Sojojin Nijeriya sun kashe gawurtattun ‘yan fashin daji biyar a Zamfara

Sojojin sun ce sun kashe Auta Jijji, Dankali, Sagidi, Kachallah Rijaji, da Kachallah Suza da wasu ‘yan ta’adda da dama a samamen da suka kai Talata Mafara da Kaura Namoda.
3 May, 2025
Nijeriya ta kama tsohon sojan Birtaniya kan zargin fataucin makamai

Rahotanni sun ce an kama ɗan Birtaniyan ne a Legas a lokacin da yake ƙoƙarin hawa jirgin sama zuwa Birtaniya.
2 May, 2025
Gobara ta lalata rumbun makamai na ‘Giwa Barracks’ da ke Maiduguri a Nijeriya

Wata sanarwa da rundunar sojojin Nijeriya ta fitar ranar Laraba da maraice ta ce tsananin zafi ne ya haddasa gobara a rumbun makamai da ke Giwa Barracks a Maiduguri da ke Jihar Borno.
1 May, 2025
Nijeriya ta naɗa sabon kwamanda bayan ƙaruwar hare-haren ‘yan Boko Hara a arewa maso gabashin ƙasar

Rundunar sojin ba ta alaƙanta sabon naɗin da ta yi da ƙarin hare-haren da ake samu a arewa maso gabashin ƙasar ba.
30 Apr, 2025

Bam ya kashe aƙalla mutum 26 a Jihar Borno a Nijeriya

‘Yan ta’adda sun kashe mutane 15 a wajen zaman makoki a jihar Borno ta Nijeriya

‘Yan Boko Haram sun kashe fararen hula 10 da ‘yan bijilanti biyu a Borno

Kotu ta amince da tarar dala miliyan 220 da Nijeriya ta ci Facebook da WhatsApp

Ma’aikatan hukumar NiMet sun janye yajin aiki a Nijeriya
25 Apr, 2025
Dangote ya karɓi muƙami a Bankin Duniya
A ranar Laraba ne Bankin Duniya ya ƙaddamar da mataki na gaba a shirinsa na ƙawance da manyan masu zuba jari na duniya, wanda zai magance matsalolin da ke tarnaƙi ga harkokin zuba jari a duniya.

25 Apr, 2025
Za a bai wa mahajjatan Nijeriya kuɗaɗen guzurinsu a hannu ne, maimakon a ATM —Shettima
Mataimakin shugaban ƙasar Nijeriya ya ce sa bakinsa ne ya sa aka soke shirin bai wa mahajjata kuɗaɗen guzurinsu ta katin ATM.

24 Apr, 2025
Yajin aikin ma’aikatan NiMet ya kawo cikas ga sufurin jiragen sama a Nijeriya
Ma’aikatan NiMet suna yajin aiki ne saboda rashin aiwatar da sabon albashi mafi ƙanƙanta a ma’aikatarsu.

24 Apr, 2025
Mahmuda: An umarci sojin Nijeriya su murƙushe sabuwar ƙungiyar masu iƙirarin jihadi daga Jihar Kwara
Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya umarci dakarunsa su kawar da ‘yan bindiga na ƙungiyar Mahmuda daga ƙananan hukumomi biyu da suka yi ƙarfi a Jihar Kwara, inda ya ba su wata ɗaya su kammala aikin.

23 Apr, 2025
Za a yi wa rundunar ‘yan sandan kwantar da tarzoma ta Nijeriya ‘Mopol’ garambawul
Nijeriya dai tana fuskantar ƙalubale na tsaro a cikin gida, kuma kwanan nan ne wani bidiyo da ya nuna yadda wasu ‘yan China da ke raba wa wasu ‘yan sandan kwantar da tarzomar ƙasar kuɗi ya janyo kakkausar suka a shafukan sada zumunta a ƙasar.

22 Apr, 2025
Ana zargin wata ‘yar shekara 40 da yi wa yaro ɗan shekara 12 fyaɗe a Bauchi
Sanarwar rundunar ta ci gaba da cewa “Mutumin ya kai ƙarar matar wacce mazauniyar Tashan Jama’are ce, wadda ta ci zarafin yaron da ya kasance ta ɗauke shi aiki don taya ta sana’arta.

22 Apr, 2025
ISWAP ta ɗauki alhaƙin kai hare-hare kan dakarun Nijeriya
Mayaƙan Boko Haram da ISWAP sun mayar da hankali ne kan arewa maso gabashin Nijeriya kuma suna kai hare-hare kan dakarun tsaro da fararen-hula, inda suka kashe dubban mutane ko kuma raba su da gidajensu.

21 Apr, 2025
NDLEA ta kama hodar ibilis a ɓoye cikin littattafan Musulunci ana shirin kai su Saudiyya
A sanarwar da NDLEA ɗin ta fitar a ranar Lahadi, ta bayyana cewa an ɓoye ɗauri 20 na hodar wanda jumullar nauyinsu ya kai gram 500 a cikin littattafan addini.

21 Apr, 2025
Ba a hana Kashim Shettima shiga Fadar Shugaban Ƙasa ba, in ji mai magana da yawunsa
Ofishin mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima ya yi watsi da jita-jita da ake yaɗawa cewa an hana Shettiman shiga Fadar Shugaban Nijeriya haka kuma an yi masa ɗaurin talala a gidansa har sai Tinubu ya koma Nijeriya.

21 Apr, 2025
‘Yan sanda a Nijeriya sun tabbatar da mutuwar mutum 17 a Benue
Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da mutuwar mutum 17 a wasu hare-hare biyu da ake zargin makiyaya sun kai kan al’ummomin manoma a jihar ta Benue.



