Fararen-hula 177,000 sun maƙale a Al Fasher na Sudan, yayin da RSF ke ci gaba da kisa – Likitoci

Kungiyar Likitoci ta Sudan ta ce kusan fararen hula 2,000 aka kashe cikin sa’o’i kaɗan bayan da ‘yan tawayen suka shiga birnin.
30 Oct, 2025
Rundunar RSF ta amsa aikata ‘take haƙƙi’ a Al Fasher na Sudan

Shugaban rundunar, Dagalo, ya ce an kafa kwamitocin bincike domin bincike aika-aikar da RSF ta aikata a yankoin.
30 Oct, 2025
Kenya ta tabbatar da mutuwar mutum 11 ‘yan yawon bude ido a hatsarin jirgin da aka yi a kasar

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Sama ta Kenya ta ce hatsarin ya faru ne a Kwale, kusa da gabar Tekun Indiya.
28 Oct, 2025
Nijar da Chadi za su ƙaddamar da rigakafin dabbobi na haɗin gwiwa a Diffa

Kamfanin dillancin labaran Jamhuriyar Nijar ya ruwaito cewa za a ƙaddamar da rigakafin ne ranar Talata a yankin Diffa a ƙarƙashin jagorancin ministocin biyu.
28 Oct, 2025

Ouattara, na Ivory Coast, ya sake lashe zaben shugaban ƙasa karo na huɗu

Paul Biya ya lashe zaɓen Kamaru karo na takwas

Ƙarancin man fetur a Mali ya tilasta rufe makarantu a faɗin ƙasar

Gwamnatin Kamaru ta kama manyan ‘yan adawa ana dab da sanar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar

Ana gudanar da zaɓe a Kwadebuwa yayin da Shugaba Ouattara ke neman wa’adi na huɗu
26 Oct, 2025
Sudan ta nemi al’ummar duniya su yi Allah wadai da ‘laifukan’ da RSF ke aikatawa kan fararen-hula
Rikici tsakanin Sojojin Sudan da dakarun RSF ya ƙara ƙazancewa a yankunan Kordofan da Darfur a ‘yan makonnin nan.

20 Oct, 2025
Sojin Sudan sun yi wa ‘yan ta’adda mummunar ɓarna bayan hari a Al Fasher
Rundunar sojin Sudan tare da haɗin gwiwar ‘yan sanda sun tare maharan inda suka kashe da yawa daga cikinsu.

20 Oct, 2025
Nnamdi Kanu: ‘Yan sanda a Abuja sun tarwatsa masu zanga-zangar neman a saki jagoran IPOB na Nijeriya
‘Yan sandan Nijeriya sun harba hayaki mai sa hawaye a ranar Litinin tare da mamaye manyan hanyoyin babban birnin Abuja don dakatar da zanga-zangar adawa da ci gaba da tsare shugaban ‘yan ta’addar aware na Biafra IPOB Nnamdi Kanu.

20 Oct, 2025
Dakarun tsaron Nijar sun kashe ‘yan ta’adda a Jihar Dosso
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun ce lamarin ya auku ne a lokacin da wasu ‘yan ta’adda ɗauke da makamai bisa babura suka yi wa dakarun tsaron ƙasar kwanton-ɓauna da bai yi nasara ba.

19 Oct, 2025
A shirye Sojojin Sudan suke domin tattaunawa don dawo da zaman lafiya: Burhan
Kalaman na Burhan na zuwa ne gabanin fara taron ƙasashen Amurka da Saudiyya da Masar da Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa wanda za a yi a birnin New York domin lalubo mafita kan yadda za a kawo ƙarshen yaƙin Sudan.

18 Oct, 2025
Dangantaka tsakanin Turkiyya da Afirka ta shiga wani sabon babi mai ƙarfi – Kwamishinar Ƙungiyar AU
Jawabin kwamishinar ya nuna karuwar fahimtar juna tsakanin shugabanni cewa wannan kawance ba kawai yana tasowa ba ne, amma yanzu ya tabbata kuma yana sake fasalin yadda kasashen kudancin duniya ke gudanar da kasuwanci.

17 Oct, 2025
Hotuna: Dubunnan mutane sun halarci jana’izar madugun ‘yan adawa na Kenya Odinga
Rahotanni sun ce masu jimami sun samu raunuka a turmutsutsun da ya faru a wajen jana’izar madugun ‘yan adawar Kenya Raila Odinga a ranar Juma’a lokacin da dandazon mutane ke kokarin ganin gawarsa.

17 Oct, 2025
Sojojin da suka yi juyin mulki a Madagascar sun ce a shirye suke su tattauna da Tarayyar Afirka
“Ba mu yi mamakin matakin da aka ɗauka ba. (Amma) daga yanzu, za mu yi tattaunawar sulhu ta bayan-fage. Za mu ga yadda za ta kaya,” in ji Kanar Michael Randrianirina.

16 Oct, 2025
Ƙungiyar AU ta dakatar da Madagascar daga cikinta sakamakon juyin mulki a ƙasar
Shugaban Ƙungiyar Tarayyar Afirka (AU) Mahamoud Ali Youssouf ya ce dakatarwar za ta soma aiki ne nan-take.

16 Oct, 2025
Odinga: Ruto ya ayyana makokin kwana bakwai a Kenya don jimamin mutuwar tsohon firaministan ƙasar
Shugabannin ƙasashen Afirka da na duniya suna ta aikewa da saƙonnin ta’aziyya ga ƙasar Kenya kan rasuwar Odinga.



