Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC za ta samar da sashen aiki da Ƙirkirarriyar Basira

Kirkirarriyar Basira na iya kawo babban sauyi a harkokin zabuka a Nijeriya, inda a daya bangaren kuma, ana iya amfani da shi wajen yada labaran karya, jirkita bayanai da aikata manuba a yanar gizo.
22 May, 2025
Shugaban Turkiyya ya ce duniyar Turkawa ba za ta cika ba sai da Jumhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus

Turkiyya ta yi amanna cewa “Hoton iyalan duniyar Turkawa zai zama mai nakasu a ko yaushe idan babu Jumhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus a ciki,” in ji Erdogan.
21 May, 2025
An yanke wa tsohon firaministan DRCCongo hukuncin daurin shekaru 10 kan cin hanci da rashawa

An yanke wa tsohon Firaministan DRC, Augustin Matata Ponyo, hukuncin daurin shekaru goma saboda “almundahana” da dala miliyan 247 mallakin gwamnatin ƙasar.
21 May, 2025
Majalisar Nijeriya ta amince a bai wa ɗan jaridar da ya bankaɗo digirin bogi kariyar shekara 10

Majalisar Wakilan Nijeriya a ranar Litinin ta bayar da umarnin da a bayar da tsaro na tsawon shekaru 10 ga ɗan jarida mai bincike Umar Audu, da bincikensa ya bankaɗo yadda ake sayar da digirin bogi a Jami’o’in Jumhuriyar Benin ga ‘yan Nijeriya.
20 May, 2025

Kotu a Finland ta tuhumi dan awaren Baifra ta Nijeriya Simon Ekpa da laifin ta’addanci

Idanu sun karkata ga Istanbul a yayin da Rasha da Ukraine suka fara tattaunawar zaman lafiya

India da Pakistan na zargin juna da rashin iya kula da ma’ajiyar nukiliya

Erdogan, Trump, Mohammed bin Salman da Alsharaa sun gana ta waya

Zelensky ya amince da shawarar shugaban Rasha ta dawo da tattaunawar zaman lafiya a Istanbul
9 May, 2025
Nijar da Iran sun tattauna game da yaƙar ‘yan ta’adda
Ganawar ta sa an rattaba hannu kan yarjejeniyoyi ta fannoni daban-daban tsakanin ƙasashen biyu.

25 Apr, 2025
Turkiyya, Amurka na son kyautata alaƙar tattalin arziki da dabarun haɗin kai
Tattaunawar ta mayar da hankali kan haɓaka alaƙa a ɓangarori irin su zuba jari, kasuwanci, sufuri da makamashi.
