Janar Musa ya tabattar da a zamaninsa babu wanda zai ƙara biyan kuɗin fansa ko tattaunawa da ƴanbindiga

Janar Musa ya nuna cewa tsayin daka da ingantaccen tsarin bayanai ne ginshiƙin magance matsalar tsaro.
4 Dec, 2025
Yaki ya kara kamari tsakanin dakarun gwamnati da RSF a yankin tsakiyar kudu na Sudan

Rikicin ya nuna babu alamar sassauci a tsakanin bangarorin biyu, lamarin da ke kara dagula al’amuran tsaro da jin ƙai ga fararen hula.
3 Dec, 2025
NATO na duba sabbin matakai kan rikicin Ukraine da Rasha

NATO ta ce maƙasudin ta shi ne ƙara haɗin kai domin dakile barazanar Rasha da tabbatar da zaman lafiya mai dorewa a Ukraine.
3 Dec, 2025
Shin Matsin Lambar Amurka Na Iya Zama Dalilin Tsananta Rashin Tsaro a Najeriya?

Masu sharhi na ganin cewa irin waɗannan hare-hare na kara nuna yadda rashin tsaro ke ta’azzara, lamarin da ya sa ake tambayar ko akwai tasirin matsin lambar siyasa daga ƙasashen waje a cikin lamarin.
3 Dec, 2025

An sako mutanen da aka yi garkuwa da su a cocin Kwara.

Masu nazari: Kisan ƙabilancin da Isra’ila ke yi a Gaza bai tsaya ba duk da tsagaita wuta.

Putin ya yi gargadi: “Idan Turai na so yaƙi, muna shirye”

Hare-hare Sun Hana Guinea-Bissau Kammala Zaɓen Shugaban Ƙasa

Majalisar Dokokin Amurka Za Ta Tattauna Tsaro a Nijeriya
2 Dec, 2025
Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon hafsan saro, Janar Christopher Gwabin Musa, a matsayin sabon Ministan Tsaro na ƙasa.
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Christopher Gwabin Musa tsohon Babban Hafsan Tsaro a matsayin sabon Ministan Tsaro a Nijeriya, ya maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar, bayan saukar Bayan Badaru daga muƙaminsa.

1 Dec, 2025
Ƙoƙarin hambarar da Embalo a Guinea-Bissau ya bar gibin tambayoyi da ba a samu amsa ba
Juyin mulkin Guinea-Bissau ya sake buɗe sabon babi na rikicin siyasa, inda ake ganin ya fi sashenta na siyasa fiye da hujjojin da sojoji suka bayar. Al’umma da ƙungiyoyin yanki kamar ECOWAS na jiran matakin da za a dauka domin dawo da tsarin mulkin farar hula, yayin da tambayoyi da dama game da gaskiyar abin da ya faru ke ci gaba da kasancewa ba tare da amsa ba.


