Kayıoğlu Holding
Newstimehub
  • Afirka
  • Duniya
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Kasuwanci
  • Nijeriya
  • Turkiyya
  • Wasanni
  • Tafiya
  • Français
  • English
  • Hausa
  • Swahili
  • Afirka
  • Duniya
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Kasuwanci
  • Nijeriya
  • Turkiyya
  • Wasanni
  • Tafiya

Afirka

  • Puan Durumu
  • Fikstür
2004 02 23t120000z 309262943 pbeahuokoax rtrmadp 3 ivory coast

Ministocin ƙasashen yankin Tafkin Chadi sun ƙaddamar da rigakafin cutar shan-inna na haɗin-gwiwa

Ministocin sun ƙaddamar da rigakafin cutar ne a daidai lokacin da wani sabon nau’i na cutar ke ƙara bazuwa.

21 Apr, 2025

Shugaban Nijar Abdourahmane Tiani ya naɗa sabbin ministoci

gnhlwr9wqaaezuf

Shugaban Jamhuriyar Nijar Abdourahmane Tiani ya yi garambawul ga majalisar ministocinsa inda ya ƙara yawansu daga 23 zuwa 26 tare da naɗa sabbin ministoci takwas.

21 Apr, 2025

Nijeriya ta ƙulla yarjejeniyar ma’adinai da Afirka ta Kudu

gwal

Nijeriya, wacce take da nau’in ma’adanai fiye da 20 da take da su a jibege da za a iya kasuwanci da su, ta sanya hannu kan yarjejeniyar ma’adanai da Afirka ta Kudu a ƙoƙarinta na raba ƙafa wajen samun kuɗaɗen shiga.

21 Apr, 2025

Shugaban rundunar RSF Hemedti ya kafa kishiyar gwamnati a Sudan

2025 03 30t103010z 1 lynxnpel2t03s rtroptp 3 sudan securitiy hemedti

Rundunar Sojin ta yi shelar cewa ta ƙwace wurare uku da kuma sansani ɗaya daga hannun RSF a yammacin Omdurman.

21 Apr, 2025

An kama masu fasa-ƙwaurin tururuwa sun cuccusa ƙwarin a cikin kwalaben gwajin jini a Kenya

gohw9onxsaacqbd

Hukumomi sun ceto fiye da tururuwa 5,000 da aka cunkusa su a cikin mazubai 2,244 a babban filin jiragen sama na birnin Nairobi.

21 Apr, 2025

2024 10 07t082254z 581059937 rc24 eeeas rtrmadp 3 ghana mining gold

Ghana ta umarci ‘yan ƙasashen waje su fita daga kasuwar hada-hadar zinari ta ƙasar

2025 04 14t155912z 1292471966 rc2jxdax2x9p rtrmadp 3 sudan politics zamzam satellite

An kashe fararen-hula fiye da 400 a Arewacin Darfur na Sudan: MDD

goy3v4qwwaabpiy

Rundunar Sojin Ruwan India ta ƙaddamar da atisaye na musamman da ƙasashen Afirka 10

POWER LINES AFP

Algeria ta bai wa jami’an ofishin jakadancin Faransa 12 wa’adin barin ƙasar

asset 20498894 tun a 26 ga yulin hame tiani yake mulki hoto others

Sojojin Nijar sun kashe wasu ‘yan ta’adda tare da kama ‘yan bindiga 12

21 Apr, 2025

An tattauna kan matsalolin yankin Sahel na Afirka a Taron Diflomasiyya a Antalya

Jami’ai daga Mali da Nijar da Burkina Faso sun tattauna kan matsalolin yankin ciki har da na ta’addanci da tashin hankali na siyasa da kuma dangantakar da ta yi tsami da ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS).

thumbs b c e26f42b7f592b66443bc86 46b243568967e11f9b7 1744531477501

21 Apr, 2025

Brice Oligui Nguema ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Gabon

Da ma an yi hasashen cewa Nguema zai lashe zaɓen, wanda ya kifar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo, mutumin da shi da mahaifinsa suka kwashe fiye da shekaru a kan mulkin Gabon.

2025 04 13t162728z 1 lynxmpel3c0a7 rtroptp 3 gabon election
Ana lodawa...
newstimehub
  • Afirka
  • Duniya
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Kasuwanci
  • Nijeriya
  • Turkiyya
  • Wasanni
  • Tafiya
  • Instagram
  • Facebook
  • X
  • Bayani
  • Sharuɗɗan Amfani
  • Manufar Sirrinmu