19 May, 2026

Tsarin kiwon lafiya a Gabas ta Tsakiya na fuskantar barazana yayin da rikici ke ƙara muni: WHO

Hare-haren da ake kai wa cibiyoyin kiwon lafiya da ‘yangudun hijira sun janyo cikas ga tsarin kula da lafiya da kuma barazana ga hanyoyin samar da kayayyakin lafiya na duniya, inda mata da yara ke cikin wadanda suka fi fuskantar hatsari, in ji WHO

41938b6c6a513482baf9b1682f17aeb30b6cbf5a8a3ca89040a586d89e0ac659

19 May, 2026

An kashe mutum biyar ciki har da mutum biyu da ake zargi da kai hari Cibiyar Musulunci a San Diego

Masu bincike suna kallon lamarin a matsayin wanda zai iya kasancewa laifin nuna ƙiyayya, yayin da Trump ya bayyana harbin a matsayin wani “mummunan lamari”.

2026 05 18t195901z 52547581 rc2vblaf50ug rtrmadp 3 california shooting

15 May, 2026

FBI za ta bayar da ladar $200,000 ga wanda ya taimaka aka kama wata sojar Amurka da ta koma Iran

Hukumar FBI ta ce ana zargin tsohuwar jami’ar sojin saman ta Amurka Monica Witt, wadda ke aikin tattara bayanan sirri ta sauya sheƙa zuwa Iran a 2013 kuma ana ganin har yanzu tana taimakon Iran da bayanan sirri.

2025 11 28t193356z 717139988 rc2u5iaxzuy6 rtrmadp 3 usa trump fbi

14 May, 2026

Xi da Trump sun amince Mashigar Hormuz ta ci gaba da kasancewa a buɗe

A halin da ake ciki, Shugaban Amurka Donald Trump ya ce shi da takwaransa na China Xi “sun yi tattaunawa da ganawa mai matukar kyau da amfani,” yana mai cewa abubuwan da suka tattauna “duk sun amfanar da kasashen biyu.”

dc680299089b855b6b3ae01a30bf9c56ca1b32750a0693359164b3d480ba29eb main

13 May, 2026

Wani sanatan Amurka ya fada wa Majalisar Dattawa cewa ƙasar ta yi asarar jirage 39 a yakin Iran

Dan majalisar dokokin Amurka Ed Case a ranar Talata ya bayyana cewa Amurka ta yi asarar jiragen sama 39 tun bayan fara yakin Iran a ranar 28 ga Fabrairu, yana mai rawaito wani rahoton tsaro.

63b0fc13adc63083e6b599fb1b16790c7a663c5670a8abee147ec4a4393f7c5c main

11 May, 2026

Ƙarancin abinci: Toshe Mashigar Hormuz na barazana ga mutum miliyan 45 a duniya in ji MDD

Ofishin Majalisar Ɗinkin Duniya mai kula da ayyuka ya yi gargaɗin cewa miliyoyin mutane na iya fuskantar yunwa da tsananin ƙarancin abinci idan ba a ba da damar wucewa da taki ta Mashigar Hormuz nan ba da jimawa ba.

2026 02 24t171942z 316220745 rc2ppjatjrqu rtrmadp 3 somalia drought

4 May, 2026

Jirgin Firayim Ministan Spain Ya Sauka Gaggawa a Ankara Saboda Matsalar Fasaha

Jirgin Pedro Sánchez ya sauka a Ankara saboda matsalar fasaha, amma babu wata barazana ga rayuwa.

thumbs b c 6f62eb74631f9a097d3ef48f4629b788 768x432 1

4 May, 2026

Volodymyr Zelenskyy Ya Isa Yerevan Domin Taron Turai na Manyan Shugabanni

Shugabannin kusan kasashe 50 sun taru a Armenia domin tattauna tsaro, hadin kai da zaman lafiya a Turai.

thumbs b c e120a3214a34504fe3c65aac3fdab5b9 768x432 1

4 May, 2026

Tasirin Rikicin Iran Ya Fara Shafar Tattalin Arzikin Czech Republic

Farashin kayayyaki na tashi yayin da ci gaban tattalin arziki ke raguwa sakamakon rikicin Iran.

thumbs b c 0d0b8c2c1ba29a4b5d5692220ee63de7 768x432 1

3 May, 2026

New Orleans Jazz & Heritage Festival Ta Haskaka Al’adun Jamaica Tare da Saƙon Farfaɗowa

Bikin Jazz Fest ya haɗa nishaɗi da tallafawa jama’ar Jamaica da suka fuskanci bala’in guguwar Hurricane Melissa.

JW100169 CADD7CFC 5056 BFCE A8B2B91F98B19DF3 cae6a804 5056 bfce a8efd11a70757f82 768x512 1
Ana lodawa...