Shin Matsin Lambar Amurka Na Iya Zama Dalilin Tsananta Rashin Tsaro a Najeriya?

Masu sharhi na ganin cewa irin waɗannan hare-hare na kara nuna yadda rashin tsaro ke ta’azzara, lamarin da ya sa ake tambayar ko akwai tasirin matsin lambar siyasa daga ƙasashen waje a cikin lamarin.
3 Dec, 2025
Shugaban Nijar Tiani ya karɓi shugaban Bilma bayan ya yi watanni 16 a hannun masu garkuwa da mutane

Kamfanin dillancin labaran Jamhuriyar Nijar, ANP, ya ruwaito cewa shugaban ƙasar ya gana da shugabna ƙaramar hukumar ne ranar Talata.
3 Dec, 2025
Masu nazari: Kisan ƙabilancin da Isra’ila ke yi a Gaza bai tsaya ba duk da tsagaita wuta.

Masu nazari da wata ƙungiyar kare haƙƙin ɗan-adam sun ce kisan ƙabilancin da Isra’ila ke yi a Gaza bai tsaya ba duk da tsagaita wuta.
3 Dec, 2025
Putin ya yi gargadi: “Idan Turai na so yaƙi, muna shirye”

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya ce a ranar Talata cewa Rasha “ta shirya” yaƙi idan Turai ta nemi hakan.
2 Dec, 2025

Hare-hare Sun Hana Guinea-Bissau Kammala Zaɓen Shugaban Ƙasa

Netanyahu Ya Nemi Afuwa a Shari’ar Zargin Cin Hanci da Rashawa

Majalisar Dattawa Ta Sauya Shugabanci a Manyan Kwamitoci na Tsaro

Majalisar Dokokin Amurka Za Ta Tattauna Tsaro a Nijeriya

An daƙile harin RSF kan West Kordofan: Rundunar Sojin Sudan
1 Dec, 2025
Rasuwar Anicet Ekane Ta Girgiza Siyasar Kamaru
Mutuwar Anicet Ekane a tsare ta bayyana matsalolin da ‘yan adawa ke fuskanta a Kamaru tare da ƙara tunzura damuwa kan gaskiya, kare ‘yancin siyasa da makomar dimokuraɗiyya a ƙasar.

1 Dec, 2025
Amurka da Birtaniya sun amince da yarjejeniyar sasauta haraji kan magunguna
Yarjejeniyar Amurka da Birtaniya na iya ƙarfafa kasuwancin magunguna da amfanin marasa lafiya, amma tana barazana ga kasafin kuɗin NHS muddin ba a daidaita ribar tattalin arziki da lafiyar jama’a ba.

1 Dec, 2025
Ƙoƙarin hambarar da Embalo a Guinea-Bissau ya bar gibin tambayoyi da ba a samu amsa ba
Juyin mulkin Guinea-Bissau ya sake buɗe sabon babi na rikicin siyasa, inda ake ganin ya fi sashenta na siyasa fiye da hujjojin da sojoji suka bayar. Al’umma da ƙungiyoyin yanki kamar ECOWAS na jiran matakin da za a dauka domin dawo da tsarin mulkin farar hula, yayin da tambayoyi da dama game da gaskiyar abin da ya faru ke ci gaba da kasancewa ba tare da amsa ba.

1 Dec, 2025
Takaitaccen Labari: Barazanar da Gwamna Bago ke yi wa ‘yan jarida a Neja
Gwamna Bago na amfani da tsoro da barazana ga ‘yan jarida, inda ake kokarin dakile rahoto kan matsalolin tsaro a jihar. Gwamnati ta saba amfani da jami’an tsaro wajen cafke ko tsare ‘yan jarida, lamarin da ya kara nuna cewa tsaron jihar Neja na ci gaba da tabarbarewa. Wannan yanayi ya sa ‘yan jarida ke gudanar da aikinsu cikin fargaba da kuma tsoron rasa rayuwarsu.

1 Dec, 2025
Nijar ta ce ta fara kai uranium ɗinta kasuwar duniya
Haƙar uranium a Nijar na cikin muhimman batutuwan jayayya da ke tsakanin gwamnatin da ta amshi mulki a shekarar 2023 da kamfanin Orano, wanda gwamntin Faransa ce ke da kashi 90 cikin 100.

28 Nov, 2025
Trump ya ce Amurka za ta dakatar da hijirar ‘yan cirani daga kasashe marasa arziki har abada
Shugaban Kasar Amurka ya yi alkawarin kawo karshen takardun ‘dukkan ‘yan gudun hijira ba bis aka’ida ba da Biden ya karba zuwa kasar’.

18 Nov, 2025
Jam’iyyar PDP ɓangaren Kabiru Turaki ta ɗage zaman kwamitin gudanarwarta na farko saboda hargitsi
Rahotanni sun ce an samu yamutsi a hedikwatar jam’iyyar a babban birnin Nijeriya Abuja, kafin Turaki ya yi jawabi ga manema labarai.

4 Nov, 2025
Shugabar ƙasar Tanzania Samia Hassan ta sha rantsuwar kama aiki a wa’adi na biyu
Samia Saluhu Hassan ta karbi rantsuwar kama aikin a wajen wani biki a sansanin soji a Dodoma babban birnin gudanarwa na Tanzania.

28 Oct, 2025
Masu nazarin kayan tarihi sun gano kisan gillar Faransa a wata makabartar Senegal
Senegal ta yi zargin cewa yana da wahala samun bayanan gano ta’annatin turawan mulkin mallaka na Faransa wajen yin kisan kiyashi a ƙasar.

28 Oct, 2025
Mahama ya hana ministoci bayyana manufofin gwamnatin Ghana sai da izinin majalisar ministoci
An bayar da umarnin ne a wata sanarwa da sakataren majalisar ministocin ƙasar Ghana, Farfesa Kwaku Danso-Boafo, ya sanya wa hannu.



