Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon hafsan saro, Janar Christopher Gwabin Musa, a matsayin sabon Ministan Tsaro na ƙasa.

Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Christopher Gwabin Musa tsohon Babban Hafsan Tsaro a matsayin sabon Ministan Tsaro a Nijeriya, ya maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar, bayan saukar Bayan Badaru daga muƙaminsa.
2 Dec, 2025
Ƙoƙarin hambarar da Embalo a Guinea-Bissau ya bar gibin tambayoyi da ba a samu amsa ba

Juyin mulkin Guinea-Bissau ya sake buɗe sabon babi na rikicin siyasa, inda ake ganin ya fi sashenta na siyasa fiye da hujjojin da sojoji suka bayar. Al’umma da ƙungiyoyin yanki kamar ECOWAS na jiran matakin da za a dauka domin dawo da tsarin mulkin farar hula, yayin da tambayoyi da dama game da gaskiyar abin da ya faru ke ci gaba da kasancewa ba tare da amsa ba.
1 Dec, 2025
Ana lodawa...


