3 Dec, 2025

Yaki ya kara kamari tsakanin dakarun gwamnati da RSF a yankin tsakiyar kudu na Sudan

Rikicin ya nuna babu alamar sassauci a tsakanin bangarorin biyu, lamarin da ke kara dagula al’amuran tsaro da jin ƙai ga fararen hula.

cdbf4a6d 15a3 40b6 8c69 027e5b157ea4.jpg

3 Dec, 2025

An sako mutanen da aka yi garkuwa da su a cocin Kwara.

An tabbatar da cewa gwamnatin jihar da hukumomin tsaro za su ci gaba da aiki tare domin tabbatar da irin wannan lamari bai sake faruwa ba.

1a1589d1 8efd 4db1 881c c2c8466f51e8.jpg e1764769019869

3 Dec, 2025

Masu shiga tsakani na ECOWAS sun gana da shugabannin riƙon ƙwarya na Guinea-Bissau

A ranar Alhamis ne ƙungiyar ECOWAS ta dakatar da Guinea-Bissau daga hukumominta da ke yanke shawara bayan juyin mulkin sojojin wanda ya hambarar da Shugaba Umaro Sissoco Embalo.

2025 12 01t192335z 1 lynxmpelb01n9 rtroptp 3 bissau security

3 Dec, 2025

Ghana na shirin gina tashar makamashin nukiliyarta ta farko

Ghana tana shirin fara shiga harkar makamashin nukiliya inda take niyyar fara gina tashar nukuliyarta ta farko daga shekarar 2027 domin faɗaɗa hanyoyin samun makamashi a ƙasar.

5921d8d40f9c7b66e4d8882b32f3d83c0367c79d9ef40ccba86893cd4853e517

2 Dec, 2025

Hare-hare Sun Hana Guinea-Bissau Kammala Zaɓen Shugaban Ƙasa

Ba za a iya ci gaba da zaɓen Guinea-Bissau ba saboda hare-haren da suka lalata bayanan zaɓe da kuma karɓar mulkin soji da ta katse tsarin mulki.

c gettyimages 2248096641 e1764700118146

2 Dec, 2025

Majalisar Dattawa Ta Sauya Shugabanci a Manyan Kwamitoci na Tsaro

Sauye-sauyen sun yi nufin ƙara ƙarfin Majalisar Dattawa wajen tunkarar batutuwan tsaro a duk faɗin ƙasa.

508132eb 8a2b 402d a935 9f70741039e5.jpg e1764694875536

2 Dec, 2025

Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon hafsan saro, Janar Christopher Gwabin Musa, a matsayin sabon Ministan Tsaro na ƙasa.

Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Christopher Gwabin Musa tsohon Babban Hafsan Tsaro a matsayin sabon Ministan Tsaro a Nijeriya, ya maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar, bayan saukar Bayan Badaru daga muƙaminsa.

G7KD2alWEAA3uQU e1764689626971

1 Dec, 2025

Rasuwar Anicet Ekane Ta Girgiza Siyasar Kamaru

Mutuwar Anicet Ekane a tsare ta bayyana matsalolin da ‘yan adawa ke fuskanta a Kamaru tare da ƙara tunzura damuwa kan gaskiya, kare ‘yancin siyasa da makomar dimokuraɗiyya a ƙasar.

Anicet Ekane Cameroonian politician

1 Dec, 2025

Ƙoƙarin hambarar da Embalo a Guinea-Bissau ya bar gibin tambayoyi da ba a samu amsa ba

Juyin mulkin Guinea-Bissau ya sake buɗe sabon babi na rikicin siyasa, inda ake ganin ya fi sashenta na siyasa fiye da hujjojin da sojoji suka bayar. Al’umma da ƙungiyoyin yanki kamar ECOWAS na jiran matakin da za a dauka domin dawo da tsarin mulkin farar hula, yayin da tambayoyi da dama game da gaskiyar abin da ya faru ke ci gaba da kasancewa ba tare da amsa ba.

2025 11 27T115057Z 1 LYNXMPELAQ0GX RTROPTP 3 BISSAU SECURITY ARMY e1764618986429

1 Dec, 2025

Hukumar ƙwallon ƙafa ta Kamaru ta dakatar da kocinta

FECAFOOT ta sallami Marc Brys daga matsayin kocin Indomitable Lions saboda karya wasu muhimman ka’idoji.

863c1c3e 1678 487e 8e02 f80c078669c0.jpg e1764618396206
Ana lodawa...