Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya za ta hukunta jami’an da aka yi wa bidiyo ‘yan China na raba musu kuɗi

Bayan Allah wadai da ɗabi’un wasu jami’anta da hedkwatar ‘yan sandan Nijeriya ta yi, ta ce ta gano fuskokin jami’an da suka karɓi kuɗi daga hannun ‘yan China kuma tuni ta ƙaddamar da shirye-shiryen hukunta su.
21 Apr, 2025
Abu biyar da ministocin harkokin wajen Nijeriya da Nijar suka tattauna a kai

Daga cikin abubuwan da ministocin Nijeriya da Nijar suka tattauna har da batun gina babbar hanyar mota wadda za ta ratsa ta cikin sahara domin inganta sufuri a tsakanin ƙasashen.
21 Apr, 2025
EFCC za ta haɗa kai da Interpol don bincike kan damfarar hannayen-jarin CBEX

Hukumar EFCC ta tabbatar da cewa za ta haɗa kai da hukumar ‘yan sanda ta ƙasa da ƙasa Interpol domin bin diddigin waɗanda ke da hannu wajen wannan babbar damfara a cikin gida da waje.
21 Apr, 2025
Nijeriya za ta aiwatar da gagarumin shirin adana man fetur domin kauce wa ƙarancinsa

Nijeriya, duk da arzikin manta, tana yawan fuskantar ƙarancin mai da dogayen layukan ababen hawa da ke neman mai.
21 Apr, 2025

Amnesty International ta yi Allah wadai da sake kashe mutum 51 da ‘yan bindiga suka yi a Filato

Ba mu hana Jihohin Arewa Maso Gabashin Nijeriya cibiyoyin sarrafa amfanin gona ba — Abubakar Kyari

2027: Tinubu da Shettima ‘ba sa goyon bayan masu kafa allunan yaƙin neman zaɓensu’
Ana lodawa...


