Majalisar Shura ta Kano ta zauna da Malam Lawan Triumph don jin bahasi

Kwamitin Majalisar Shura ta Jihar Kano ta ci gaba da aiki kan ƙorafe-ƙorafen da aka gabatar mata game da wa’azin sanannen malamin Musuluncin, Sheikh Lawan Abubakar Shu’aibu, da aka fi sani da Lawan Triumph.
13 Oct, 2025
ASUU: Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Nijeriya ta shiga yajin aikin gargaɗi

Shugaban ƙungiyar Farfesa Chris Piwuna ne ya sanar da hakan a lokacin wani taron manema labarai da aka gudanar a Jami’ar Abuja, a ranar Lahadi.
12 Oct, 2025
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda tara, sun ceci mutum biyu da aka yi garkuwa da su a Borno

Dakarun Operation Hadin Kai da ke aiki a arewa maso gabashin Nijeriya ne suka samu wannan nasara inda suka kashe ‘yan ta’addan a samame daban daban da suka kai.
11 Oct, 2025
Mutum 26 da ake zargi da garkuwa da mutane sun shiga hannun ‘yan sanda a Kaduna

Kamen ya biyo bayan wasu samamen da jami’an ‘yan sandan da ‘yan sa kai suka kai tsakanin 3 da 5 ga watan Oktoba na shekarar 2025, inda suka mayar da hankali kan ƙungiyoyin da ke aika-aika a ƙananan hukumomin Anchau da Ikara da kuma Makarfi.
10 Oct, 2025

Tinubu ya yi wa Mamman Vatsa, Farouk Lawan da wasu mutum 173 afuwa

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya naɗa Farfesa Joash Ojo Amupitan a matsayin shugaban INEC

Sojojin Nijeriya sun ceto kuɓutar da 37 da aka yi garkuwa da su, sun kashe ‘yan ta’adda 9

Gwamnatin Tinubu ta yi watsi da rahoton Bankin Duniya kan ƙaruwar talauci a Nijeriya

‘Yan Majalisar Wakilan Nijeriya sun soki kudirin Majalisar Amurka kan zargin kisan Kiristoci
8 Oct, 2025
Geoffrey Nnaji: Ministan Kimiyya da Fasaha na Nijeriya ya yi murabus kan takardar digiri ta bogi
Daga baya jami’ar ta ce duk da cewa ministan ya fara karatu a jami’ar, a shekarar 1981, bai kamalla karatun digirin ba.

7 Oct, 2025
Gwamnatin Nijeriya ta ƙaddamar da shirin rigakafin ƙyanda da polio domin amfanar yara miliyan 16
Manufar wannan shiri ita ce a kawar da ciwon ƙyanda zuwa shekarar 2030, ta hanyar ƙarfafa rigakafin yara na yau da kullum, inganta bincike da sa ido kan ɓarkewar cuta, da kuma samar da shirye-shiryen kawar da ƙyanda a asibitoci na matakin farko.

7 Oct, 2025
An nemi kotu ta hana Jonathan takara a zaɓen Nijeriya na 2027
Ƙarar da lauyan ya shigar ta sanya hukumar INEC da babban lauyan Nijeriya a cikin waɗanda aka kai ƙararsu.

6 Oct, 2025
Nijeriya za ta koma haƙo gangar ɗanyen mai miliyan 1.8 kafin Disamba — Shugaban NNPCL
Shugaban kamfanin NNPCL Bayo Ojulari ya bayyana haka ne a ranar Lahadi bayan ya kai ziyara ga Shugaba Bola Tinubu a Legas. Ya ce ya ziyarci Shugaban ƙasa ne don ya ba shi rahoto kan ayyukan kamfanin NNPCL tun bayan nadinsa a ranar 2 ga Afrilu.

6 Oct, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya ta musanta rahoton cewa ‘yan bindiga sun ci galaba kan dakarunta a Kwara
A baya bayan nan ‘yan bindiga suna ƙara ƙaimi wajen kai hare-hare kan fararen-hula a wasu ƙauyuka na Jihar Kwara da ke tsakiyar Nijeriya.

5 Oct, 2025
Sojojin Nijeriya sun kama ‘yan ta’adda 450, sun kuɓutar da mutum 180 a Satumba – Hedkwatar Tsaro
Kazalika mai magana da yawun hedkwatar tsaron Nijeriya Manjo Janar Markus Kangye, ya ce dakarunsu sun ƙwato tarin manyan makamai da sauran kayan aiki na ‘yan ta’adda.

4 Oct, 2025
Boko Haram ba ta taɓa naɗa Buhari don yin sulhu da gwamnati ba – Garba Shehu
Kalaman Garba Shehu sun biyo bayan jawabin da Jonathan ya yi a wani taron ƙaddamar da littafi inda ya ce mayaƙan Boko Haram sun taɓa naɗa Buhari a matsayin mutumin da suke so ya jagoranci tattaunawar zaman lafiya tsakaninsu da gwamnati.

2 Oct, 2025
Fiye da kashi 35% na yaran Nijeriya na fama da rashin abinci mai gina jiki – NARD
A wani rubutu da ta wallafa a X a ranar Alhamis, NARD ta ce fiye da kashi 35 cikin 100 na ‘yan ƙasa da shekara biyar suna fama da matsalar.

2 Oct, 2025
An kama ɗan Nijeriya kan yunƙarin safarar ‘yarsa zuwa Iraƙi
Ɗaya daga cikinsu ta sha alwashin cewa sai ta tabbatar an gurfanar da mahafinta a gaban kotu kan ƙoƙarin safararta da ya yi zuwa iraƙi, in ji jami’in.

1 Oct, 2025
Gwamnatin jihar Kogi a Nijeriya ta yi alhinin mutuwar mutum 26 a hatsarin kwale-kwale
Hatsarin kwale-kwale ya zama ruwan dare a Nijeriya, inda ake yawan samun asarar rayuka saboda hakan, musamman a yankunan da ke bakin koguna.



