An samu sassaucin hauhawar farashin kayayyaki a Afrilu a Nijeriya – NBS

A sabuwar ƙididdigar da NBS ɗin ta fitar a ranar Alhamis, ta ce an samu raguwa daga kaso 24.23 da yake a Maris zuwa 23.71 a watan Afrilu.
15 May, 2025
Nijeriya na ɓuƙatar dala biliyan 10 a kowace shekara domin samun lantarki mai ɗorewa – Adelabu

Ya ce gwamnatin Shugaba Tinubu tana ƙoƙarin magance matsalolin yawan ɗauke wuta a faɗin ƙasar.
15 May, 2025
Kasashen Afirka da suka fi cin bashin Asusun Lamuni na Duniya (IMF)

Akwai ƙasashe 91 a duniya da Asusun Lamuni na Duniya (IMF) yake bin su bashi, inda Afirka take da ƙasashe 47, waɗanda su ne 52% na ƙasashen da ake bi bashin.
14 May, 2025
Rundunar sojan Nijeriya ta yi magana kan hare-haren ‘yan ta’adda a Borno

Rundunar sojan ƙasar ta ce ta lura da yadda ‘yan ta’addan ke sauya salon hare-harensu, musamman fara amfani da jirage mara matuƙi masu makamai tun watan Nuwamban 2024.
14 May, 2025

Boko Haram: majalisar dattawan Nijeriya ta nemi a tura ƙarin sojoji Borno da Yobe

Boko Haram ta kai hari sansanin sojoji a jihar Borno, ta kashe sojoji da dama

Turji ya tilasta wa mutane fiye da 5,000 yin hijira daga gidajensu a Sokoto

An kashe mutum 23 a wani harin ‘yan bindiga a Jihar Benue ta Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya za ta mayar da mutum 15,000 da suka maƙale a ƙasashen waje cikin ƙasar
9 May, 2025
An ƙaddamar da tashin maniyyatan Nijeriya daga Jihar Imo zuwa Saudiyya
Sahun farko na maniyyata 315 waɗanda suka kama hanyar ƙasa mai tsarki sun fito ne daga jihohin Imo da Abia da Bayelsa inda jirgin Air Peace ne ya kwashe su.

8 May, 2025
Sojojin Nijeriya sun kashe mayaƙan Boko Haram/ISWAP da dama a Borno
Rundunar Sojin Nijeriya ta ce ta halaka ‘yan ta’adda da dama a Igze da Malam Fatori da ke Borno a ranar Laraba, sai dai wasu rahotanni na cewa ‘yan ta’addan sun kashe wasu daga cikin sojojin, daga ciki har da wani mai muƙamin kyaftin.

7 May, 2025
Exxon na shirin zuba jarin dala biliyan 1.5 rijiyar man Nijeriya
Wurin haƙar man Usan, wanda aka gano a shekarar 2002 kuma aka ba da damar [haƙa] a shekarar 2008, ya fara aiki ne a cikin shekarar 2012 kuma a halin ya ƙunshi kimanin rijiyoyin mai nau’i-nau’i 34 da ke a haɗe da bututun mai na ƙarƙashin teku takwas.

7 May, 2025
Gwamna Zulum ya haramta sayar da giya a Borno, ya zargi jami’an tsaro da yada mugayen laifuka
Gwamnan ya ce tsofaffin jami’an tsaron Nijeriya da na yanzu sun taka rawa wajen jawo jama’a cikin aikata miyagun laifuka kamar tsaurin ra’ayi da karuwanci da sauran munanan ɗabi’u, lamarin da ke kara ta’azzara barazanar ta’addanci a jihar.

6 May, 2025
Ba mu muka yi allon maraba da Tinubu na Katsina babu ƙorafi ba – Gwamna Radda
“Na saurari muryar da aka turo aka ce daga Alhaji Garba Dangida ne da kuma Janar Tsiga kuma na yi godiya sosai da wannan voice da na ji, kuma ina fatan Allah ya saka musu da alheri.

6 May, 2025
Doka ta ba mu damar tsare Very Dark Man — EFCC
Hukumar ta ce mai fafatukar ya “ƙi zuwa duk da jerin saƙonnin gayyata da aka tura masa ta sanannen adireshinsa da kuma hanyar sadarwarsa.

6 May, 2025
‘Yan sandan Nijeriya na bincike kan mutuwar yara biyar a cikin wata ajiyayyar mota a Jihar Nasarawa
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa, SP Ramhan Nansel ne ya fadi hakan a wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce an gano yaran ‘yan tsakanin shekaru shida zuwa 10 babu rai a cikin wata mota da aka ajiye a harabar wani gida.

6 May, 2025
Bankin Duniya ya nemi gwamnatin Nijeriya ta kare talakawa daga hauhawar farashi
Bankin Duniya ya shawarci Gwamnatin Tarayya da ta aiwatar da sauye-sauyen da za su kare talakawan kasar daga raɗaɗin hauhawar farashin kayayyaki.

5 May, 2025
Baffa Bichi maƙaryaci ne, in ji gwamnan Kano Abba Kabir
Iƙirarin da Baffa Bichi ya yi cewa gwamnatin Jihar Kano tana bai wa Sanata Rabiu Kwankwaso naira biliyan biyu a duk wata ƙarya ce tsagwaronta, in ji wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fitar.

4 May, 2025
Mele Kyari ya musanta rahotannin da ake yaɗawa kan cewa yana tsare a hannun EFCC
Mele Kyari ya bayyana haka ne a wata sanarwa da ya fitar bayan wata takarda mai tambarin hukumar EFCC ta rinƙa yawo a kafofin sada zumunta da kuma labaran da wasu jaridun ƙasar suka rinƙa ruwaitowa kan cewa an kama tsohon shugaban



