Salah Ya Ci Ƙwallo a Minti na Ƙarshe Ya Bai wa Masar Nasara kan Zimbabwe a AFCON

Salah ya zura ƙwallo a mintin ƙarshe ya jagoranci Masar zuwa nasara kan Zimbabwe a wasan farko na AFCON, yana tabbatar da ƙarfinsu a gasar.
23 Dec, 2025
Ko Tanzania Za Ta Iya Karya Tarihin Rashin Nasara a Gaban Nijeriya a AFCON 2025?

Nijeriya da Tanzania za su fafata a wasansu na farko na AFCON 2025 a Maroko, inda Tanzania ke fatan karya tarihin rashin nasara da take da shi a gaban Super Eagles.
23 Dec, 2025
CAF ta sanar: Za a rika shirya Gasar AFCON duk bayan shekara huɗu daga 2028

CAF ta yanke shawarar sauya tsarin gudanar da AFCON daga duk bayan shekara biyu zuwa duk bayan shekara huɗu, domin daidaita jadawalin ƙwallon ƙafar Afirka da na duniya tare da ƙara hanyoyin samun kuɗi.
22 Dec, 2025
Ahmed Musa ya yi ritaya daga Super Eagles bayan shekara 15 yana buga wa Nijeriya

Bayan buga wa tawagar Nijeriya ta Super Eagles wasa tsawon shekaru 15, Ahmed Musa ya yi ritaya.
17 Dec, 2025

Ahmed Musa ya sanar da yin ritaya daga buga wa Najeriya wasa bayan shekaru 15 a Super Eagles

Haaland ya kama hanyar kamo Messi da Ronaldo wajen cin ƙwallaye

AFCON 2025: Amad Diallo da Wilfried Zaha sun samu gayyata, Pepe ba zai buga wa Ivory Coast ba

Alonso ya ce ba ya shakkar Real Madrid za ta doke Man City

Ronaldo ya zuba jari a Perplexity, kamfanin AI mai bin sahun ChatGPT
6 Dec, 2025
Matakin FIFA na rage ranakun da za a saki ‘yanwasa ya kawo cikas ga shirye-shiryen gasar AFCON
Ƙasashen Afirka sun shiga cikin wani yanayi na sauya shirye-shiryensu bayan hukuncin da hukumar FIFA ta yanke na rage lokacin da ya kamata a saki ‘yanwasa zuwa ƙungiyoyinsu na ƙasa kafin soma Gasar Cin Kofin Afirka a wannan wata.

5 Dec, 2025
Kocin Liverpool ya ce burinsu shi ne kammala kakar bana cikin kungiyoyi 4 na saman teburin Firimiya
Kocin Liverpool, Arne Slot ya sallama cewa burin farko na ƙungiyar shi ne kammala kakar bana cikin ƙungiyoyi huɗu na saman teburin Firimiya.

5 Dec, 2025
Messi ya ce cutar rashin girma ce ta hana kungiyoyin Argentina daukarsa sanda yana yaro
Gwarzon ɗan ƙwallon Argentina, Lionel Messi ya bayyana kulob ɗin da ya so buga wa sanda yana yaro, amma sai ƙungiyoyin Argentina suka ƙyamace shi saboda tsadar kuɗin maganin cutar hana girma da ke damunsa.

3 Dec, 2025
Haaland ya cika ƙwallo 100 a Premier League, ya zamo cikin fitattun ‘yan wasa 35
Haaland na ci gaba da kafa sabbin tarihohi a Premier League, yana nuni da cewa baƙin sa a City zai ci gaba da haifar da manyan nasarori.

2 Dec, 2025
Dalilan Matsalolin Real Madrid a Kakar 2025/26
Real Madrid na fama da rashin daidaito a gaba — haɗin Bellingham da Mbappé bai kafu ba, kuma hakan na shafar sakamakon wasanninta.

1 Dec, 2025
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Kamaru ta dakatar da kocinta
FECAFOOT ta sallami Marc Brys daga matsayin kocin Indomitable Lions saboda karya wasu muhimman ka’idoji.

1 Dec, 2025
Mbappe ya shiga sahun Ronaldo, Messi, da Lewandowski wajen cin ƙwallaye 60 a shekara guda
Kylian Mbappe na Real Madrid ya shiga ajin gwaninsa tsohon ɗanwasan Madrid, Cristiano Ronaldo, da tsohon danwasan Barcelona, Lionel Messi, da ɗanwasan Barca a yanzu Robert Lewandowski.

25 Nov, 2025
AFCON: Man U za ta rasa Mbeumo, Diallo, da Mazraoui a Disamba da Janairu
Yayin da ya rage wata guda a fara gasar kofin ƙwallon ƙafa na ƙasashen Afirka, AFCON a Morocco, Manchester United ta kwan da shirin rasa ‘yan wasa har guda uku a lokacin gasar.

20 Nov, 2025
Barcelona ta tattauna kan yiwuwar saka wa filin wasanta sunan Messi
Bayan Lionel Messi ya ayyana burinsa na dawowa Barcelona wata rana, rahotannin na cewa an tattauna yiwuwar sauya sunan filin wasan ƙungiyar daga “Camp Nou” zuwa “Leo Messi”.

20 Nov, 2025
Ɗan wasan Madrid, Mastantuono ya kamu da cutar matsematsi irin wadda Yamal ke fama da ita
Matashin ɗanwasan Real Madrid, Franco Mastantuono ya bayyana yadda yake fama da cutar matsematsi ta Pubalgia, irin wadda take damun Lamine Yamal da ma wasu matasan ‘yan wasa a Turai.


