyanda a asibitoci na matakin farko.

e519fbf53d21fee2dc1a7136e05f34d8473410839ac119c0b71c2d6853590800
Ana lodawa...