Nijeriya za ta koma haƙo gangar ɗanyen mai miliyan 1.8 kafin Disamba — Shugaban NNPCL

Shugaban kamfanin NNPCL Bayo Ojulari ya bayyana haka ne a ranar Lahadi bayan ya kai ziyara ga Shugaba Bola Tinubu a Legas. Ya ce ya ziyarci Shugaban ƙasa ne don ya ba shi rahoto kan ayyukan kamfanin NNPCL tun bayan nadinsa a ranar 2 ga Afrilu.
6 Oct, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya ta musanta rahoton cewa ‘yan bindiga sun ci galaba kan dakarunta a Kwara

A baya bayan nan ‘yan bindiga suna ƙara ƙaimi wajen kai hare-hare kan fararen-hula a wasu ƙauyuka na Jihar Kwara da ke tsakiyar Nijeriya.
6 Oct, 2025
Sojojin Nijeriya sun kama ‘yan ta’adda 450, sun kuɓutar da mutum 180 a Satumba – Hedkwatar Tsaro

Kazalika mai magana da yawun hedkwatar tsaron Nijeriya Manjo Janar Markus Kangye, ya ce dakarunsu sun ƙwato tarin manyan makamai da sauran kayan aiki na ‘yan ta’adda.
5 Oct, 2025
Boko Haram ba ta taɓa naɗa Buhari don yin sulhu da gwamnati ba – Garba Shehu

Kalaman Garba Shehu sun biyo bayan jawabin da Jonathan ya yi a wani taron ƙaddamar da littafi inda ya ce mayaƙan Boko Haram sun taɓa naɗa Buhari a matsayin mutumin da suke so ya jagoranci tattaunawar zaman lafiya tsakaninsu da gwamnati.
4 Oct, 2025

Fiye da kashi 35% na yaran Nijeriya na fama da rashin abinci mai gina jiki – NARD

An kama ɗan Nijeriya kan yunƙarin safarar ‘yarsa zuwa Iraƙi

Gwamnatin jihar Kogi a Nijeriya ta yi alhinin mutuwar mutum 26 a hatsarin kwale-kwale

Jonathan zai iya takarar shugaban ƙasa a 2027, amma… —Fadar Shugaban ƙasar Nijeriya

Wasu abubuwa kan babban taron makomar Arewacin Nijeriya
30 Sep, 2025
Kotu ta hana PENGASSAN katse wa Matatar Dangote bututun gas
Mai Shari’a Subilim ya hana waɗanda aka kai ƙarar ciki har da kamfanin mai na Nijeriya NNPCL da hukumar NMDPRA da kuma hukumar NUPRC aiwatar da umarnin PENGASSAN na hana bai wa matatar Dangote ɗanyen mai da iskar gas.

29 Sep, 2025
Hukumar NBRDA ta tabbatar wa ‘yan Nijeriya amincin abincin GMO
Ya bayyana cewa an yarda da abincin da aka sauya wa halitta (GMO) a duniya gabaɗaya a matsayin masu aminci kuma ana gudanar da bincike da tabbatar da tsari wajen amfani da su.

29 Sep, 2025
Dole ɗaliban Nijeriya su gabatar da kundin bincike na kammala karatu (Project) kafin NYSC – Gwamnati
Gwamnatin ƙasar ta ce daga ranar 6 ga Oktoba, babu ɗalibin Nijeriya – daga jami’a ko kwalejin kimiyya da fasaha ko kwalejin ilimi, ko jami’o’in ƙasashen waje – wanda za a amince ya yi NYSC ko hutar da shi ba tare da bin tsarin NERD ba.

29 Sep, 2025
An kulle NNPC da NUPRC da NMDPRA saboda yajin aikin PENGASSAN a Nijeriya
Kazalika, harkoki a hedikwatar hukumar NMDPRA mai kula da yadda ake dakon ɗanyen mai a tsakiyar Abuja inda ake yawan hada-hada sun tsaya cak saboda yajin aikin.

29 Sep, 2025
Aƙalla mutum 13 sun rasu sakamakon ruftawar wurin haƙar ma’adinai a Jihar Zamfara
Rahotanni sun sun ce an zaƙulo gawawwakin mutum 13 sannan akwai wasu da dama da har yanzu ba a samu damar ciro su ba daga ƙarƙashin ɓaraguzai.

27 Sep, 2025
Ƙungiyar PENGASSAN ta bayar da umarni a dakatar da tura wa Matatar Dangote ɗanyen mai da gas
PENGASSAN ta aika da wasiƙa ga manyan kamfanonin da ke haƙo ɗanyen mai irin su Shell da Chevron da su dakatar da duk wani aikin lodin ɗanyen mai da gas da nufin jigilarsa zuwa matatar Dangote.

27 Sep, 2025
Hukumar Alhazan Nijeriya ta fitar da farashin kujerar Aikin Hajjin 2026
Shugaban Hukumar NAHCON, Farfesa Abdullahi Saleh Usman ne ya sanar da farashin bayan rattaba hannu kan wasu yarjejeniyoyi da kamfanonin da ke tafiyar da hidimomin alhazai a ƙasar Saudiyya.

26 Sep, 2025
Matatar Dangote ta musanta rahotannin korar ma’aikata, ta ce sauya fasali take yi
Matatar ta Dangote ta ce ayyukan zagon-ƙasa da ake yi a matatar ne ya sa ya zama dole ta sauya fasalin tsarin ayyukanta.

26 Sep, 2025
Kashim Shettima ya gana da Sakatare-Janar na MDD kan yunkurin Nijeriya na neman kujerar dindindin
Tattaunawar ta kuma shafi sauyin yanayi, da ci gaba mai ɗorewa, da haɗin gwiwar Nijeriya da shirin raya ƙasa na Majalisar Dinkin Duniya.

26 Sep, 2025
Sojojin Nijeriya sun kama masu aikata laifuka fiye da 120 ciki har da masu taimaka w ‘yan ta’adda 26
A arewa maso gabashin Nijeriya, dakarun Operation Hadin Kai sun kuɓutar da mutum uku da aka yi garkuwa da su kuma suka kama masu taimaka wa ‘yan ta’adda 26 tare da kashe mayaƙan Boko Haram a Jihohin Borno da Yobe da kuma Adamawa.



