Dakarun Hadin Gwiwa sun yi nasarar kashe ‘yan ta’adda da dama a wurare daban-daban a Nijeriya

Dakarun Nijeirya da ke kai Farmakan HADIN KAI tare a sabon kaimi sun samu nasarakan ‘yan ta’adda a wurare daban-daban da ke yankunan da ake kai farmakan Hadin Gwiwa a ranar 23 ga Oktoban 2025.
23 Oct, 2025
Dangote na shirin sayar da kashi 10 cikin 100 na hannayen-jarin matatar mansa

Dangote ya ce kamfanin man Nijeriya NNPC zai iya ƙara yawan hannayen-jarinsa a matatar bayan ya rage su zuwa kashi 7.2 cikin 100, amma sai mataki na gaba na haɓaka matatar ya kankama.
23 Oct, 2025
Jihohin Ondo da Kogi sun nemi a kwantar da hankali kan rahoton yiwuwar hare-haren ISWAP

Gwamnatocin sun ce hukumomin tsaro sun fara ɗaukar matakai na daƙile hare-haren da ƙungiyar ta’addancin ta shirya.
23 Oct, 2025
Haɗin kan gwamnonin Jigawa da Kano da Kaduna kan samar wa jihohinsu isasshiyar wutar lantarki

Bayanai sun ce gwamnatocin uku za su kafa wani asusu da za su saka naira biliyan hamsin a kamfanin na (FEA).
22 Oct, 2025

Hatsarin tankar dakon mai ya kashe aƙalla mutum 38 a Jihar Neja ta Nijeriya

Gwamnan Bauchi ya tabbatar da ƙirƙirar sabbin masarautu 13 da hakimai 111 a jihar

EFCC ta ƙwato naira biliyan 500 tare da samun mutum 7,000 da laifi cikin shekara biyu — Tinubu

An kashe jami’ai a harin Boko Haram da sojoji suka daƙile a Jihar Borno

Gwamnatin China ta yaba wa Nijeriya kan ceto ‘yan ƙasarta huɗu da aka yi garkuwa da su
20 Oct, 2025
‘Yan Boko Haram sun kashe sojojin Nijeriya a Jihar Borno
Bayanai sun nuna cewa mayaƙan Boko Haram sun kashe kwamandan soji na runduna ta 202 da ƙananan sojoji biyar da ‘yan Civilian Joint Task Force (JTF) guda uku a ƙauyen Kashimiri na ƙaramar hukumar Bama a wani harin kwanton-ɓauna da suka kai musu.

19 Oct, 2025
Wajibi ne ɗalibai su ci Darasin Lissafi a jarrabawar kammala sakandare – Gwamnatin Nijeriya
A ‘yan kwanakin nan ma’aikatar ilimi ta ƙasar ta ce za a daina tilasta wa ɗaliban da ke shirin karatun ɓangaren Arts cin darasin Lissafi, lamarin da ya jawo suka daga masana a ɓangaren ilimi waɗanda ke cewa hakan zai ƙara lalata ƙwazon ɗalibai.

19 Oct, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya ta musanta rahotannin da ake yaɗawa na yunƙurin yi wa Tinubu juyin mulki
A farkon wannan watan, rundunar sojojin ta bayyana cewa “wani atisaye na yau da kullum ya haifar da kama jami’ai goma sha shida kan batutuwan rashin ɗa’a da kuma karya dokokin aiki.”

18 Oct, 2025
An kashe mutum 17 a yankin Birnin Gwari na Jihar Kaduna sakamakon arangama da ‘yan bindiga
Tashin hankalin ya fara ne a lokacin da wani gawurtaccen shugaban ɓarayin daji ya yi ƙoƙarin ƙwatar zinari daga hannun masu haƙar ma’adinai ta hanyar yi musu barazana da bindiga.

17 Oct, 2025
Kotu ta samu ‘yan China da Malaysia 59 da laifin intanet a Nijeriya
‘Yan ƙasashen ƙetaren da aka bayyana a matsayin ‘yan ƙasar China da ‘yan ƙasar Malaysia, suna cikin mutum 130 da aka kama a wani samame da ‘yan sanda suka kai wani gini a unguwar Jahi da ke birnin Abuja ranar 3 ga watan Nuwamba na shekarar 2024

16 Oct, 2025
Muhimman abubuwan da taron Malaman Musulunci na Nijeriya na Kaduna ya mayar da hankali a kai
Malamai daga ƙungiyoyin Musulunci daban-daban da sarakuna da ‘yan siyasa da sauran masu ruwa da tsaki ne suka halarci taron, wanda maƙasudinsa shi ne haɗa kai don ɗaukar matakan magance matsalar tsaro da ke ta’azzara da ta tattalin arziki a yankin

16 Oct, 2025
Hukumar Kwastam ta Nijeriya ta kama fatun jakuna da aka yi yunƙurin fasa-ƙaurinsu zuwa China
Hukumar ta kwastam ta kuma ƙwace man fetur da ƙwayoyi da aka yi yunƙurin safarar su a kan iyakar ƙasar da Kamaru.

15 Oct, 2025
Hauhawar farashi a Nijeriya ta ragu da kashi 2.1 a watan Satumba – NBS
Rahoton hukumar ya nuna saukar farashin abinci da kashi 2.34 cikin 100 a watan na Satumba, inda ya koma kashi 19.53 maimakon kashi 21.87 da yake a Agusta.

15 Oct, 2025
Sabon reshen Boko Haram ‘Wulowulo’ na aika-aika a yankin tsakiyar Nijeriya — Gwamnan Nasarawa
Gwamnan jihar Nasarawa ya ce kasancewar sabuwar ƙungiyar ta’addancin zai ta’azzara matsalar tsaro da dama ake fama da ita a yankin arewa maso tsakiyar Nijeriya.

15 Oct, 2025
‘Yan sandan Nijeriya sun kama masu safarar ƙwaya 105 a Jigawa
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Shi’isu Adam ne ya bayyana haka a lokacin da yake jawabi ga manema labarai ranar Talata a hedkwatar rundunar da ke Dutse, babban birnin jihar.



