Liverpool ta amince da sayar da Darwin Nunez ga Al Hilal kan fam miliyan 56.6

Bayan tsaiko kan makomar Darwin Nunez a Liverpool, a yanzu an cim ma yarjejeiyar sayar da shi ga Al Hilal ta Saudiyya.
6 Aug, 2025
Shugaban Nijeriya ya ba da kyautar dala $100,000 da lambar yabo ga ‘yan wasan D’Tigress

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ayyana kyautar dala $100,000 da lambobin yabo ga kowace ‘yar wasan tawagar Nijeriya ta ƙwallon kwando ta mata, wato D’Tigress.
4 Aug, 2025
D’Tigress ta Nijeriya ta shirya wa Kofin Mata Na Duniya bayan ta kafa tarihin lashe Gasar ta Afirka

Nijeriya ta doke Mali wajen kafa tarihi na lashe gasar ƙwallon kwando ta mata ta Afirka a karo na biyar a jere ranar Lahadi.
4 Aug, 2025
Kyaftin ɗin Tottenham Son Heung-min zai bar kulob ɗin bayan shafe shekara 10

Son zai bar Tottenham a matsayin ɗaya daga cikin manyan ‘yan wasan ƙungiyar bayan ya buga wasanni 454 a dukkan fafatawa — wanda ya sanya shi a matsayi na bakwai cikin ‘yan wasan da suka fi yawan buga wasa a tarihin ƙungiyar.
2 Aug, 2025

Osimhen ya kammala yarjejeniyar komawa Galatasaray daga Napoli

Man United za ta maye gurbin Onana da Donnarumma na PSG

Me ya sa Man United ta haramta buga sunan Cristiano Ronaldo a jesinta?

Nijar da FIFA sun ƙulla yarjejeniya kan cigaban ƙwallon ƙafa a makarantu

WAFCON 2024: Ƙungiyar Super Falcons ta zama Sarauniyar Ƙwallon Ƙafa a Afirka bayan ta doke Morocco
26 Jul, 2025
India ta ƙi amincewa da Xavi Hernandez ya zama kocin tawagar kwallon kafa ta kasar
Tsohon kocin Barcelona, Xavi Hernandez ya gaza samun damar horar da tawagar ƙwallon ƙafa ta India, bayan an ƙi amincewa da neman da ya yi a rubuce.

22 Jul, 2025
Man United ta gabatar da Bryan Mbeumo, sabon ɗan wasanta ɗan Kamaru
Bryan Mbeumo mai shekaru 25, ya ci ƙwallaye 20 a wasanni 38 da ya buga wa Brentford a kakar bara.

18 Jul, 2025
Manchester United ta sayo Bryan Mbeumo ɗan asalin Kamaru daga Brentford
Bryan Mbeumo, dan wasan gaba na Brentford ya zaɓi komawa Manchester United kan kuɗi fam miliyan £71, bayan amincewa da tayi na uku daga United.

17 Jul, 2025
Ashley Young tsohon dan Man U mai shekara 40, zai koma Watford inda ya fara wasa
Tsohon ɗan wasan Manchester United, Ashley Young zai koma ƙungiyar da ya fara wasa, Watford, duk da ya cika shekara 40 a watan nan na Yuli.

16 Jul, 2025
Rodrygo: Liverpool za ta fafata da Arsenal don zawarcin ɗan wasan Real Madrid
Baya ga Arsenal da Bayern Munich, Liverpool ta shirya tattaunawa da Real Madrid don ɗauko Rodrygo da aka sa wa farashin euro miliyan €100.

11 Jul, 2025
Chelsea da PSG za su yi karawar lashe dala miliyan 40 na Gasar FIFA Club World Cup
Bayan PSG ta lallasa Real Madrid a wasan dab da na ƙarshe na gasar kulob-kulob na duniya, FIFA Club World Cup 2025, kuma yanzu za su haɗu da Chelsea don neman ɗaga kofi.

26 May, 2025
Alonso ya yi shelar ‘sabon zamani a Real Madrid’
An naɗa Alonso, mai shekara 43, a matsayin kocin kulob ɗinsa na da a kan yarjejeniyar shekara uku ranar Lahadi inda ya maye Carlo Ancelotti – wanda zai ja ragamar tawagar ƙwallon ƙafa ta Brazil.

24 May, 2025
Mohamed Salah ya zama gwarzon ɗan wasan Gasar Firimiya a kakar bana
Salah ya zura kwallaye 28 tare da bayar da taimako 18 don jagorantar kungiyar ta Anfield taka matakin nasara, inda ƙungiyar ƙarƙashin jagorancin Arne Slot ta zama zakara a gasar duk da saura wasanni huɗu a kammala gasar.

22 May, 2025
Luka Modric ya aike da sakon bankwana ga masoya Real Marid
Dattijon ɗan wasan tsakiya na Real Madrid zai bar ƙungiyar a ƙarshen kakar bana, bayan shafe shekaru 13 yana taka mata leda.

22 May, 2025
Kocin Man United ya ce a shirye yake ya ajiye aiki bayan shan kaye a Gasar Europa
Kocin Manchester United, Ruben Amorim ya ce yana da imanin kan ƙarfinsa na kawo gyara a ƙungiyar, duk da cewa a shirye yake ya ajiye aiki bayan da suka gaza ɗaukar kofin Europa League.


