Kotu a Finland ta tuhumi dan awaren Baifra ta Nijeriya Simon Ekpa da laifin ta’addanci

Tuhume-tuhumen da aka yi wa Simon Ekpa na da alaƙa da ƙoƙarin da yake yi na kafa ƙasar Biafra a Nijeriya, in ji Hukumar da ke Gabatar da Kara ta Finland.
16 May, 2025
Idanu sun karkata ga Istanbul a yayin da Rasha da Ukraine suka fara tattaunawar zaman lafiya

Istanbul na karɓar baƙuncin tattaunawar banarori uku inda Turkiyya ta haɗa Rasha da Ukraine da Amurka waje guda, a wani sabon yunƙuri na kawo ƙarshen yaƙin.
16 May, 2025
India da Pakistan na zargin juna da rashin iya kula da ma’ajiyar nukiliya

Ministan Tsaron India Rajnath Singh ya ce ya kamata a sanya idanu kan ma’ajiyar makaman nukiliyar Pakistan karkashin hukumar kula da sinadarin atom ta MDD, inda Islamabad ta ce ya kamata kasashen duniya su binciki kasuwar bayan fage ta India.
15 May, 2025
Erdogan, Trump, Mohammed bin Salman da Alsharaa sun gana ta waya

Trump ya ce Yarima Mai Jiran Gado na Sudiyya Mohammed bin Salman da Shugaban Turkiyy Recep Tayyip Erdogan ne suka ƙarfafa masa gwiwa kan ya gana da Alsharaa.
14 May, 2025

Zelensky ya amince da shawarar shugaban Rasha ta dawo da tattaunawar zaman lafiya a Istanbul

Nijar da Iran sun tattauna game da yaƙar ‘yan ta’adda


