5 Nov, 2025

Tawagar Portugal za ta saka jesin karrama tsohon ɗan wasanta bakar fata

Tawagar ƙwallo ta Portugal za ta saka jesi ta musamman don karrama gwarzon ɗan wasanta baƙar fata, Eusébio, wanda ya ci ƙwallaye sama da 700 a rayuwarsa kuma ya ci kyautar Ballon d’Or a 1965.

33afed79f2dc7f261ac3c807963db9fcd307ce172ce4807bcaff39eed9f74b54

1 Nov, 2025

Yadda kwazon Yamal a filin wasa ya ragu saboda ciwon matsematsi

Barcelona na ci gaba da tararrabi kan lafiyar tauraron ɗan wasanta, Lamine Yamal, wanda ke fama da ciwon matsematsi tun watan Agusta.

e646a4b3d29d7a5de88f373cbadfb63a9cf0bbeca00a09abf3d219106e633892

30 Oct, 2025

Da gaske ne Barcelona za ta nemi Victor Osimhen don maye gurbin Robert Lewandowski?

Rahotanni daga Barcelona na cewa Victor Osimhen ya shiga sahun ‘yan wasan da ta zayyana don maye gurbin Robert Lewandowski, wanda zai bar ƙungiyar a ƙarshen kakar bana.

2025 10 22t175529z 1187136460 up1elam1dsgyp rtrmadp 3 soccer champions gs bod

27 Oct, 2025

Yamal zai kashe $16m don sayan gidan da Pique da Shakira suka zauna

Lamine Yamal zai sayi gidan tsohon ɗan-wasan Barcelona gerard Pique, wanda ya zauna shi da tsohuwar matarsa, Shakira kafin aurensu ya rabu.

2025 10 21t182933z 1175865604 up1elal1fd77m rtrmadp 3 soccer champions bar oly

24 Oct, 2025

Mohamed Salah ya cire Liverpool daga shafukansa na sada zumunta bayan wasansu da Frankfurt

Matakin da Salah ya ɗauka ya janyo ce-ce-ku-ce inda wasu ke cewa wannan wata alama ce ƙarara da ke nuna cewa ɗan wasan Masar ɗin yana son barin Anfield, lamarin da ke zuwa bayan ya fara kakar bana da rashin taɓuka wani abin azo a gani.

2025 10 19t153150z 641012965 up1elaj1750u1 rtrmadp 3 soccer england liv mun main

23 Oct, 2025

Osimhen, Salah, Hakimi: Jerin sunayen ‘yan wasan da ke takarar gwarzon shekara na CAF

Hukumar kula da kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta sanar da sunayen ‘yan takarar da za su lashe kyautar CAF ta shekarar 2025 – rukunin maza.

3f0780630ca57f8183f4028168a3fdfc154f71f471509edcbf79cf78c1eab096 main

22 Oct, 2025

‘Yan Nijeriya uku za su taka leda a Gasar Zakarun Turai ranar Laraba

Ɗaya daga cikin ‘yan Nijeriyar da za su fafata shi ne Victor Osimhen wanda ke buga wasan gaba Galatasary na ƙasar Turkiyya.

2025 09 30t205949z 1818466061 up1el9u1iq1l2 rtrmadp 3 soccer champions gs liv

21 Oct, 2025

Ronaldo ba zai je India buga wasan Al-Nassr da Goa ba

Kocin Al-Nassr ta Saudiyya ya ce Cristiano Ronaldo bai yi tafiya da ‘yan wasan ƙungiyar ba zuwa India don buga wasan Gasar Zakarun Asiya tare da ƙungiyar Goa.

2025 10 18t183853z 1028173298 up1elai1fssxh rtrmadp 3 soccer saudi nsr fat

20 Oct, 2025

Morocco ta ɗauki kofin duniya na ‘yan ƙasa da shekara 20 bayan ta doke Argentina

Yassir Zabiri ya zura ƙwallo biyu a raga yayin da tawagar Atlas Cubs ta yi nasara mai cike da tarihi da ci biyu da nema a Chile.

aptopix argentina morocco u20 wcup soccer 35073 main

16 Oct, 2025

Morocco ta doke Faransa, ta kai wasan ƙarshe a Gasar Kofin Duniya na U20

Golan Morocco, Abdelhakim El Mesbahi ya shigo daga benci dab da mintin ƙarshe na ƙarin lokaci, inda ya tare ƙwallon fenaretin da ta ba su nasara kan Faransa.

5b9f42b55f04f34825ed58bb73a25d2f5eb2e3d086f0e726e50c7418b5ea78e0
Ana lodawa...