An kama mutum 50 da ake zargi da laifukan intanet a Ghana

Hukumomin Ghana sun kama mutum 50, mafi yawansu ’yan Najeriya, bisa zargin aikata laifukan intanet a wani samame da aka kai da tsakar dare.
24 Dec, 2025
Ghana Ta Kori Baƙi 68 daga Yankin Ashanti, ‘Yan Najeriya Sun Fi Yawa

Ghana ta kori baƙi 68 daga yankin Ashanti bayan hukuncin kotu kan laifuffuka daban-daban, inda ‘yan Najeriya 42 suka fi yawa a cikin waɗanda abin ya shafa.
22 Dec, 2025
Ghana Ta Janye Dokar Haƙar Ma’adinai a Gandun Daji Domin Kare Muhalli

Gwamnatin Ghana ta soke dokar L.I. 2462 da ta bai wa haƙar ma’adinai damar shiga gandun dajin da aka killace, a wani mataki na yaƙi da galamsey da kuma kare muhalli, wanda ƙungiyoyin farar-hula da masu kare muhalli suka yaba.
21 Dec, 2025
Ghana ta tura injiniyoyin soji 54 zuwa Jamaica bayan mummunar guguwa

Ghana ta aike da injiniyoyin soji 54 zuwa Jamaica domin taimakawa aikin sake gina ƙasar bayan guguwar Hurricane Melissa. Matakin na nuna ƙarfafa haɗin kai tsakanin Afirka da Caribbean a lokutan bala’i.
18 Dec, 2025

