Gobara Ta Ƙone Masallacin Tarihi na Shitta-Bey a Lagos, Ta Haifar da Damuwa Kan Cibiyoyin Tarihin Musulunci

Gobara ta ƙone wani bangare na masallacin tarihi na Shitta-Bey a Lagos, lamarin da ya tayar da damuwa kan tsaron cibiyoyin tarihi na Musulunci a jihar
30 Dec, 2025
Za Mu Buɗe Fada, Mu Naɗa Hakimai – Rarara Kan Sabuwar Sarautarsa

Rarara ya bayyana cewa sabuwar sarautarsa za ta zama wata hanya ta haɗa kan mawaƙan Hausa da kuma inganta sana’ar waƙa a faɗin ƙasar Hausa.
23 Dec, 2025
Shin ƙasashe masu tasowa za su iya daina dogaro da IMF da Bankin Duniya? – Taƙaitaccen Bayani

Akwai yiwuwar ƙasashe masu tasowa su rage dogaro da IMF da Bankin Duniya, musamman idan suka sami goyon bayan cikin gida da sabbin hanyoyin bashi daga kasashe kamar China ko ƙungiyoyi irin BRICS. Amma har yanzu, waɗannan cibiyoyin kuɗi na duniya na taka muhimmiyar rawa wajen tallafawa ƙasashen da suka faɗa cikin matsin tattalin arziki. Don haka, hanyar da ta fi dacewa ita ce ƙasashe su inganta tsarin tattalin arzikinsu domin su sami ‘yancin dogaro da kansu a nan gaba.
1 Dec, 2025
Yadda ɗaliban Nijeriya suka samu zantawa da ‘yar-sama-jannati da ke Tashar ISS a sararin samaniya

Wasu ɗalibai a Nijeriya sun zanta kai-tsaye da wata ‘yar-sama-jannati Zena Cardman, a yayin da take shawagi a sararin samaniya.
24 Sep, 2025

Hilda Baci: Fitacciyar mai girki ta Nijeriya ta dafa buhu 200 na shinkafa a yunƙurin kafa tarihi

Hotunan yadda dubban Musulmai a ƙasashen duniya suka yi murnar Maulidin Annabi


