Rashford ya sha alwashin kawo wa Barcelona kwallo 40 a bana

Marcus Rashford ɗan wasan Manchester United da ke zaman aro a Barcelona ya sha alwashin ci da ba da tallafin ƙwallo 30 zuwa 40 a kakarsa ta farko.
2 Oct, 2025
FIFA ta kwashe wa Afrika ta Kudu maki uku a wasannin neman buga Kofin Duniya

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya, FIFA ta hukunta Afirka ta Kudu saboda amfani da ɗan wasan da bai cancanta ba a wasanta na neman cancantar buga gasar Kofin Duniya na 2026.
29 Sep, 2025
Amad Diallo: Ɗan wasan Man U zai je hutu saboda mutuwar mahaifinsa

Amad Diallo, Noussair Mazraoui, da Casemiro ba za su buga wasan wannan ƙarshen makon ba a cewar koci Ruben Amorim.
27 Sep, 2025
Kocin Masar ya nemi a bai wa Salah kyautar Ballon d’Or ta bana

Kocin tawagar ƙwallon ƙafa ta Masar, Hossam Hassan ya ce lokaci ya yi da ƙwallo za ta yi wa Mohamed Salah adalci tahanyar ba wa bamisiren kyautar Ballon d’Or ta bana.
24 Sep, 2025

Me zai hana Mbappe halartar bikin ba da kyautar Ballon d’Or na bana?

Onana ya yi murna da kuri bayan barin Manchester United zuwa Trabzonspor ta Turkiyya

Erik Lamela ya yi ritaya daga ƙwallo bayan kwashe shekara 11 yana fama da ciwon kwankwaso

Robinho: Tsohon ɗan wasan Real Madrid da Milan zai yi zaman yarin shekara 9 a Brazil

Lamine Yamal ya mayar wa kocinsa Flick martani kan zargin ji-ji-da-kai
1 Sep, 2025
Leverkusen ta sallami kocinta Erik Ten Hag bayan jagorantar wasa uku kacal
Leverkusen ta sallami kocinta Erik Ten Hag bayan jagorantar wasa biyu kacal a kakar Bundesliga ta bana, da ƙarin wasa guda kafin nan.

29 Aug, 2025
Fenerbahce ta Turkiyya ta sallami kocinta Jose Mourinho
Ƙungiyar da ke ƙarƙashin jagorancin Jose Mourinho ya bi bayan rashin samu na wasan kwaikwayon Champions League da Benfica.

23 Aug, 2025
Rodri da Ederson sun warke, za su buga wa Manchester City wasansu da Tottenham – in ji Pep Guardiola
Kocin Man CIty, Guardiola ya ce har yau ‘Rodri shi ne gwarzon ƙwallo na duniya”, yana mai cewa ɗan wasan zai buga musu wasan nasu na gaba da Spurs ran Asabar mai zuwa.

18 Aug, 2025
Lukaku zai yi jinya har zuwa Nuwamba yayin da Napoli za ta fara kare kambin Serie A bana
Romelu Lukaku na Napoli ya samu rauni a cinya yayin wasan sada-zumunta na share fagen gasar Serie A ta Italiya.

18 Aug, 2025
FIFA ta yi tir da muzanta launin fata da aka yi wa ɗan wasan Ghana, Semenyo a Gasar Firimiya
‘Yan-sanda sun ƙaddamar da bincike kan laifin ƙiyayya bayan korar wani ɗan kallo mai shekaru 47 daga filin wasan, saboda muzanta ɗan wasan Bournemouth ɗan asalin Ghana.

16 Aug, 2025
Kocin Liverpool ya ce ƙungiyarsa ce mafi nuna gasakiya a Gasar Firimiya
Amma masu sharhi sun ce duk da iƙirarin na Arne Slot, jadawalin nuna ɗa’a yayin wasa na kakar bara bai nuna Liverpool na kangaba a wajen nuna gaskiya ba.

14 Aug, 2025
Man City ta shiga zawarcin golan PSG, Donnarumma yayin da za ta sayar da Ederson
Manchester City ta Ingila ta tuntuɓi PSG ta Faransa game da ɗauko golansu Gianluigi Donnarumma, yayin da Galatasaray ke ƙoƙarin karɓar Ederson.

12 Aug, 2025
Kotu ta hana Crystal Palace buga gasar Europa yayin da kungiyar ke murnan lashe kofin Charity Shield
Bayan Crystal Palace ta doke Liverpool a wasan cin kofin Charity Shield, yau ta tashi da jimamin rashin nasara a ƙarar da ta kai hukumar UEFA game da hana ta buga gasar Europa ta baɗi.

11 Aug, 2025
Mohamed Salah ya soki UEFA kan mutuwar ‘Pelen Falasɗinu’
A cikin wani gajeren rubutu a shafin sada zumunta na X a ranar Asabar, UEFA ta bayyana tsohon dan wasan ƙungiyar ƙasar Falasɗinu a matsayin “wani mai baiwa da ya ƙarfafa gwiwowin yara marasa adadi, har a cikin lokuta mafi muni.”

9 Aug, 2025
UEFA ta ci tarar Yamal da Lewandowski kan shan ƙwayoyin kuzari, ta hukunta kocin Barcelona
Hukumar ƙwallo ta Turai, UEFA ta hukunta ‘yan wasan Barcelona Lamine Yamal da Robert Lewandowski, da kuma dakatar da kocin Barca wasa guda.


