8 Nov, 2025

Sojojin Sudan sun harbo jirgi maras matuƙi na RSF a Kordofan ta Arewa

Sojojin sun kakkaɓo jirgi maras matuƙin samfarin ƙasar China a lokacin da yake wucewa ta saman birnin inda rahotanni suka ce jirgin ya nufi yammacin El-Obeid domin kai hari kan wuraren soja da na farar-hula

185fa95c7c59ac27ef21fb2aa30d5b0125f8972e30e9566d16f507ba6901ff3b

8 Nov, 2025

Dakarun Nijar sun cafke muggan makamai da aka yi safafarsu daga Libya, sun kama masu safarar ƙwayoyi

Dakarun Garde Nationale na Nijar ne suka gudanar da waɗannan ayyuka a yankin Agadez bayan samun sahihan bayanan sirri game da wata mota da ke tafe daga Libya wadda ake zargi tana ɗauke da muggan makamai.

9d5f7f30fe6131e334327b99a835907cb94b0292433f849afcdebb5859f9c1ba main

7 Nov, 2025

RSF ta Sudan ta kai hare-hare a Jihar Khartoum da birnin Atbara bayan amincewa da tsagaita wuta

Mazauna biranen sun ba da rahoton fashewar abubuwa a kusa sansanin sojin Sudan da wata tashar wutar lantarki.

1762495303144 twtjsnk 1fcbec3d2e97954c5afeb93887847cf6194b9b4f3373583967359d7b743135ba

6 Nov, 2025

Paul Biya na Kamaru: An rantsar da shugaban da ya fi tsufa a duniya a karo na 8 a mulki

An rantsar da shi a wani biki da aka gudanar a majalisar dokoki a babban birnin kasar, Yaounde, don fara sabon wa’adin shekaru bakwai a shugabancin wannan kasa ta tsakiyar Afirka.

7e351771d5922b7ab03f9edce34983f8ee509088bc4e4515b4f32e3da6bf1bac

6 Nov, 2025

Trump ya ce bai kamata Afirka ta Kudu ta kasance cikin G20 ba, ba zai je taronta a Johannesburg ba

Shugaba Trump ya nanata zargin cewa Afirka Afirka Ta Kudu ta ƙwace filaye, duk da cewa mahukunta a Pretoria sun musanta iƙirarin.

2025 07 25t233342z 1 lynxmpel6o0zl rtroptp 3 usa trump safrica whites

5 Nov, 2025

An kashe mutane 40 a harin da aka kai wa taron jana’iza a yankin Kordofan na Sudan: MDD

Harin na zuwa ne a yayin da mayaƙan RSF ke ƙara zafafa kai hare-hare a garin, inda dakarun gwamnati kuma suke ƙoƙarin mayar musu da martani.

b8f8b2338fb6654bb34c6da0f0c000be6f075756413c64783234ddf09b1d6538

4 Nov, 2025

Harin jirgin sama maras matuƙi na RSF ya kashe mutane da dama a lardin Kordofan na Arewa a Sudan

Hukumar Majalisar Dinkin Duniya kan gudun hijira ta ƙiyasta cewa tuni fiye da mutane 38,000 suka tsere daga yankin Arewa da Kudancin Kordofan.

aadd04ebf65f8a0303b01370fe9471705dda0a58a35d04e971845e41d99c2f19

3 Nov, 2025

Fiye da mutum 1,500 sun rasa matsugunansu a Sudan sakamakon taɓarɓarewar tsaro: MDD

Mutanen da suka rasa matsugunansu sun bazu a wurare daban-daban a jihar Kordofan ta Arewa da kuma wasu garuruwa da dama a jihar White Nile, a cewar Hukumar Kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya.

396c3320dcdc4beee561fbef3ff36ddbe45d014cb29462bdea235c1a2008fadf

2 Nov, 2025

Dakarun RSF sun kashe mata 300, sun yi wa 25 fyaɗe cikin awa 48 a Al Fasher – Minista

Ministar Walwala da Jin Daɗi ta Sudan ta ce an yi lalata da ‘ya’ya mata har a gaban iyayensu, waɗanda daga baya aka kashe su.

sudan 14193

1 Nov, 2025

Ana fargabar dubban mutane na cikin ‘mummunan hatsari’ a birnin Al Fasher na Sudan da RSF ta ƙwace

Ƙungiyar likitoci ta MSF ta ce jama’a da dama na cikin masifa sakamakon akwai ɗumbin mutane da dakarun RSF suka hana tsallakawa zuwa wurare masu aminci domin tsira.

e8a0a673036fc148aaf497be15f6aac6584f728ec4d4c05da95a4c537be61b77
Ana lodawa...