7 Jan, 2026

Burkina Faso: Gwamnati Ta Ce An Dakile Yunkurin Kifar da Mulkin Traoré, Ta Zargi Tsohon Shugaba Damiba

Burkina Faso ta ce ta dakile yunkurin kifar da gwamnatin Traoré tare da zargin tsohon shugaban kasa Damiba da kitsa shirin tare da haɗin gwiwar wasu sojoji da fararen hula.

9307229467fcb2ff6f9996eef71ef6b25d583180e1d931a8da95544e6a42c1ed

6 Jan, 2026

Ministan Harkokin Wajen Isra’ila Ya Ziyarci Somaliland Bayan Amincewar Tel Aviv

Ministan harkokin wajen Isra’ila, Gideon Saar, ya kai ziyara Somaliland makonni kaɗan bayan amincewar Isra’ila da yankin a hukumance.

indir 1 2

6 Jan, 2026

Touadera Ya Lashe Wa’adi na Uku a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka

Faustin-Archange Touadera ya sake samun nasara a zaɓen shugaban ƙasa, lamarin da ya ba shi damar jagorantar Jamhuriyar Tsakiyar Afirka a wa’adi na uku bayan sauyin kundin tsarin mulki.

2026 01 05t234222z 1041216055 rc2rpialc8uj rtrmadp 3 centralafrica election

5 Jan, 2026

China Ta Soki Amurka Kan Cafke Maduro, Ta Ce Babu Ƙasar da Za Ta Zama “Alƙalin Duniya”

China ta soki cafke Maduro da Amurka ta yi, tana mai jaddada cewa babu wata ƙasa da ke da ikon zama alƙalin duniya ko tsoma baki a harkokin wasu ƙasashe.

indir 2 1

5 Jan, 2026

Tinubu da Kagame Sun Tattauna Makomar Afirka a Ganawar Sirri a Paris

Tinubu da Kagame sun tattauna makomar Afirka da al’amuran duniya a wata ganawa ta sirri a Paris, gabanin tafiyar Tinubu zuwa taron ADSW 2026 a Abu Dhabi.

kndv

5 Jan, 2026

Erdogan Ya Nemi A Mayar da Turkiyya Shirin F-35, Ya Ce Zai Ƙarfafa Dangantaka da Amurka da NATO

Erdogan ya shaida wa Bloomberg cewa dawo da Turkiyya cikin shirin F-35 tare da karɓar jiragen da ta riga ta biya kudinsu abu ne mai matuƙar muhimmanci, domin ƙarfafa dangantaka da Amurka da kuma inganta tsaron NATO.

1767612395167 u9g2p c941c8d8646381796649992a2386a19549c2047da032065f1d69315909e889bb

5 Jan, 2026

Trump Ya Yi Barazanar Sakamako Mai Tsanani Ga Sabuwar Shugabar Venezuela

Trump ya yi barazanar sakamako mai tsanani ga shugabar rikon ƙwaryar Venezuela idan ba ta yi biyayya ga bukatun Amurka ba, yana kuma dagewa kan sauya gwamnati da muradun man fetur.

befunky 2026 0 0 19 13 30 2048x1143 1

5 Jan, 2026

Maduro Zai Fuskanci Alƙali a New York, Ƙasashe Sun Yi Watsi da Shirin “Mallakar” Venezuela

Maduro na shirin fuskantar kotu a Amurka yayin da ƙasashen Latin Amurka da Spain ke adawa da duk wani yunƙurin waje na karɓar iko da albarkatun Venezuela.

Trump Maduro

4 Jan, 2026

Botswana Za Ta Buɗe Ofishin Jakadanci a Moscow, Ta Nemi Haɗin Gwiwa da Rasha Kan Ma’adanai da Lu’ulu’u

Botswana na shirin ƙarfafa dangantaka da Rasha ta fuskar diflomasiyya da zuba jari, musamman a bangaren lu’ulu’u da manyan ma’adanai.

download 2

4 Jan, 2026

Gwamnatin Tarayya Ta Janye Shari’ar Batanci Kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan

Gwamnatin Najeriya ta wanke Sanata Natasha daga karar batanci bayan Akpabio ya janye dukkan shari’un da ya shigar.

download 1
Ana lodawa...