26 Apr, 2025

Shirin WFP zai rage tallafin abinci a Sudan saboda katse zuwan kudade

Hukumar ta MDD ta ce tana fama da ƙarancin kuɗaɗe da suka kai dala miliyan 698 daga kusan dala miliyan 800 da ta buƙaci masu taimako su bayar don a agazawa mutane miliyan bakwai daga watan Mayu zuwa Satumba.

2024 04 30t110559z 447288115 rc2n rmadp 3 sudan politics hunger aid

25 Apr, 2025

An samu mace-mace bayan ruftawar mahaƙar ma’adinai a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo

Gwamnan lardin da ‘yan tawaye suka naɗa ya ɗora alhaƙin ruftawar mahaƙar ma’adin kan yadda ake gina su ba tare da tsari ba—lamarin da ke yawan janyo hatsari a wuraren haƙar ma’adinai a gabashin Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Kongo.

2020 09 11t000000z 770706313 rc2nwi94kgc6 rtrmadp 3 congo mining

25 Apr, 2025

Benin ta tabbatar da kisan sojojinta 54 a harin da kungiyar JNIM ta Al Qa’ida ta kai a makon jiya

Mai magana da yawun gwamnatin Wilfried Léandre Houngbédji ce an kuma kashe mahara 33 a a karawar da suka yi da sojojin Benin, kuma an samu waɗadanda suka ji raunuka da dama a ɓangarorin biyu.

afp tv 20250423 pol ben unrestattack 43ac8cp en

23 Apr, 2025

Gertrude Torkornoo: Shugaba Mahama ya dakatar da Alƙaliyar Alƙalan Ghana daga aiki

An dakatar da Gertrude Torkornoo daga muƙaminta ne sakamakon wasu koke guda uku da aka gabatar a kanta.

1741769933186 vbe01p 2024 12 14t124637z 684040865 rc2f 9 rtrmadp 3 ghana politics mahama

22 Apr, 2025

ECOWAS za ta yi taro a kan ficewar Burkina Faso da Mali da Nijar

Sanarwar ta bayyana cewa taron zai kuma fayyace sauran batutuwa masu muhimmanci ga yankin.

2025 03 30t124532z 1609237579 rc2vpba4n278 rtrmadp 3 niger defence

22 Apr, 2025

Ƙungiyar JNIM ta ɗauki alhakin kai hari kan sojojin Benin

Majiyoyin tsaro sun bayyana aƙalla sojoji 70 aka kashe a yayin harin da aka kai, wanda shi ne hari mafi muni a kan sojojin Benin da aka taɓa kaiwa.

gn8eyvewgaekpj8

22 Apr, 2025

Gwamnatin Trump tana shirin rufe ofisoshin jakadancinta a faɗin Afirka

Amurka tana shirin rufe ofisoshin jakadancinta a Eritrea, Gambia, Kudancin Sudan, Jamhuriyar Dimokradiyyar Kongo, Lesotho, da kuma Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya.

1745241647130 u9sta4 2025 03 04t164146z 2053461858 rc2g6davy3z0 rtrmadp 3 usa hungary

21 Apr, 2025

Mutane sun mutum a wani sabon hari da RSF ta kai yankin Darfur na Sudan

Tsawon kwanaki da dama, RSF na ci gaba da harba makaman roka a El-Fasher, wanda ya yi sanadiyar mutuwar ɗaruruwan mutane da jikkata wasu, a cewar hukumomin Sudan da Majalisar Ɗinkin Duniya.

2025 04 19t060558z 1 lynxmpel3i00y rtroptp 3 sudan politics zamzam

21 Apr, 2025

Fursunoni fiye da 100 sun tsere daga gidan yari a Chadi

Rahotanni sun ce fursunonin sun yi musayar wuta da masu gadi a lokacin da wani gwamnan jiha ya kai musu ziyara inda har suka jikkata gwamnan.

chad 20police

21 Apr, 2025

Adadin waɗanda suka mutum a hatsarin kwale-kwale a Jamhuriyar Kongo ya kai 148

Gobara ce ta tashi a cikin kwale-kwalen na katako mai ɗauke da kusan mutum 500 sakamakon abinci da wata mata ke dafawa a ciki, lamarin da ya jawo kwale-kwalen ya kife.

2014 03 24t120000z 1278788137 gm1 o1sg901 rtrmadp 3 uganda accident
Ana lodawa...