15 Mar, 2026

‘Yanbindiga a Nijeriya sun kashe jami’an tsaro da ‘yan bijilanti 20 a Filato

‘Yanbindigar sun kashe jami’an tsaro 12, ciki har da manyan jami’an soja biyu, da kuma ‘yan bijilanti takwas da ke taimaka wa jami’an tsaron wajen kare al’ummomin yankin da abin ya shafa.

4ed0c826d36279e553bf7d41197216d52b9df9a90446faebfc5d451db373a674

13 Mar, 2026

Sojojin Nijeriya Sun Daƙile Harin ISWAP a Yobe, Sun Kashe Fiye da 20

Sojojin Nijeriya sun dakile wani hari na ISWAP a Goniri, Jihar Yobe, inda suka kashe fiye da ’yanta’adda 20 tare da kwato makamai bayan artabu mai tsanani.

2026 02 03t182206z 1 lynxmpem12167 rtroptp 3 usa trump nigeria

13 Mar, 2026

NiMet Ta Yi Gargaɗi Kan Yiwuwar Yawaitar Cutar Sankarau a Arewacin Nijeriya

NiMet ta yi gargaɗin cewa jihohi da dama a arewacin Nijeriya na fuskantar haɗarin yawaitar cutar sankarau yayin da zafi ke ƙaruwa, tare da kira ga jama’a su kula da alamomin cutar da wuri.

d24b45e70a1efd59b5fce330c251079805fc3fe42a909123a323152022e16e60

12 Mar, 2026

Kotun Jalingo Ta Yanke Wa Mutum Uku Shekara 10 Saboda Safarar Makamai

Babbar kotun majistire a Jalingo ta daure mutum uku shekara 10 ba tare da tara ba kan safarar makamai, yayin da wata mata a Abuja ta amsa laifin mallakar harsasai 302.

2025 03 21t110544z 1 lynxmpel2k0i5 rtroptp 3 nigeria biafra

11 Mar, 2026

Nijeriya Ta Bukaci Haɗin Kai da Ƙasashen Gulf kan Samar da Mai

Nijeriya ta bukaci ƙasashen Gulf su yi haɗin kai da ita wajen samar da mai da iskar gas domin rage matsalar wadatar makamashi a lokacin rikicin Gabas ta Tsakiya.

1937723ffe52af6bc4fd14a622896afd779af0b28c886d8969b860abb6ed073c

11 Mar, 2026

Nijeriya Ta Fara Kwashen ‘Yan Kasarta Daga Iran

Nijeriya ta fara kwashe ‘yan kasarta daga Iran ta hanyar kan iyakar Armenia yayin da rikicin yankin ke kara tsananta. Armike ta bayanna cewa babu dan Nijeriya dan ya mutu har iya yanzu.

aa559303a21e627d3477e856cab1e82d27e76ed62b83c3e5b10a53d226228f4c

10 Mar, 2026

Amurka ta yi gargadi game da yiwuwar kai harin ta’addanci kan kayayyaki da makarantunta a Nijeriya

Ofishin jakadancin Amurka ya shawarci ‘yan ƙasar su riƙa sauya hanyoyi da lokutan tafiye-tafiyensu da kuma kauce wa tafiyar da rayuwarsu ta yadda za a iya hasashen abin da za su yi nan gaba tare da kasancewa cikin shirin ko-ta-kwana.

trump 39571

9 Mar, 2026

Nijeriya Ta Nemi A Saki ’Yan Kasarta 42 Da Aka Kama a Mozambique

Nijeriya ta bukaci Mozambique ta saki ’yan kasarta 42 da aka kama ba tare da tuhuma ba, tana zargin cewa an yi kamen ne bisa wariya.

58784b70ab9658f5097c08981aa7be7b383e5d6dd9bfd67d3c4d1180e6918033

8 Mar, 2026

NDLEA ta kama wani tsohon kansila da kilo 40 na tabar wiwi a Legas

Jami’an hukumar sun kai samame a gidan kansilan wanda ya yi wa’adin mulki biyu, bayan samun sahihan bayanan sirri, inda suka gano kilogiram 40 na tabar wiwi nau’in skunk, a ɗaya daga cikin ɗakunan gidansa.

c559522d15a20abff5593ef4a8a63dbf03613b91d091f67fc9b0200cd7b94910 main

7 Mar, 2026

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yanbindiga 45 a Katsina, daga ciki har da Kachallah Alti

Kachallah Alti, wanda gawurtaccen ɗanbindiga ne, ɗan’uwa ne kuma mataimaki ga ƙasurgumin shugaban ’yanbindigan nan Adamu Alieru inda Altin ya fara addabar ƙauyuka bayan mutuwar ɗan’uwansa Kachalla Dan Isihu

4e5b73e8a7d7bf1e98f1d08fe537e4e2db8fba1cc6f04e7a3684161c23a57999
Ana lodawa...