24 Aug, 2026

Mutane akalla 30 sun mutu sakamakon ruftawar wani babban wurin tara bola a Guinea

Tuni aka aika da ma’aikatan agajin gaggawa wani babban wuri tara bola da ya rufta a babban birnin Guinea bayan mamakon ruwan sama, lamarin ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama.

c6e8212d 0228 43de 8853 d1d59789af3c 1787509534987

22 Aug, 2026

Yadda na tsira daga kifewar jirgin Sokoto da ya kashe mutum fiye da 60—Hakimi

Aliyu Magaji ya ce da shi ya sake tasowa, ya ji wasu sun sake riƙe shi sai ya sake nustewa, kuma daga baya ya harba wani wuri daban.

0a6cd9f1 1895 476d a9da 53a6a46babf3 1787389788357

20 Aug, 2026

Shugaba Paul Biya ya koma Kamaru bayan ya shafe kwanaki 73 ba ya nan

Labarai da dumi-duminsu, ra’ayoyi, maƙalu, sharhi, da hotuna daga TRT Afrika, a ko yaushe

42f80889 6f56 4dc7 9ed2 64ff73f424a9 1775367811240 main

19 Aug, 2026

Ɗaruruwan mayaƙan RSF ciki har da kwamandoji sun sauya sheka zuwa Rundunar Sojin Sudan

Rundunar Sojin Sudan ta ce ɗaruruwan mambobin RSF, ciki har da kwamandoji, sun sauya sheka daga mayaƙan ƙungiyar tare da shiga sahun sojojin hukuma.

7d9f9d57 95b9 4a4a 9ae5 02aedd4f943f 1787142250972

19 Aug, 2026

Zaftarewar ƙasa a wajen haƙar ma’adinai ta yi ajalin mutum aƙalla 100 a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Ana kyautata zaton zaftarewar ƙasar ta faru ne sakamakon “ruftawar wasu ramukan ƙarƙashin ƙasa da masu haƙar ma’adinai ke aiki a ciki”, in ji mai gabatar da ƙara na yankin Baboua a cikin wata sanarwa, yana mai sanar da buɗe bincike na shari’a.

7496e7b6 64c4 4d61 802d 171013eea607 1787157947760

19 Aug, 2026

Nijeriya ta kama wani fitacce a shafukan sada zumunta bayan badaƙalar hodar iblis ta dala miliyan 29

An kama Afolabi Kazeem Michael a filin jirgin saman Legas a yayin da yake yunƙurin guduwa Paris bayan mahukunta sun ƙwace hodar iblis da ake zargin ya yi ƙoƙarin fita da ita.

1177ab8a ec90 4635 a840 821962c75564 1787145828618

18 Aug, 2026

Hakainde Hichilema ya lashe zaben shugaban kasar Zambia karo na biyu

Shugaban Zambia Hakainde Hichilema ya doke babban abokin hamayyarsa a zaɓen shugaban ƙasa na ranar Alhamis ɗin da ta gabata bayan ya samu ƙuri’u miliyan 2.9, inda abokin hamayyarsa Brian Mundubile ya samu ƙuri’u miliyan 1.8.

8fe2aca2 1340 423f 85b7 7fb6400d099e 1787030072331

16 Aug, 2026

Nijar da wani kamfani sun ƙulla yarjejeniyar gina matata mai tace gangar mai 100,000 a yini

Ya ƙara da cewa matatar za ta kawo ƙarshen dogaron Nijar kan mai daga ƙetare, yana mai ƙarawa da cewa abin da Nijar ba ta sha ba daga man za a fitar da shi ƙasashe maƙwabta a yankin.

ee68fb59 868d 45c9 944a d66917c471c9 1786868381504

15 Aug, 2026

Sojin Sudan ta yarda da ‘zaman lafiya ta gaskiya’ ba tare da RSF ta ƙwace iko ba, in ji Janar Burhan

Babban hafsan sojin Sudan Abdel Fattah al-Burhan ya ce dole a fara zaman lafiyar da ajiye makaman rundunar RSF da kuma dawo da tsaro da rayuwar yau da kullum.

86c44a20 62aa 4161 ab70 a3f26900efc7 1786786479178

14 Aug, 2026

Shugaban Chadi Déby ya yi afuwa ga jagoran hamayya da ke ɗaure, Success Masra

Ana sa ran za a saki Masra tare da wasu ‘yansiyasa takwas.

6948fbea 2e57 4f57 bdfa dcc199de2c3b 1786709501700
Ana lodawa...