Fidan ya soki kisan kiyashin da Isra’ila ke yi a Gaza, ya buƙaci MDD ta ɗauki matakin tsagaita wuta

Ministan Harkokin Wajen Turkiyya Hakan Fidan ya shaida wa Majalisar Ɗinkin Duniya cewa Gaza ya zama “sansanin musgunawa jama’a“, inda ya yi kira ga tsagaita wuta cikakkiya, da kuma kira da a bayar da damar kai kayan agaji.
17 Jul, 2025
Atiku Abubakar ya fice daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Nijeriya

A wata wasiƙa da Atikun ya aike wa shugaban jam’iyyar PDP na ƙaramar hukumar Jada a jihar Adamawa, ya ce “Na rubuta wannan wasiƙa ne domin na ayyana ficewa ta daga jam’iyyar PDP a hukumance wacce ta fara aiki ba tare da ɓata lokaci ba.
16 Jul, 2025
Isra’ila ta kai hari hedkwatar Rundunar Sojin Syria

Harin na Isra’ila ya zo a yayin da take ci gaba da kai wa dakarun Syria hare-hare a kudancin garin Sweida.
16 Jul, 2025
Amurka ta ce ta jibge ‘yan wasu ƙasashe da ta kora a ƙasar Estwatini da ke Kudancin Afirka

A wani saƙo da ta wallafa a shafin X, kakakin Ma’aikatar Tsaron Cikin Gida ta Amurka ta ambaci sunaye biyar na wasu ‘yan ƙasashen Vietnam, Jamaica, Laos, Cuba da Yemen waɗanda aka tuhuma da aikata muggan laifukan fyaɗe da kisan kai.
16 Jul, 2025

Muƙaddashiyar mai gabatar da ƙara a Kotun ICC ta ce ana ci gaba da aikata laifukan yaƙi a Sudan

Jumhuriyar Dimokuradiyyar Kongo ta cire wa tsohon Shugaban Kasar Kabila rigar kariya

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC za ta samar da sashen aiki da Ƙirkirarriyar Basira

Shugaban Turkiyya ya ce duniyar Turkawa ba za ta cika ba sai da Jumhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus

An yanke wa tsohon firaministan DRCCongo hukuncin daurin shekaru 10 kan cin hanci da rashawa
20 May, 2025
Majalisar Nijeriya ta amince a bai wa ɗan jaridar da ya bankaɗo digirin bogi kariyar shekara 10
Majalisar Wakilan Nijeriya a ranar Litinin ta bayar da umarnin da a bayar da tsaro na tsawon shekaru 10 ga ɗan jarida mai bincike Umar Audu, da bincikensa ya bankaɗo yadda ake sayar da digirin bogi a Jami’o’in Jumhuriyar Benin ga ‘yan Nijeriya.

16 May, 2025
Kotu a Finland ta tuhumi dan awaren Baifra ta Nijeriya Simon Ekpa da laifin ta’addanci
Tuhume-tuhumen da aka yi wa Simon Ekpa na da alaƙa da ƙoƙarin da yake yi na kafa ƙasar Biafra a Nijeriya, in ji Hukumar da ke Gabatar da Kara ta Finland.

16 May, 2025
Idanu sun karkata ga Istanbul a yayin da Rasha da Ukraine suka fara tattaunawar zaman lafiya
Istanbul na karɓar baƙuncin tattaunawar banarori uku inda Turkiyya ta haɗa Rasha da Ukraine da Amurka waje guda, a wani sabon yunƙuri na kawo ƙarshen yaƙin.

15 May, 2025
India da Pakistan na zargin juna da rashin iya kula da ma’ajiyar nukiliya
Ministan Tsaron India Rajnath Singh ya ce ya kamata a sanya idanu kan ma’ajiyar makaman nukiliyar Pakistan karkashin hukumar kula da sinadarin atom ta MDD, inda Islamabad ta ce ya kamata kasashen duniya su binciki kasuwar bayan fage ta India.

14 May, 2025
Erdogan, Trump, Mohammed bin Salman da Alsharaa sun gana ta waya
Trump ya ce Yarima Mai Jiran Gado na Sudiyya Mohammed bin Salman da Shugaban Turkiyy Recep Tayyip Erdogan ne suka ƙarfafa masa gwiwa kan ya gana da Alsharaa.

12 May, 2025
Zelensky ya amince da shawarar shugaban Rasha ta dawo da tattaunawar zaman lafiya a Istanbul
A ranar Asabar, Putin ya yi kira ga shugabannin Kiev da su dawo tattaunawa a Istanbul a ranar Alhamis 15 ga Mayu.

9 May, 2025
Nijar da Iran sun tattauna game da yaƙar ‘yan ta’adda
Ganawar ta sa an rattaba hannu kan yarjejeniyoyi ta fannoni daban-daban tsakanin ƙasashen biyu.

25 Apr, 2025
Turkiyya, Amurka na son kyautata alaƙar tattalin arziki da dabarun haɗin kai
Tattaunawar ta mayar da hankali kan haɓaka alaƙa a ɓangarori irin su zuba jari, kasuwanci, sufuri da makamashi.



