4 Jun, 2026

‘Yan Nijeriya da Mozambique da Laberiya na cikin mutum 21 da gobarar otel ta kashe a New Delhi

Ma’aikatar harkokin wajen Indiya ta ce tana magana da ofisoshsin jakadancin ƙasashen da lamarin ya shafa kuma tana ba da dukkan taimakon da ya kamata.

aptopix india hotel fire 53718

4 Jun, 2026

Shugaban Nijar Abdourahamane Tiani ya fara ziyarar aiki a Turkiyya

A ranar Laraba ne shugaban na Nijar ya taso daga ƙasar ta yammacin Afirka domin fara ziyarar aiki bisa gayyatar da takwaransa na Turkiyya ya yi masa, kuma Tiani ya sauka a Ankara a daren Alhamis.

ca20561b6659beb71639707e237998f09553012f070627251e5442da0919651a

3 Jun, 2026

Nijar da Benin sun ƙaddamar da kwamitin da zai sa ido kan iyakokin ƙasashen biyu

Shugabannin ƙasashen biyu sun jaddada aniyarsu ta ƙarfafa alaƙar da ke tsakanin ƙasashen da ke maƙwabtaka da su da kuma haɓaka zaman lafiya, tsaro, da kuma ci gaba.

0ba7b09713c266d5a5855637c24554c8197a1e9f7721974a15baf5083b0e1559

2 Jun, 2026

Dalibai tara sun gurfana a gaban kotu kan tayar da gobara a wata makaranta a Kenya

Masu bincike sun nemi a ƙara musu lokaci don bincika ken musabbabin mummunar gobarar da ake zargin kafita ce da aka cinna wa wuta ta haifar.

kenya school fire 29317

1 Jun, 2026

Mutane da yawa sun fito da wuri don kaɗa kuri’a a babban zaben Habasha

Masu sa ido kan zaɓe daga ƙungiyar Tarayyar Afirka wacce hedikwatarta ke Addis Ababa da kuma ƙungiyar yankin Gabashin Afrika IGAD sun mayar da hankalin kan zaben na ranar Litinin.

e108ad22ae27cab63c1f45cdaaffaaf4abb0cb8a968467effbe5fb47f95f5ce0

31 May, 2026

Shugaban WHO ya ziyarci cibiyar Ebola yayin da cutar ke ƙara ƙamari

Tun daga lokacin da Ebola ta ɓarke a ranar 15 ga Mayu, DRC ta bayar da rahoton sama da mutum 1,000 da suka kamu da cutar, da mutuwar mutum 246, kamar yadda hukumomin lafiya suka bayyana.

6e98b0aea2e2666de70b158fd012c631017da99d0594a59f760a571e994999d2

29 May, 2026

Amurka ta aike wa Nijar kayan aikin soja da darajarsu ta kai dala miliyan 2.3 duk da takun-saƙa

Wannan tallafin na zuwa ne a daidai lokacin da Amurka ke ƙara ƙarfafa hulɗa da gwamnatocin yankin Sahel, inda ta mayar da hankali kan haɗin gwiwar tsaro domin tunkarar ƙaruwar hare-haren ta’addanci a yankin.

2e7af1d6cc2d25e791392cf2268c93420da2a52c9d6bc5c5546ea57b6f4eff2a

29 May, 2026

Ɗalibai 16 sun rasu sakamakon gobara a wata makarantar ‘yanmata a Kenya

Masu bincike sun gudanar da tsauraran tambayoyi ga ɗalibai da malamai, sannan kuma sun duba hotunan kyamarorin CCTV.

2026 05 28t105239z 1 lynxmpem4r0ol rtroptp 3 kenya fire

28 May, 2026

Ghana ta kwashe ‘yan ƙasarta 300 daga Afirka ta kudu yayin da ake zanga-zanga kan baƙin haure

Jirgin farko na ‘yan Ghana da aka kwashe daga Afirka ta Kudu kan tashin hankalin da ake fuskanta dangane da baƙin haure ya sauka a Accra ranar Laraba.

2026 05 27t050911z 1315472603 rc2ehlavww1l rtrmadp 3 safrica ghana xenophobia main

26 May, 2026

Mutane uku sun mutu bayan motar fasinja ta yi karo da giwa a gandun dajin Uganda

Motar tana ɗauke da ma’aikatan Hukumar Haraji ta Uganda.

1750246520538 qcrep9 5494b1820a70c81d3ea8c9802213989c5d44f4c89950f7fd9320a9de53f1d996
Ana lodawa...