Aƙalla mutum 48 sun rasu a wata arangama tsakanin sojoji da ƙungiyoyin ‘yan adawa a Sudan ta Kudu

Rikicin ya fara ne a ranar Asabar a lokacin da dakarun Sudan People’s Liberation SPLM-IO suka kai hari kan sansanin sojojin SSPDF a Burebiey, wani gari da ke kan iyakar Sudan ta Kudu da Habasha a gundumar Nasir da ke Jihar Upper Nile.
24 Sep, 2025
Harin RSF a wani masallaci da ke Darfur ya kashe mutum 75

Harin da dakarun RSF na Sudan suka kai na zuwa ne a daidai lokacin da suke ƙoƙarin korar sojojin ƙasar daga babban birnin yankin Darfur wato Al Fasher.
24 Sep, 2025
Gwamnatin Nijar ta rufe kamfanonin tsaro masu zaman kansu 400

Bayanai daga hukumomin Nijar sun ce an ɗauki wannan mataki ne a ƙoƙarin gwamnatin na kawo ƙarshen shekaru da aka shafe na rashin tsari a fannin tsaro da ke da matuƙar muhimmanci.
24 Sep, 2025
Ghana za ta karɓi ƙarin mutum 40 da za a kora daga Amurka

Bayanin ministan na zuwa ne bayan ‘yan majalisar dokokin Ghana na jam’iyyu marasa rinjaye sun soki matakin gwamnati na karɓar mutum 14 da aka kora daga Amurka ba tare da neman izinin majalisa ba.
18 Sep, 2025

‘Yan bindiga sun kashe mutane da dama a wurin bikin baftisma a Nijar

Iyalai fiye da 21,000 ambaliyar ruwa ta shafa a Sudan tun watan Yuni

Jami’ar ABU da ke Nijeriya ta yi bikin yaye daliban likitanci na Somalia masu sanin makamar aiki

Al’ummar Ghana sun ƙaddamar da kamfe na neman soke Bikin Fina-Finan Isra’ila a Accra

An kashe sojojin Nijar 14 a wani harin kwanton-ɓauna a Tillaberi
14 Sep, 2025
Sudan ta yi maraba da ƙoƙarin kawo ƙarshen yaƙi da RSF, ta yi watsi da katsalandan na ƙasashen waje
Wannan na zuwa ne bayan wata sanarwar haɗin gwiwa da Masar da Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa, da Amurka suka fitar inda suka yi kira da tsagaita wuta domin barin kayan agaji shiga sassan Sudan.

13 Sep, 2025
Fiye da mutum 240,000 da gidaje 32,251 ambaliyar ruwa ta shafa a Nijar a bana
Kwamitin Kula da Bayar da Kariya ga Ambaliya a Nijar ne ya tabbatar da waɗannan alƙaluma a yayin taronsa na huɗu da aka gudanar a ranar Juma’a, 12 ga Satumbar 2025 a ɗakin taro na ofishin Firaminista.

11 Sep, 2025
Sojojin Somaliya sun kashe wanda ya shirya yunƙurin kashe Shugaba Hassan Sheikh
Hukumar Leken Asiri da Tsaro ta Somaliya (NISA) ta sanar da cewa dakarunta sun kashe Mohamed Abdi Dhiblaawe Afrax, wani babban kwamandan ƙungiyar Al-Shabaab.

11 Sep, 2025
Ma’aikatan kafar RTN a Nijar sun yi barazanar shiga yajin aiki kan albashi da rashin tsaro
An dai shirya fara yajin aikin ne da tsakar daren ranar Talata 16 ga watan Satumba, sannan kuma a kare a ranar Laraba 17 ga watan Satumba da karfe 11:59 na dare.

9 Sep, 2025
Kamfanin lantarkin Ghana na son ƙara kuɗin wuta da kashi 225 cikin 100
Kamfanin makamashin ya ce wannan babban ƙarin ya zama tilas ne domin kauce wa durƙushewar harkar makamashin da kuma tabbatar da samar da wutan da za a iya dogaro a kai.

9 Sep, 2025
Hukumar Alhazai ta Nijar ta yi shelar fara rajistar maniyyata Hajjin 2026 a manhajar GAHO
Hukumar COHO wadda aka kafa a shekarar 2013, ita take da alhaƙin shirya da sa ido da kuma jagoran lamuran aikin hajji da Umra a Nijar.

8 Sep, 2025
Ranar Iya Karatu ta Duniya: Mutum 13,132 cikin 18,741 sun iya karatu a Jamhuriyar Nijar —Minista
Dakta Elisabeth Shérif ta ce wannan sakamakon ya samu ne sakamakon matakan da shugabannin Nijar suka ɗauka waɗanda suka kamata a yabawa.

5 Sep, 2025
Rikicin ƙabilanci a arewacin Ghana ya kashe mutum 31 tare da raba 48,000 da muhallansu
A ƙarshen watan jiya ne rikicin ƙabilanci ya ɓarke a arewacin Ghana kuma ya yi sanadin mutuwar mutane aƙalla 31 tare da raba kusan 50,000 da muhallansu, kamar yadda jami’ai suka bayyana a ranar Alhamis.

5 Sep, 2025
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’addar Boko Haram 15 a maɓoyarsu da ke Dajin Sambisa
An kai hare-haren ta sama ne sabbin maɓoyar ‘yan ta’adda da aka gano a Zuwa, dajin Sambisa da ke Arewa maso-gabashin Nijerya, in ji hukumomi a ranar Alhamis.

4 Sep, 2025
Majalisar Dinkin Duniya ta dakatar Ayyukan Taimako ta Jiragen Sama a Nijeriya saboda ƙarancin kuɗaɗe
Dakatar da ayyukan na bayyana karuwar matsin lamba a kokarin tallafin jin kai a yayin da kudaden taimakon da hukumomi da kasashe ke bayar wa ke raguwa.



