Ko Lewandowski ya kama hanyar barin Barcelona?

Wakilin tauraron ɗan wasan Barcelona, Robert Lewandowski ya yi jawabi kan makomar ɗan wasan mai shekaru 37.
14 Oct, 2025
Ahmed Musa ya nemi afuwa bayan wulaƙancin da magoyan bayan Kano Pillars suka yi wa Shooting Stars

Rahotanni sun ce magoya bayan Kano Pillars sun garzaya cikin filin wasan Sani Abacha Stadium ne suka ci zarafin lafari da ‘yan wasan Shooting Stars bayan ƙungiyar ta farke ƙwallon da aka zura mata a minti na 94 inda suka tashi da ci 1-1.
13 Oct, 2025
Gasar Kofin Duniya ta 2026: Nijeriya za ta buga wasa biyu na ko-a-mutu-ko-a-yi-rai

Wasan da Nijeriya za ta buga da Lesotho a maraicen Juma’ar nan zai zama mai haɗari ga damar Nijeriya ta cancantar buga kofin duniya na FIFA 2026.
10 Oct, 2025
Ɗan ƙwallon Togo ya karya wuyansa a China bayan ya yi karo da allon talla

Samuel Asamoah ya samu karaya a wuya da kuma lahani a jijiyoyi bayan abokin karawarsa ya ture shi yayin wani wasa a China.
9 Oct, 2025

Ronaldo ne ɗan wasan ƙwallo na farko a duniya da ya zama biloniya

Rashford ya sha alwashin kawo wa Barcelona kwallo 40 a bana

FIFA ta kwashe wa Afrika ta Kudu maki uku a wasannin neman buga Kofin Duniya

Amad Diallo: Ɗan wasan Man U zai je hutu saboda mutuwar mahaifinsa

Kocin Masar ya nemi a bai wa Salah kyautar Ballon d’Or ta bana
17 Sep, 2025
Me zai hana Mbappe halartar bikin ba da kyautar Ballon d’Or na bana?
Tauraron ɗan wasan Real Madrid, Kylian Mbappe ba zai halarci bikin ba da kyautar Ballon d’Or ba, kuma ya sanar da zaɓinsa na wanda ya kamata ya lashe kyautar.

12 Sep, 2025
Onana ya yi murna da kuri bayan barin Manchester United zuwa Trabzonspor ta Turkiyya
Tsohon golan Manchester United, Andre Onana ya ce bai taɓa ganin soyayyar da ya gani a ƙungiyar Trabzonspor ta Turkiyya ba, inda ya koma aro a makon nan.

12 Sep, 2025
Erik Lamela ya yi ritaya daga ƙwallo bayan kwashe shekara 11 yana fama da ciwon kwankwaso
Tsohon ɗan wasan Tottenham da Argentina, Erik Lamela ya yi ritaya daga ƙwallo bayan ya kwashe shekaru 11 yana fama da ciwon kwankwaso.

4 Sep, 2025
Robinho: Tsohon ɗan wasan Real Madrid da Milan zai yi zaman yarin shekara 9 a Brazil
Tsohon ɗan wasan Real Madrid da Manchester City, kuma tsohon ɗan tawagar ƙwallon Brazil ya gaza yin nasara a ƙarar da ya ɗaukaka a kotun ƙoli kan hukuncin shekara tara da aka masa kan laifin fyaɗe.

3 Sep, 2025
Lamine Yamal ya mayar wa kocinsa Flick martani kan zargin ji-ji-da-kai
Kocin Barcelona, Hansi Flick ya zargi ‘yan wasansa da nuna halayyar ji-ji-da-kai yayin wasan da suka yi canjaras da Rayo Vallecano ranar Lahadin da ta gabata.

1 Sep, 2025
Leverkusen ta sallami kocinta Erik Ten Hag bayan jagorantar wasa uku kacal
Leverkusen ta sallami kocinta Erik Ten Hag bayan jagorantar wasa biyu kacal a kakar Bundesliga ta bana, da ƙarin wasa guda kafin nan.

29 Aug, 2025
Fenerbahce ta Turkiyya ta sallami kocinta Jose Mourinho
Ƙungiyar da ke ƙarƙashin jagorancin Jose Mourinho ya bi bayan rashin samu na wasan kwaikwayon Champions League da Benfica.

23 Aug, 2025
Rodri da Ederson sun warke, za su buga wa Manchester City wasansu da Tottenham – in ji Pep Guardiola
Kocin Man CIty, Guardiola ya ce har yau ‘Rodri shi ne gwarzon ƙwallo na duniya”, yana mai cewa ɗan wasan zai buga musu wasan nasu na gaba da Spurs ran Asabar mai zuwa.

18 Aug, 2025
Lukaku zai yi jinya har zuwa Nuwamba yayin da Napoli za ta fara kare kambin Serie A bana
Romelu Lukaku na Napoli ya samu rauni a cinya yayin wasan sada-zumunta na share fagen gasar Serie A ta Italiya.

18 Aug, 2025
FIFA ta yi tir da muzanta launin fata da aka yi wa ɗan wasan Ghana, Semenyo a Gasar Firimiya
‘Yan-sanda sun ƙaddamar da bincike kan laifin ƙiyayya bayan korar wani ɗan kallo mai shekaru 47 daga filin wasan, saboda muzanta ɗan wasan Bournemouth ɗan asalin Ghana.



