Hare-haren Soji Sun Hallaka Mayakan Al-Shabab Sama da 22 a Somalia

Hare-haren sojin Somalia guda biyu sun kashe sama da mayakan Al-Shabab 22 ciki har da manyan shugabannin ƙungiyar a yankunan tsakiyar ƙasar.
16 Mar, 2026
Bankin Duniya zai tallafa wa Nijar da dala miliyan 250 don taimakon bankuna da ƙananan ‘yan kasuwa

A cewar Bankin Duniya, shirin zai taimaka wa cibiyoyin kudi su ci gaba da bayar da rance ga ‘yan kasuwa sannan ya kuma taimaka wajen samar da ayyukan yi da ƙarin hanyoyin samun kuɗin shiga ga jama’a.
15 Mar, 2026
Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Ƙasar Bayan Rikicin Zaɓe

Jagoran adawar Uganda Bobi Wine ya ce ya bar ƙasar na ɗan lokaci domin gujewa matsin lamba bayan zaɓen shugaban ƙasa da ya ƙi amincewa da sakamakonsa.
14 Mar, 2026
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Rage Fitar Nama Daga Kenya A Lokacin Ramadan

Rikicin Gabas ta Tsakiya da tsadar jigilar kaya sun sa fitar naman Kenya zuwa yankin ta ragu ƙasa da kashi 5% a lokacin Ramadan.
14 Mar, 2026

Ethiopia Ta Ayyana Kwana Uku Na Makoki Bayan Zaftarewar Ƙasa

Hadarin Kwale-kwale A Tafkin Tanganyika Ya Hallaka Ma’aikatan Lafiya

Rikicin Iran Na Barazana Ga Tattalin Arzikin Afirka Saboda Hauhawar Farashin Mai

Sudan Ta Zargi RSF Da Kai Harin Drone Da Ya Kashe Fararen Hula 17

Ministan Harkokin Wajen Faransa Ya Ziyarci Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya Bayan Shekaru Bakwai
13 Mar, 2026
Nijar Ta Nuna Fushi Ga Tarayyar Turai Kan Batun Tsare Tsohon Shugaba Bazoum
Nijar ta nuna rashin jin daɗi ga Tarayyar Turai kan ƙudurin da ya nemi a saki tsohon shugaban ƙasar Mohamed Bazoum, tana mai zargin ƙungiyar da tsoma baki cikin harkokin cikin gida.

12 Mar, 2026
Afirka ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka Saboda Kalamansa Kan Manufofin Kabilanci
Afirka ta Kudu ta gayyaci jakadan Amurka domin ya yi bayani kan sukar da ya yi game da manufofin kabilanci da hukuncin kotu, lamarin da ya kara nuna takun saka a dangantakar kasashen biyu.

12 Mar, 2026
Tsohon Firayim Ministan Burundi Bunyoni Ya Fito Daga Kurkuku Saboda Rashin Lafiya
Tsohon firayim ministan Burundi Alain-Guillaume Bunyoni ya samu sakin wucin gadi daga kurkuku saboda matsanancin rashin lafiya bayan hukuncin ɗaurin rai da rai da ake yi masa.

12 Mar, 2026
Mutane Kusar 1,000 Sun Halarci Babban Iftar a Jami’ar Musulunci ta Uganda
Kusan mutane 1,000 sun halarci wani iftar na bai daya a Jami’ar Musulunci ta Uganda, inda aka jaddada muhimmancin hadin kai da fahimtar juna tsakanin al’adu da addinai.

12 Mar, 2026
Abubuwa Biyar da Ke Bayyana Halin Jamhuriyar Congo (Congo-Brazzaville)
Congo-Brazzaville ƙasa ce mai arzikin man fetur da gandun daji amma tana fuskantar talauci, ƙalubalen ci gaba da kuma ƙoƙarin faɗaɗa tattalin arzikinta ta noma da haɗin gwiwar ƙasashen waje.

12 Mar, 2026
Ambaliya Ta Kashe Aƙalla Mutane 30 a Kudancin Habasha
Ambaliya sakamakon ruwan sama mai ƙarfi ta kashe aƙalla mutane 30 a kudancin Habasha, yayin da masana ke danganta irin wannan matsanancin yanayi da sauyin yanayi.

12 Mar, 2026
Uganda Ta Musanta Zargin Majalisar Dinkin Duniya Kan Hare-Haren Sama a Sudan ta Kudu
Uganda ta ƙaryata zargin MDD cewa sojojinta sun kai hare-haren sama da suka jikkata fararen hula a Sudan ta Kudu, tana mai cewa dakarunta na can ne domin kare tsaro da hana tashin hankali.

11 Mar, 2026
Kenya Ta Fara Amfani da Body Cameras ga Jami’an Kwastam da Iyakoki
Kenya ta fara amfani da kyamarorin jiki ga jami’an kwastam domin rage cin hanci, ƙara gaskiya, da inganta harkokin sufuri da kasuwanci a iyakokin ƙasar.

11 Mar, 2026
Tsohon Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Congo Ya Fuskanci Hukuncin Rai Da Rai Kan Zargin Cin Hanci
Tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta Congo Jean-Guy Mayolas ya fuskanci hukuncin daurin rai da rai bayan same shi da karkatar da kudaden FIFA da aka ware domin bunkasa kwallon kafa a kasar.

11 Mar, 2026
Dakarun Tsaron Nijar Sun Kashe ‘Yan Ta’adda da Kama Mutum 22 Cikin Mako Ɗaya
Dakarun tsaron Nijar sun kashe ‘yan ta’adda da dama tare da kama mutane 22 da ake zargi da laifuka, yayin da suka ƙwace dabbobi, makamai da kuma man gas a samame daban-daban cikin mako guda.



