Manchester United ta rage wa ‘yan wasanta albashi, ta fasa yin gwanjon golanta Onana

Yayin da rahotannin ke cewa Manchester United ta fasa yin gwanjon mai tsaron gidanta Andre Onana, a yanzu ta rage wa ‘yan wasanta albashi da kashi 25 cikin 100.
21 Apr, 2025
Christian Chukwu: Hukumar kwallon Nijeriya ta musanta cewa tsohon kocin ya rasu da bashinta

Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya, NFF ta musanta cewa tsohon kocin Super Eagles da ya rasu yana bin hukumar bashin kuɗaɗe.
21 Apr, 2025
Ana lodawa...

