31 Jul, 2025

Osimhen ya kammala yarjejeniyar komawa Galatasaray daga Napoli

Komawar tauraron ɗan wasan ta biyo bayan tattaunawa da Napoli kan Osimhen, wanda a bara ya buga wa Galatasaray wasa a matsayin aro.

dd024a4b3f5926e65cdd45dbe04e33a2f36de4889aa24bef85edeabe26ec1f14

30 Jul, 2025

Man United za ta maye gurbin Onana da Donnarumma na PSG

Manchester United ta Ingila ta shiga tattaunawa don dauko golan PSG ta Faransa, Gianluigi Donnarumma.

cwc seattle sounders psg soccer 46593

29 Jul, 2025

Me ya sa Man United ta haramta buga sunan Cristiano Ronaldo a jesinta?

Wata doka da ba a saba jin ta ba ita ce ta tilasta wa United saka sanarwar togaciya ga masu sayayya a shagonta.

aptopix portugal spain nations league final soccer 83744

28 Jul, 2025

Nijar da FIFA sun ƙulla yarjejeniya kan cigaban ƙwallon ƙafa a makarantu

Shirin na matakin share-fage ne, ƙarƙashin babban shirin Ƙwallon Ƙafa don Makarantu na FIFA, wanda aka zaɓi ƙasashen Nijar da Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya don yin gwaji.

e541c58b39a0e1fc3ff5cebb1d82b0a66a8b9baf60e4fc7eaa6a4aac7595ae7c

27 Jul, 2025

WAFCON 2024: Ƙungiyar Super Falcons ta zama Sarauniyar Ƙwallon Ƙafa a Afirka bayan ta doke Morocco

Nijeriya ta doke Morocco da ci 3-2 inda ta ɗauki kofin WAFCON a karo na 10

7bb1e79baa9db87f514a8f6e12c6b0367ccb7bdfcdf6cb6bd7e04e4d5021a8e6

26 Jul, 2025

India ta ƙi amincewa da Xavi Hernandez ya zama kocin tawagar kwallon kafa ta kasar

Tsohon kocin Barcelona, Xavi Hernandez ya gaza samun damar horar da tawagar ƙwallon ƙafa ta India, bayan an ƙi amincewa da neman da ya yi a rubuce.

2024 10 08t103847z 2085596728 up1eka80tklgt rtrmadp 3 soccer spain iniesta main

22 Jul, 2025

Man United ta gabatar da Bryan Mbeumo, sabon ɗan wasanta ɗan Kamaru

Bryan Mbeumo mai shekaru 25, ya ci ƙwallaye 20 a wasanni 38 da ya buga wa Brentford a kakar bara.

1753166194364 xlqm8j ddd8a8b0f6171cd7c826d4b2c869109fec8ef8e24afab9182beb221cf935038b

18 Jul, 2025

Manchester United ta sayo Bryan Mbeumo ɗan asalin Kamaru daga Brentford

Bryan Mbeumo, dan wasan gaba na Brentford ya zaɓi komawa Manchester United kan kuɗi fam miliyan £71, bayan amincewa da tayi na uku daga United.

2025 04 19t161838z 2047858683 up1el4j19b0ry rtrmadp 3 soccer england bre bha report

17 Jul, 2025

Ashley Young tsohon dan Man U mai shekara 40, zai koma Watford inda ya fara wasa

Tsohon ɗan wasan Manchester United, Ashley Young zai koma ƙungiyar da ya fara wasa, Watford, duk da ya cika shekara 40 a watan nan na Yuli.

2025 05 10t153653z 1540190397 up1el5a17dgvt rtrmadp 3 soccer england ful eve report main

16 Jul, 2025

Rodrygo: Liverpool za ta fafata da Arsenal don zawarcin ɗan wasan Real Madrid

Baya ga Arsenal da Bayern Munich, Liverpool ta shirya tattaunawa da Real Madrid don ɗauko Rodrygo da aka sa wa farashin euro miliyan €100.

spain soccer champions league 52355
Ana lodawa...