26 Feb, 2026

Osimhen ya kafa tarihi yayin da Galatasaray ta fitar da Juventus a Champions League

Osimhen ya kafa tarihi yayin da Galatasaray ta kai zagayen ‘yan 16 bayan fitar da Juventus.

88a5d465ec820b3dfc5ba4564c29227d8029ccc4f3561982c66efdfb497d5eb0

25 Feb, 2026

‘Yan majalisar Amurka sun nuna damuwa kan shirye-shiryen tsaro na Gasar Kofin Duniya

Jinkirin kuɗaɗen FEMA da matsalolin haɗin-kai sun tayar da damuwa kan tsaron Gasar Kofin Duniya a Amurka.

argentina fifa wcup trophy 77443

20 Feb, 2026

Neymar ya zai iya yin ritaya wannan shekarar saboda yawan jinya

Duk da ƙoƙarin ganin an saka shi a tawagar Brazil don buga gasar Kofin Duniya na 2026, Neymar ya amsa cewa zai iya yin ritaya wannan shekarar saboda yawan jinya.

2025 11 29t004800z 437193024 up1elbt027xy0 rtrmadp 3 soccer brazil san scr

20 Feb, 2026

Kotun Morocco Ta Yanke Hukunci Kan Magoya Bayan Senegal Bayan Hare-Haren AFCON

Wasu magoya bayan Senegal da ake zargi da rikici a wasan ƙarshe na AFCON 2025 sun samu hukunci daga kotu a Morocco, bayan kasancewa a tsare tun ranar 18 ga Janairu.

Senegal

20 Feb, 2026

Ighalo Ya Bayyana Son Osimhen Ya Zabi Al-Hilal FC Ba Galatasaray Ba

Tsohon dan wasan Odion Ighalo ya ce yana fatan Victor Osimhen ya koma Al-Hilal maimakon Galatasaray, duk da cewa ya gane girman kungiyar Turkiyya.

Osimhen 700x394 1

18 Feb, 2026

Galatasaray ta yi wa Juventus ruwan ƙwallaye da ci 5-2

Galatasaray ta doke Juventus da ci 5-2 bayan dawowa daga baya da kuma jan katin da Juventus ta samu.

2026 02 17t195027z 1214379081 up1em2h1j426y rtrmadp 3 soccer champions gs juv

17 Feb, 2026

Golan Barcelona ya ƙi karɓar kyautar gwarzon wasa

Garcia yana cewa, “Yawan tare ƙwallo da na yi ba abin kirki ba ne. Ba abin yin murna ba ne idan ya zama sai na yi ta tare ƙwallo da yawa haka.”

2026 02 12t195705z 356417832 up1em2c1jf4pd rtrmadp 3 soccer spain atm bar

17 Feb, 2026

Premier League Za Ta Dakatar da Wasanni na Ɗan Lokaci Domin Iftar a Ramadan

Premier League za ta ba da damar dakatar da wasa na ɗan lokaci a Ramadan domin ‘yan wasa Musulmai su karya azumi.

download

9 Feb, 2026

Man City Ta Doke Liverpool, Ta Sake Kunna Fatan Lashe Kofin Firimiya

Manchester City ta yi nasara a Anfield cikin tashin hankali, ta doke Liverpool domin ci gaba da neman kare kofin Premier League yayin da burin Liverpool ke ƙara dusashewa.

liverpool man city

8 Feb, 2026

Wanousky Montana ya yi bayani kan tafiyarsa a fagen fasaha

Wanousky Montana ya bayyana a KayiTV inda ya yi bayani kan rawar barkwanci wajen haɗa al’umma, nishaɗantarwa da kuma ƙarfafa matasan Nijar su bi burinsu da jajircewa.

fe42cafd 4afe 4d7e 8e0f 16cee7963527 scaled e1770534573673
Ana lodawa...