30 Oct, 2025

Fararen-hula 177,000 sun maƙale a Al Fasher na Sudan, yayin da RSF ke ci gaba da kisa – Likitoci

Kungiyar Likitoci ta Sudan ta ce kusan fararen hula 2,000 aka kashe cikin sa’o’i kaɗan bayan da ‘yan tawayen suka shiga birnin.

2636f260bda8ff75a5d7936bc0d8868202a7b738f151ea3bb08e9b5110a224ce

30 Oct, 2025

Rundunar RSF ta amsa aikata ‘take haƙƙi’ a Al Fasher na Sudan

Shugaban rundunar, Dagalo, ya ce an kafa kwamitocin bincike domin bincike aika-aikar da RSF ta aikata a yankoin.

21dbc9df4102fd95e13c5bd798e0a04c9f83218fa89f18bcbabeb0cd64275fcb

28 Oct, 2025

Kenya ta tabbatar da mutuwar mutum 11 ‘yan yawon bude ido a hatsarin jirgin da aka yi a kasar

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Kenya ta ce hatsarin ya faru ne a Kwale, kusa da gabar Tekun Indiya.

2025 10 28t095157z 1 lynxmpel9r0er rtroptp 3 kenya crash

28 Oct, 2025

Nijar da Chadi za su ƙaddamar da rigakafin dabbobi na haɗin gwiwa a Diffa

Kamfanin dillancin labaran Jamhuriyar Nijar ya ruwaito cewa za a ƙaddamar da rigakafin ne ranar Talata a yankin Diffa a ƙarƙashin jagorancin ministocin biyu.

98b95f793474e6b1ebc6248ad4e7272962ad7477e7b9898bd383e47b9646db31

27 Oct, 2025

Ouattara, na Ivory Coast, ya sake lashe zaben shugaban ƙasa karo na huɗu

A mulkin Ouattara abubuwa sun daidaita a Ivory Coast sannan an samu haɓakar tattalin arziki a ƙasar da ke kan gaba a duniya wajen noman cocoa.

641517d45c7608a9ed760da91fdd3c9b01c9beced039a6a284b79d591604d7ae

27 Oct, 2025

Paul Biya ya lashe zaɓen Kamaru karo na takwas

Ɗan takara na adawa kuma tsohon minista, Issa Tchiroma Bakary, ya zo na biyu da kashi 35.2 cikin ɗari, in ji Kwamitin Tsarin Mulki na ƙasar Kamaru.

89f792ea738b149305a93f02436eb85e014b99520b18155f58b15208206696bd

27 Oct, 2025

Ƙarancin man fetur a Mali ya tilasta rufe makarantu a faɗin ƙasar

Duk makarantu a faɗin ƙasar da ke Yammacin Afrika za su ci gaba da kasancewa a rufe daga 27 ga Oktoba zuwa 9 ga Nuwamba yayin da harkokin sufuri da na harkokin yau da kullum suka tsaya cak.

1f252c89594d140205cbbf590f2b879f5918906525e8dceaf4a25db762f2d34e

26 Oct, 2025

Gwamnatin Kamaru ta kama manyan ‘yan adawa ana dab da sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar

Daga cikin wadanda aka kama akwai Anicet Ekane, shugaban jam’iyyar MANIDEM, da kuma Djeukam Tchameni, sanannen jigo a ƙungiyar Union for Change – duka biyun sun goyi bayan takarar Tchiroma.

2025 10 22t161400z 1 lynxmpel9l0vu rtroptp 3 cameroon election

26 Oct, 2025

Ana gudanar da zaɓe a Kwadebuwa yayin da Shugaba Ouattara ke neman wa’adi na huɗu

Kwadebuwa, wadda ita ce ƙasar da ta fi kowace samar da koko a duniya tana daga cikin ƙasashen da ke samun saurin bunƙasar tattalin arziki a Yammacin Afirka.

b78539e04859dc2c5cf849ca66c9d5d13c377de51100b40b1314846d43288d21

26 Oct, 2025

Sudan ta nemi al’ummar duniya su yi Allah wadai da ‘laifukan’ da RSF ke aikatawa kan fararen-hula

Rikici tsakanin Sojojin Sudan da dakarun RSF ya ƙara ƙazancewa a yankunan Kordofan da Darfur a ‘yan makonnin nan.

1761469263650 z5na8c 47ce3d2761e3a13073dd68f1ad99216977f993a787d80cc2129e82e8401c9076
Ana lodawa...