An kama matar shugaban kasar Guinea-Bissau da aka hanɓarar da tsabar kudi dalar Amurka miliyan 5.9

Hukumomin Portugal sun gurfanar da matar hamɓararren shugaban Guinea-Bissau a wani ɓangare na binciken da ake yi kan zargin yin fasa-ƙwauri da fitar da karkatar da kuɗi, a cewar ‘yansandan ɓangaren shari’a a ranar Talata.
16 Dec, 2025
Hukumomin Ghana sun kama ‘yan Nijeriya 32 kan laifuka ta intanet

Jami’an hukumar tsaron intanet ta Ghana (CSA) sun far ma gungun waɗanda ake tuhumar ne da sanyin safiya a garin Kosoa Tuba.
15 Dec, 2025
ECOWAS ta yi watsi da jadawalin sojojin Guinea-Bissau na miƙa mulki ga gwamnatin farar-hula

Sojojin Guinea-Bissau sun hamɓarar da gwamnatin Umaro Sissoco Embalo ranar 26 ga watan Nuwamba inda suka ɗora Manjo-Janar Horta Inta-A a matsayin shugaban gwamnatin rikon ƙwarya kwana ɗaya bayan haka.
15 Dec, 2025
Ambaliyar ruwa ta kashe aƙalla mutum 21 a yankin Safi na Maroko

Maroko na fama da ruwan sama kamar da bakin-ƙwarya da ambaliya a yankin Atlas mai cike da tsaunuka, bayan an kwashe shekara bakwai ana fama da ƙarancin ruwan sama lamarin da ya sa aka kwashe duk ruwan da ke ma’ajiyar ruwa ta yankin.
15 Dec, 2025

Chabi Yayi: Jami’an tsaro sun kama ɗan tsohon shugaban Jamhuriyar Benin

An harbe wani ɗan majalisar jam’iyyar adawa a Sudan ta Kudu

Tsawa ta kashe fiye da mutum 12 a Malawi sakamakon mamakon ruwan sama da walkiya

Ɗaruruwan jama’a na zanga-zanga a Guinea-Bissau domin Allah wadai da juyin mulki

Mutum fiye da 1,000 sun tsere daga Kordofan na Sudan cikin kwana biyu yayin da yaƙi ya ƙazanta: IOM
10 Dec, 2025
Ghana ta yi tur da “wulaƙanta” ‘yan ƙasarta da Isra’ila ta yi a filin jirgin sama na Tel Aviv
Ghana ta ce an tsare matafiya bakwai ‘yan Ghana ba tare da wani dalili ba bayan isarsu Tel Aviv ranar Lahadi. Daga cikinsu akwai mambobi hudu na tawagar ‘yanmajalisa da suka halarci taron shekara-shekara na tsaron intanet na kasa da kasa.

10 Dec, 2025
Dukkan mutanen da ke ciki jirgin sojoji na Sudan sun mutu a hatsarin da ya yi
Daga cikin mamatan akwai matukin jirgi na soja Omran Mirghani, in ji ɗan’uwansa, shahararren ɗanjarida na Sudan Osman Mirghani, wanda ya nuna alhininsa a shafukan sada zumunta.

10 Dec, 2025
ECOWAS ta ayyana dokar ta-ɓaci a Yammacin Afirka kan ‘rashin zaman lafiya’ na siyasa da tsaro
Sanarwar ECOWAS na zuwa ne bayan yunƙurin juyin mulki da sojoji suka yi a ƙarshen makon jiya a Jamhuriyar Benin, wanda ya biyo bayan wani juyin mulkin da aka yi a Guinea-Bissau.

10 Dec, 2025
Sudan ta zargi rundunar RSF da aikata ‘kisan ƙare-dangi’, ta nemi duniya ta ɗauki mataki
Mahukunta a Khartoum sun yi kira ga ƙasashen duniya su sauya daga yin Allah wadai zuwa “ɗaukar ƙwararan matakai da suka dace da doka” domin kare fararen-hula.

9 Dec, 2025
An Fara Babban Shirin Koyarwa Kan Yaki da Kudin Ta’addanci da Wanke Kudi
Masana 25 daga sassa daban-daban sun hallara a wani horo na kwana biyar domin ƙarfafa tsaro da kare tsarin kuɗi.

9 Dec, 2025
An Dakile Yunkurin Juyin Mulki a Benin, Zaman Lafiya Yana Komawa
Bayan gwabza fada da sojoji, an ‘yantar da manyan hafsoshin soja, al’umma na komawa rayuwarta a hankali.

9 Dec, 2025
An Saki Wasu Dalibai a Nijeriya, Amma Daruruwan Yara Har Yanzu Na Hannun ‘Yan Bindiga
Bayan sama da makonni biyu a cikin daji, an fara sakin wasu yara, yayin da daruruwan suke ci gaba da fuskantar barazanar rayuwa.

8 Dec, 2025
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun ƙwace miyagun ƙwayoyi da aka yi safararsu daga Nijeriya
Hukumomin na Nijar sun kama wani mutuƙin babur ɗauke da kilo 30 na tabar wiwi da wasu miyagun ƙwayoyi 15,000 a wani shingen bincike da ke Dosso.

8 Dec, 2025
Masu juna biyu ‘yan Sudan na cikin waɗanda mayaƙan RSF suka yi wa cin zarafi: Ƙungiyar likitoci
Dakarun RSF sun ci zarafin mata 19 a arewacin Sudan, in ji likitoci, suna masu kira da kare fararen-hula da kuma samar da hanyoyi masu aminci.

7 Dec, 2025
ECOWAS ta yi Allah wadai da yunƙurin juyin mulki a Jamhuriyar Benin
ECOWAS ta ce za ta ci gaba da mara wa Benin baya ta dukkan hanyoyin da suka dace ciki har da yiwuwar tura sojojinta na ko-ta-kwana na yanki don kare ikon kasar da tsarin mulkin ta.


