Kotu Ta Samu Mutane 10 Da Laifi Kan Bata Sunan Brigitte Macron Ta Hanyar Dabarun Intanet

Wata kotu a birnin Paris ta samu mutane 10 da laifi saboda yada karya da cin zarafi kan Brigitte Macron, matar shugaban Faransa, inda aka yanke musu hukunci daban-daban kan laifin cin zarafi ta yanar gizo.
6 Jan, 2026
Tsohon Shugaban Venezuela Maduro Ya Ce Ba Ya Da Laifi, Ya Zargi Amurka Da “Sace Shi”

Tsohon shugaban Venezuela, Nicolas Maduro, ya gurfana a kotun Manhattan inda ya musanta zarge-zargen ta’addancin miyagun ƙwayoyi, yana mai cewa an “yi garkuwa” da shi ne daga ƙasarsa ba tare da izini ba.
6 Jan, 2026
China Ta Soki Amurka Kan Cafke Maduro, Ta Ce Babu Ƙasar da Za Ta Zama “Alƙalin Duniya”

China ta soki cafke Maduro da Amurka ta yi, tana mai jaddada cewa babu wata ƙasa da ke da ikon zama alƙalin duniya ko tsoma baki a harkokin wasu ƙasashe.
5 Jan, 2026
Trump Ya Yi Barazanar Sakamako Mai Tsanani Ga Sabuwar Shugabar Venezuela

Trump ya yi barazanar sakamako mai tsanani ga shugabar rikon ƙwaryar Venezuela idan ba ta yi biyayya ga bukatun Amurka ba, yana kuma dagewa kan sauya gwamnati da muradun man fetur.
5 Jan, 2026

Maduro Zai Fuskanci Alƙali a New York, Ƙasashe Sun Yi Watsi da Shirin “Mallakar” Venezuela

Botswana Za Ta Buɗe Ofishin Jakadanci a Moscow, Ta Nemi Haɗin Gwiwa da Rasha Kan Ma’adanai da Lu’ulu’u

Tarayyar Afirka Da Afirka Ta Kudu Sun Nuna Damuwa, Sun Bukaci Matsayin Duniya Kan Harin Amurka a Venezuela

Trump Ya Yi Barazanar Tsananta Wa Shugaban Colombia Da Cuba Bayan Harin Venezuela

Trump Ya Ce Amurka Za Ta Tsananta Tsoma Baki a Al’amarin Venezuela Bayan Kame Maduro
3 Jan, 2026
Martanin Duniya Ya Ƙara Ƙaruwa Kan Harin Sojin Amurka a Venezuela
Shugabanni daga Amurka, Turai, Latin Amurka da Rasha sun yi gargadin cewa harin Amurka kan Venezuela zai iya tayar da sabbin rikice-rikice, tare da barazana ga tsaron fararen hula da zaman lafiya na yankin.

3 Jan, 2026
An fitar da Shugaba Maduro da matarsa daga Venezuela, in ji Trump
Bayanan Trump sun buɗe sabon babi na rikicin siyasa tsakanin Amurka da Venezuela, yayin da ake jiran ƙarin bayani game da makomar shugabancin ƙasar.

3 Jan, 2026
Ƙarar Bamabamai Ta Tashi a Caracas Bayan Trump Ya Yi Barazanar Kai Hari Kan Venezuela
Tashin fashe-fashe a Caracas ya jefa al’ummar Venezuela cikin sabon damuwa yayin da rikicin diplomasiya tsakanin Amurka da gwamnatin Maduro ke ƙara ɗaukar zafi.

2 Jan, 2026
Hawaye da Shiru Sun Mamaye Taron Tunanin Wadanda Suka Mutu a Gobarar Switzerland
Daruruwan mutane sun taru cikin shiru a Crans-Montana domin tunawa da mutanen da suka rasu a gobarar da ta tashi yayin bikin Sabuwar Shekara, wadda ta girgiza al’ummar garin baki ɗaya.

2 Jan, 2026
Wani Fursunan Falasɗinu Ya Rasu a Gidan Yarin Isra’ila a Kudancin Ƙasar
Wani ɗan Falasɗinu mai suna Hassan Issa al-Qasha’leh ya rasu a gidan yarin Isra’ila bayan shafe fiye da shekara guda a tsare, lamarin da ya sake tayar da hankula kan yanayin tsare fursunoni.

1 Jan, 2026
Zanga-zangar Matsin Tattalin Arziki a Iran Ta Rikide Zuwa Rikici, Mutane 6 Sun Mutu
Arangama tsakanin masu zanga-zangar da jami’an tsaro ta yi sanadiyyar mutuwar mutaen shida, yayin da zanga-zangar kan hauhawar farashi ta fantsama zuwa wajen Tehran.

1 Jan, 2026
India Ta Karɓi Shugabancin BRICS na 2026
India ta karɓi shugabancin BRICS na 2026 tare da nufin kare muradin kasashe masu tasowa, inganta tsarin kasuwanci na duniya da rage tashin hankali duk da matsin lambar haraji daga Amurka.

1 Jan, 2026
Hotuna: Shagulgulan Maraba da Sabuwar Shekara ta 2026 a Faɗin Duniya
Kasashe daban-daban a duniya sun yi shagulgulan maraba da sabuwar shekara ta 2026 da tartsatsin wuta, bukukuwan gargajiya da addu’o’i, yayin da jama’a ke fatan sabuwar shekarar ta kasance mai albarka.

31 Dec, 2025
Duk Da Matsin Lamba Daga Trump, Kamfanonin Magunguna Sun Ƙara Farashin Fiye da Magunguna 350 a Amurka
Sabon rahoto ya nuna cewa kamfanonin magunguna a Amurka za su ƙara farashin magunguna fiye da 350 duk da matsin lambar Trump, yayin da wasu kaɗan suka rage farashi saboda yarjejeniyoyin gwamnati.

31 Dec, 2025
Fiye da Mutum 3,000 Sun Rasa Rayukansu Yayin Ƙoƙarin Isa Spain ta Teku a 2025 – Rahoto
Rahoto ya nuna cewa mutane fiye da 3,000 sun mutu a 2025 yayin ƙoƙarin kaiwa Spain ta teku, duk da raguwar adadi idan aka kwatanta da bara, ana gargadin cewa hanyoyin sun fi haɗari.



